Chapter 150
Chapter 150
asalinsa, danginsa sanadiyyar mijinki IBTISAM" Gaba dayansu sun kamar zabura da jin wannan magana, sannan sun zaku da son jin karashen maganar, hakan ya sa ta sake aron jarumta ta sanar masu dukkan abinda ya faru , watau cewa su din jinnin sarauta me, y'aya suke ga sarkin garinsu Yar dariyar sangarta Shuwwa ta yi ta ce" Kai, Mamanmu wannan abu kamar a Film dai" Tsatsareta ta yi da kakausan kallo ta ce" Kina so ki ce a tabarbarewar harshenki har ta kai bakya iya bambance maganar da zaki yiwa mahaifiyarki?" Da sauri ta fahimci abinda bakinta ya fadi, ta kuma nemi nuna ba haka take nufi ba, sai dai mamanta bata bata dama ba ta ce" Ki saurara, ki kula, kar ki saki ki je gaban mijinki kina sakin maganar du da ta zo maki, ki iya tauna harshenki ko a kan kawa ce bale mijinki ko mahaifanki, na zauna a nan ne dan mu yi maganar film ko ta shashanci? Magana nake maku ta gaskiya!" SHUWWA ta kalleta da kyau idannuwanta na rage girma ta ce" Mama, kina nufin mu din masu gata ne bar haka aman muka kasance a cikin garanrambar rayuwa irin haka?" Nahidt ta ce" Mama kina nufin dama Abanmu sarki ne muka rayu a cikin garinsa aka rasa mai bamu tuwo har sai da na nema ?" Shuwwa ta dora da fadin" Mama dama garina na rayu datawan ggarin da samarin suka ringa aurena sunna sakina?" Kuka ke neman kubce masu, Nahidt da muryar kuka ta ce" Saboda mulki ne akai mana hanyar halaka aka haukata mana mahaifinmu, aka wulakantar mana da mahaifiyarmu? Shuwwa anya zamu iya yafewa mutanen da suka aikata haka kuwa?" Shuwwar ta ringa girgiza kanta hawayenta na zubowa ta ce" Wani irin yafewa ne zamu iya yi? Ki duba ki ga irin yadda muka rayu a garina? Ashe garin nice mai damar ihun fadin garina ne?, Har muka bar garin akoy masu kiranmu y'ayan agulla, baki shinne sunnayenmu, karuwai y'ayan iska haka sunnanmu yake Umahhhhhhhhh" Idannuwanta ta lumshe itama hawayenta ya samu danar zubowa, sannan ta basu dana sukai kukansu sosai da magangannun cewar tabas ba zasu taba yafewa wanda ya saka suka shiga a wannan rayuwa ba A sanyaye ta ce" Ku yi hakuri,......" Sai kuma ta matso da kanta kusa da su kafin ta janyo su jikinta a hankali tana dan taping din bayansu a sanyaye ta sake furta" ku yi hakuri, kun san kowani bawa da kalar jarabawar dake iya samunsa a rayuwa, sannan tun ran gini tun ran zane........., Kun ga Allah ya halicemu ne da wannan rubutu a tare da rayuwarmu, aman kuma ya sanyaya mana zafin rubutun ta yadda ya bamu ikon gannin yau cikin hayacinmu, tabas an cuta mana, an zalincemu, aman kuma muna tafe da haka ne da sakayar mai sama, da kariyarsa a garemu......" Ta ja numfashi ta ci gaba da fadin" Mutane ai kowa da irin yannayin rayuwar da yake kwabawa, tabas basu yi maku adalci ba da suka mu'amalanceku a haka koda baki ne ku, komai zafin kadarar kasancewarku tare da junna ya dace su baku daraja komai kankantarta domin yan Adam kuke masu daraja................., Aman duka wannan ba shi zai saka mu kasa godiya ga Allah ba, kafin mu rabu kun rayu ne like a princess domin mahaifinku ya yi nema ya wadatar da ku da zufarsa ya kuma shagwabaki da soyayarsa..........., Bayan mun rabu kuma ku kadara kun fuskanci jarabawar rayuwa ce wace Allah ke yiwa ingantatun bayinsa ita, Nahidt, IBTISAM babu abinda zaku yiwa kowa domin a gabanan ba burina ku ci gaba da rike kowa a rai ba, burina ku rayu cikin farin ciki da shinfida kyakyawar shinfidar soyaya a gidajen aurenku, kun ji y'ayana?" Da wannan ta rarashe su, ta lalame su sosai, har suka dawo suka saki jikinsu suka ringa hira Magariba na yi da kanta ta yi tsaye a kan shirin y'arta domin Mamansa na cen wajen mutanen da zasu yi mata rakiya wa'inda suka taru harda taruwar mamaki, domin sun taru sosai kamar rakiyar sabon aure, koda yake ita ta yi gayar mutanenta na arziki cewar za'a yiwa amaryar MUHAY rakiya gidansu da zasu tare, da yawan ciki kuma sun zo ne dan su ga sabuwar amaryar da zai kwalawa saki kwana kusa, dan kowa ya sani ne Muhyideen baya zama da matan aure, shi a nan nasa kalar hau din ya sauka A wannan karron yan rakiyarta dakinta da Fauzy ce a ciki, kasancewar mijinta ya koma gida dan ya je wajen dangin iyayen nasa ya fara yi masu maganar bisa umarnin Father ya sa aka saka ta kwana da ita kafin safiya ta yi maza ta dawo gida, domin gidan a zagaye yake da sojawa ta ko'ina sannan tana da masu aiki birjik, domin gidan ya wuce misalin a ce ba za'a dauki yar aiki ba Da katon Hijab din da aka saka mata mai ruwan madara suka rakota suka sakata a cikin mota, Tabas aure mai gata daban yake, domin a da bata yi kukan rabuwa da gida ba a yau sai gashi motocinsu na dagawa ta fashe da wani irin kuka tana dora kanta a saman cinyar Fauzy tana ji kamar ta rabu da iyayenta kennan ba zasu kuma haduwa ba, watau yau ta san ta tafi a gefenta babu yar uwarta , aminiyarta, mamanta, aure ya raba , rabawar da ya saba, watau rabawar da sai dai ta zo ta ga gida ba dai ta zo ta zauna a gida ba a fatan da suke yi gaba daya Tabas gida ya ginu, sai fatan samun zaman lafiya a cikinsa, haka kuma yan rakiya sun sadata da dakinta, inda matar Father ta sake yi mata nasihar da ta saka ta yi nazari ta kuma gane cewar Eh lalle haka ne......ko me ya tunkaro rayuwarta idan ta yi hakuri ita zata yi galaba a kansa, ta kasance mai hakuri a kan komai, ta yi hakurin ibadah, ta yi hakurin ibadah........domin ibadah mai daukan dogon zango ce har sai idan numfashinka ne ya katse A haka suka fice suka barsu su biyu ransu, kuma Fauzy ta shiga waya da mijinta hakan ya sa ta shaka ta yadda bargo a kusa da ita ta kwonta domin ba zata iha shigewa dakin cen makeke ta yi barci ba gaskiya , ana iya sacema ai a dakin gaskiya! HML Shuwwa ______________________________________ Washe gari sai da Fauzy ta tayata dukkan wani abinda ta san ya dace ta tayata, watau jera kayanta, da sauransu sannan suka yi wanka suka karya kafin ta yi mata salama domin Nahidt ce da kanta ta yi kiransu cewar Su MUHAY fa sun dawo maza su tabatar sun gama abinda ya dace ta dawo gida dan gayacen ana masa nasiha, ga dukan alamu kashedi ake masa Ita dai ba dan ta so ba ta bar Fauzy ta yi tafiyarta, tana tafiya kuwa sai kewa da girman falon ya nemi ya dameta, dan haka ta kunna TV ta kwonta tana jin motsin masu aikin da ta saka biyu su zauna dan taa ringa jin motsinsu a shashen nata domin sun yi girkinsu sun gama tatare da ita har sunna mamakin dama ta iya girki haka? Kuma ba kiwya sannan amarya?
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188