Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 161

Chapter 161

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kalle shi tana zarro ido a zuciyarta kuwa ta shiga ayana' waye babana, ai daya ake yi da Allah in ji kuturu, ni na ci kazarka kai kuma ka kasheni? Ka je ka ci abinka Allah zai bani nima' A bayane kuma sai ta kiya ta ja tebar tana sake kallon kazar a hankali ta saka cokali hadi da yin Bismillah ta dan diba ta fara kaiwa bakinta Ai kam ta sha hadi yadda take sonta hakan ya sa ta sake kaiwa bakinta still tana hankalce da lamari na leda mai dauke da kaza, shi kuma yana kallonta kamar ya samu wata TV har sai da ta masa alamu na abin jika makoshi kafin ya mike a sanyaye ya dauko ya sake ajiye mata ya kuma zuba mata ido yana kallon dukkan motsinta har wayarta ta kuma daukan vibration din da ta yi ta yi a dazu aman bata sani ba Shine ya dauki wayar da sauri, hakan ya sa ta zuna masa ido a lokacin da ya daga kiran ya saka a handsfree bai ce komai ba "Wayo Allahna kanwata, fada min fada min Shuwwan Abanta shafa min an yi ko? Shikenan Shuwwan Abantama ta san abin? Fada min sumanki nawa" Zuuuuu haka Nahidt ke maganarta tana kyakyata dariya, a lokacin da suka yi ido hudu ita da shi suka kumakin cire dubansu wajunnansu A hankali ta fashe da kukan tabarar da ya saka shi lumshe idannuwansa ya dauki wayar ya karra a kunnensa a hankali ya ce" Bana tunanin zaki iya biyan kukanta gaskiya, sai dai ko mijin ki!" Yana gamawa ya katse kiran ya janyo matarsa jikinsa ya shiga dan rarashinta yana aukin maimaita Nahidt ce ko? Ta yi shiru zai yi tafiya mai digi tata ta kanta ya bata abinda ta nema! A haka ta lafe a jikinsa ta idasa zuba tabararta tamkar ba ita ba, tana zile zile ana tarota tamkar wata yar goye................................. Ita kam Nahidt wayar ta cila da ihu ta ringa kwaso shokiiii tana aukin fadin ta aurar da y'arta ta kai daki, y'arta ta kai dakinta............ (🥺😔), Sai kuma ta idasa da silalewa tana zama bakin gadon a lokacin da ta tuna jibi i war haka fa ta yiwu har an daura nata auren itama da nata mijin, shin me ta tamadar masa wanda zai saka shi nishadi harma ya gasata? Ita fa tausaya masama take yi, anya malan zai iya wani katabus kuwa??????takan ji tausayinsa a zuciyarta sosai, yana cen ya kasa zaune ya kasa tsaye sai shiri yake abin har mamaki yake bata, sai dai kuma idan ta tuna Allahu gafurun rahim ne sai ta sake rike carbinta ta kuma sake kadaice kanta wa bauta masa da fatan ya sanyaya kaurin rubutun ALK'ALAMIN KADARARTA A wannan rana Shuwwa ta ga tatali irin na soja, bama a wannan rana kadai ba har dare ya shigo idan ya matsa to fa dan ya leka masalaci ne, a nan a tare da ita ko kiransa aka yi yake amsawa, a nan a tare da ita ya baje ya ringa sakata magana da yawan nuna mata kular da ta sakata sake baje kolin tabararta, baci take yi da shagwaba son ranta kai da za'a bartama sai tace a sabata a baya Tunda dai Allah ne ya yi abinshi ta samu mai tarota ai sai yi............ _____________________________________ A gidan Malam Karfe shida na yama Dago kansa ya yi yace..................ALK'ALAMIN KADARATAH Na *Sajida* Page 6️⃣8️⃣ Dago kansa ya yi daga ware hular da zai hadawa dinkin shadar da aka watsa masa fari kalll wanda ya sha zubi gari da yar ciki ya zunawa rigar da ta ajiye ido yana kallo sannan ya sake maida kansa dan cire abin balawa a hannun rigar da kuma safar da Matarsa uwar gidansa watau Malama ta ce ita ta fi dacewa da hawa dinkin ba tare da ya furta mata ci kanki ba A harzuke ta sake kaiwa saman kujerar tana zama ta ce" Ka rasa wace zaka kawo ka jera ni kishi da ita Malan sai warce ba'a san asalinta ba? Y'ar ina ce ita su waye iyayenta?, Malan du irin yadda nake zuba maka karya tabaya a abincinka kana ci dan kar munafukar nan ta cin maka sai da ta cin maka ashe? Du tarin azhkar dinka da adu'o'in neman kariyar da kake yi ba dare ba rana sai da har dandi ta cin maka? Malan yau kaine kake murnar zaka je daurin aurenka da yar barikin da ta tare a gidan kanwarta har ka yi mana dinkunnan shada ka ce sai mun je? Da ni za'a tafi daurin auren yar iskar y'ar ? Malan ai ya dace ka yi min adalci ko dan zaune da nake da kai a hali na rashin jin kukan yan jarirai da yawon yan dagwai dagwai a gefena, Malan haka zaka wulakantani a anguwa a ce du abina ka kare da auren karu........" Hular da ya dauko ce ta kubce a hannunsa ta fadi lokaci daya kuma ya sake zuba mata ido da idannuwansa da suka fara daukan launin ja dan bacin rai A cen kasan zuciyarsa ya ringa astgfari da hailala dan samun sasaucin bacin ran dake tuko shi A sanyaye ya karasa wajen da take zaune yana kallonta ya ce" Furera, ai ke kin san cewa an auna kwayoyin haihuwata an kuma aunawa likita dai bai ga matsalar da ta hanna ni baki ciki ba, kuma ke kin san wanene ni a saman shinfidarki wanda koda baki zauna da ni dan komai ba na gabata dan hakin da nake ba gaban jikinki kamar yadda na karanta a koyarwar adinina kadai na isa ki zauna da ni, bale ban san abinda Allah ya boye a hanna min haihuwa ba, Furera a kulun kece mai tino min cewa ban ajiye ba kuma hakan damuwa ce a tare da rayuwata, kin ga na hakura na kuma barawa Allah shi yasa nake burin ajiye wace zuciyataa ta yabama, Allah fa ya halata min shikenan ke sai ki fitineni?, Ki sani idan takamarki baki haihu ba y'arki ba zata kasance cikin jarabtar furucinki ba ki kiyaye lamarin ubangiji a kan hannin da ya yi, domin bawa baya tinkaho da halitarsa da yannayin tukin rayuwarsa har sai ya jishi a kabari, hakan na nufin ke din nan hakita ce da Alllah ke iya juyawa lokacin da ya so, kar ki manta sai idan ya so zaki shiryu idan ya ki ba zaki taba shiryuwa ba, in ba abinki ba meye riba a cikin zubar da mutunci ne? Ba zaki yi koyi da yar uwarki bane? Nan fa aka kawo mata ke ta kuma amsa ta yi min biyaya, kina tunanin akoy matar da zan yi ta tureta a kima d adaraja a cikin zuciyata ne? Furera Zuciya na son mai kyautata mata, ba kuma zan karra aure dan na tsane ku ko kun gaza min bane, zan karro ne dan halin hakan ya kama, shin ke bakya tsoron Allah ne? Kuma da kike magana a kan wai rashin asali ki wanke idannuwanki ki kuma nemi majinginin bayanki, domin ina tsoron ki tsinci keyarki a kasa a lokacin da kika ji cewar kadara ce ta rigayi fata har kika sameta a bagas kike son wulakantata, ki

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});