Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 99

Chapter 99

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,232 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kiranta dattijuwa tunda ba yarinya ba ce ko a fuska. Maida hankalinshi yayi ga k'afarta dake fitar da jini amma sai k'ok'arin gyara gyalenta take tana son mik'ewa tsaye, a nutse tare da saka Allah d'aya a gabansa ya kai hannayensa biyu ya dafa kafad'unta cike da kulawa yace "Mahmah, sannu, dakata fa kin ji ciwo." Kamata yayi ta mik'e tsaye tare da juyawa kan wata tsohuwar robar da ta jik'a saiwar magani a ciki, ruwan da babu a wurinsu yasa ta fito nema da k'yar ta samesu a wani gida nesa da su sosai saboda ba kowa ke da yarda mutum ba yanzu musamman su da ke cikin wani mummunan yanayi. Ganin robar yashe ruwan sun watse haka ma maganin yasa hankalinta tashi sosai ta dinga nuna robar tana hawaye tana fad'in "Sun zube su ma, sun zube ko? Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Yah Allah , Subhannalah Subhannalah" ta katashe furucinta na kalkaltu kadan haka idan ka ji dai maganarta zaka fahimci ba bahaushiya sak bace Kubcewar da take ta son yi zuwa ga robar yasa shi k'ara dafe kafad'unta yana duban k'afarta dake ta fitar da jini yace "Mama ki kwantar da hankalinki ki nutsu, muje na kai ki asibiti." A d'an razane ta juyo ta kalleshi tace "Asibiti? Ni zan je asibiti? Ka ga Yana can fa zai mutu, yau abin ya fi na da ban da sukuni idan ban je na same shi ba, mutuwa zai yi, mutuwa zai yi haka yake cewa idan bamu tafi ba mutuwa zai yi " A hankali ya k'ank'ance idonshi yace "Wa ye zai mutu Mama?" Nuna masa bayanshi ta yi, a nutse ya juyar da kansa bai ga komai ba sai filin dake wurin da kuma wata bukka da zai iya cewa ya hanga a d'an nesa kad'an, sake juyawa yayi ya kalleta yace "Mama me ye a can d'in? Wa ye zai mutu?" Fuskarshi ta kalla da idonta da sukayi fari fat tsabar rashin saka kwalli sai d'an sirkin ja da suka fara yanzun na hawayen da take, cikin nu💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* ‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 4️⃣0️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 *DA SASAFE KAFIN KI CI KOMAI KI SAKA TAFARNUWA KWAYA UKU A CIKIN COKALI KI LULUBETA DA ZUMA KI CINYE SUMUL SAI KI YI BROSH......KARIN NI'IMA NE* A tausashe da rikaken yaren buzancinta ta ce" *"Elishe jehadine itamatak, yara atunaso agrawadah, tunane tuta wulih*"............. Da sauri ta dafe gaban goshinta ta kuma dauko harshen larabci dan ta tabata ba gane yarenta zai yi ba, yanzunma a kidime ta ce" Subahannalah , *Innahu zauji, sa ya mutu hunaka, alaina an nazhab, laqag intiqalal yaum*" Sai kuma ta yi kwalkwal da idannuwanta tana sake rike damatsunnan hannayensa domin ya dafata ne yana kallonta a wani rikicen wannan karron da yaren turancinta gangariya ta ce" *My husband, he is dying,he said we have to go,His condition is critical* " Sai kuma t samu kanta da yin shiru na dan lokaci tana kallonsa, kamar kurma, ta rasa gane yana gane yarenta ko baya ganewa? Wani yare ne shi? Me yake ji? Kwata kwata ta manta da yana mata maganar zai kaita asibiti, kai tama manta da wani yare ne ya yi mata magana, yanzun ta dauki yaren karshe da fatan Allah ubangiji ya cidata ya ganeta a raunane ta ce " *Mijina ne, gayacen zai mutu, wai sai mun tafi, yau abin ya tashi sosai*" Ta cika shi ta hade hannayenta ta ce" Ka barni na koma gare shi, ta yiwu idan na bashi maganin ya koma barcin" Sakinta ya yi yana kallonta a lokacin da ta sake rage tsayinta sosai tana dafe gwuiwarta ta kwashe sauran magungunnan nan ta maida cikin robar irin ta almajiran nan ta sake juyawa ta komaa wajen da ta nunaa masa tana dingisawa haka kuma jinnin na diga a kafarta domin ta bugu sosai, aman abin mamaki ba buguwarta ce a gabanta ba, hasalima fama take ta karasa wajen da tai masa nuni A hankali ya ringa juyawa yana karewa wajen kallo kafin ua sauke ajiyar zuciya ya nufi wajen da ta bi aa hankali Sai da ya shige wajen sosai sannan ya saka hannunsa ta bayansa ya ciro bindigarsa a hankali yana sake kusanta kansa da wajen yana hankalce da yannayin wajen Shi kam bai ga komai na suspect ba, hasalima wajen shirunsu ya yi yawa sosai Sai da ya karaso ya dan saurara kunnansa ya dan hada kunnen nasa da jikin zanar yana sauraro "Ki kunceni babu inda zan je , ki kunceni mu gudu kin ji, ki kunceni bakya jin zafin da nake ji ko? Zafi nake ji a jikina kamar zan mutu, gaba daya duniyar nan garin mai zafi ce, so nake na ji na tashi sama na gudu, mu tafi so nake na tafi"........... Muryar wani namiji ke fada a rikice kamarma kokowa suke yi da matar A hankali ya samu ya dan daga rufar buhun da aka yi a kan kofar, hakan yaa tsorata su gabaa dayansu, saima ya kasance namijin ya fi macen tsorata domin gaba daya ya nemi cumuimuyeta a cikin abin rufar da take lulubi da shi Jikinta na rawa itama cike da tsoron kar dai asirinsu ne ya tonu haka take kallon MUhay Shima dan bukar tasu yake bi da kallo, wace da gani baa sai an fada ba wanda ya yi bukar nan ko macen ce ko kuma wani ne da bai iya ba domin abin a jirkice yake gaba dayansa Irin robar da ta zo da su ne biyu ajiye kowace ba komai a ciki, haka kuma a dakin ba komai daa zai nuna maka sunna dan samun na ci a bakansu ko yayane Ba abin sallah, kai datin dake tare da su din nan anya ruwan alwallah na hawa jikinsu kuwa? Sake maida kallonsa ya yi jikinsu yana mai tabatarwa kansa cewa hali ne na rayuwa ya mayar da su haka, dan haka sai ya samu Kansa da fitowa ya tsaya yana

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});