Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 123

Chapter 123

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,230 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ba'a yiwa uban nawa ba, yanzu a wani ce ana sonmu, kuma da kike cewa ni in so soja kema kin san kin dai fadi ne, maganar gaskiya a yita yana da dadin murya, yana da kanshin turarae dadada fajat aman ba maganar so bata taso ba!" Daga haka ta juya ta barawa Nahidt dakin wace mamaki ya sakata hangame baki tana tunanin kaf duniya ba wace ta rainata irin kanwar tata. Tunda ta zo dakin Maman take zaune tana kallonta, sujada ce ta yi kanta a kasa har sai da ta fara jin Tsoron rashin dagowarta, harma ta ambaci sunnan kiranta da sunna Mama? A sanyaye tana kallonta Sai cen Maman ta dago da fuskarta dake cike da hawaye ta yi zaman tahiya sannan ta salame ta juya wajen da Shuwwa ke zaune tana kallonta A hankali ta dan yafitota, Hakan ya sa ta rarafa ta karasa kusa da ita sosai tana kallonta Mama ta ce" Baki yi barci ba?, Ina fatan lafiya?" Shuwwa ta sauke ajiyar Zuciya a hankali ta ce" Mama fada mukai da Nahidt din", ta fadi haka ne dan bata san me zata ce ba, gashi so take ta jima tare da maman, haka kawai take ji a ranta koda bai ce ta lekota ba tana iya kulawa da matar da ta ji tarihinsu ta kuma tausaya masu Mama ta yi dan kurmushi da shakakiyar muryarta ta ce" Kin sha maganinki kuwa yau?" Shuwwa ta dan girgiza kanta , domin yau bata sha tsumin nan ba ko diz Mama ta dan shafa gefen fuskarta ta ce" Maza tashi ki ciro a frij ki sha sai ki kwonta saman gadona" Shuwwa ta gyada kanta, ta mike ta aiwatar yadda Maman ta ce, duda tana tunanin anya zata iya kwonciya saman gadon kai tsaye haka?, Sai kawia ta jure ta zauna a baki baki tana fadin" mama yaushe zaki kwonta?" Mama ta sauke ajiyar zuciya a hankali ta ce" zan kwonta y'ata in sha Allah" Daga haka Shuwwa ta yi shiru bata kuma cewa komai ba, aman kuma tana kallon Maman ne dake ta adu'a da carbinta har dare ya tsala sosai, sannan Maman kan juyo lokaci zuwa lokaci ta kalleta, gannin a zaune take ya saka ta mike ta sake daidaita alarm dan ta tashi daukan azumi ta je wajen gadon tana fadin" Oya haye cen kurya kar aje ki fado tsakiyar dare, ko bakya gigin barci?" Shuwwa ta yi yar dariya ta haye cen saman ta ja bargo ta rufa tana jin maman ta gama kimtsawa ta hau gadon itama ta kwonta hadi da rike carbinta tana ci gaba da ja....... Ai kam jin mutun a kusanta ya dan rage mata tunanin, uwa uba ga maganin matsala a hannunta watau carbi, tana tsaka da ja barci barawo yayi awon gaba da ita, zuciyarta sakayau ba nauyi ba komai............ta riga ta fadawa mai magani, ya kuma sanyayar mata da zuciyarta........☺️ _____________________________________ Fitsarin da ta tsilala ya jike mata sket dinta jirgif take dan matsa kafarta a ciki, jikinta na rawa tana satar kallonsa Tunda ya fito mata kwada kwada cewar shin ita ke neman rayuwar d'ansa ? Ya sakata jin kamar zata summa a zaunen da take , harma ta saki fitsari tana mai gannin mutuwarta a gaban idannuwanta Jikinta na rawa ta budi baki ta ce"💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* ‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 5️⃣2️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Jikinta na rawa ta budi baki ta ce" Sir, na rantse da girman Allah ba ni din ce kai tsaye ke neman ransa ba" Da karfi ya ce" Ke saurara min, ke mahaukaciyar ina ce da zaki bani amsa irin ta mashaya? Ki fito min a mutun ki min maganar da hankalina zai iya dauka ba shirme ba, idan bakinki ya kuma firtan shirme zan maki aiki irin na shirme, me ya maki? Me ya tare maki?" "Innalilahi wa inna ilaihi raj'une, wallahi, wallahi walahi ban san kan zancen ba, kira nake samu da muryar namiji ana ce min idan ban yi biyaya na zuba masa guba ba ni za'a kashe, aka ce in dai shine ba zai taba sona ba ina kallo zai so watana, ba nice ta farko ba , ba zan taba zama ta karshe ba, saima ya lalatan rayuwa ya yi watsi da ni, tun washe garin na tare a gidan nan aka fara yi min haka Aba......." Ta fada tana sake fashew da kuka tana kallon bindigar da ya ajiye saman table kafin ya mata tambayar da yi nara nunin yana iya harbeta a kan maganar nan Kasancewar dama ya shaki bacin rai ne na matar da yake so, wace bai taba tunanin zai so wata bayan wace ya yiwa soyayar saurayi da budurwa ba, ya fito ya kuma ganninta tana masu labe sai ya hauhawa tamkar fulawa A kausashe ya ce" Laben da kike yi mana na menene?" Jikinta na wani rawar ta ce" tun jiya na bar maganar saka masa wani abin a abincinsa Aba, kwana biyu na ga yana fita da wannan bakuwar ne , shine yau ya dawo shi kadai da hajia, shine na je dan na ji ko ya saketa ne?" Hannunsa yake murzawa yana sake nazartarta da son gane gaskiyar lamarin A kausashe ya ce" Da wace waya suke kiranki? A ina wayar take?" Da sauri ta ce" wayar na dakina, da ita ce suke kirana tana saman gadona, tun jiya da na yarda ita na kasheta ban waiwayeta ba" Da sauri ya mike ya saka daya daga cikin yaransa na amana gadinta ya fito da dan sauri ya nufi dakin, a nan ne ya ga su MUHAY na meeting shi da mutanensa ya tsatsaresu Da dan mamaki MUhay ya raka shi da kallo gannin yadda yake sauri ya kuma nufi cen bangaren matan gidan A hankali ya dan girgiza kansa sai kuma ya samu kansa da salamarsu ya koma ya tsaya a hanyar da zai dawo ya wuce CHIEF OF ARMY na dawowa ya ganshi a nan

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});