Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 155

Chapter 155

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ma ko wace irin madara wannan suma zasu iya hadawa su sha ba tareda sun sa madarar ba,wannan hadin yar uwa wllh ya nada matukar kyau sosai ki jarraba ki gani sati yayi yawa zaki na mamakin kanki, ke oga ma sai ya ce sweet heart miye sirrin ne*😍😍 *zakuma ki iya gyara danyen zogalen ki kidaura shi akan wuta inya dahu ki tace ruwan a gefe inya huce ki sa zuma ki hada ki gauraya zaki iya sawa a fridge ko ki sha ahakan ma* *emergency ne yar uwa ki jarraba ki gani Allah yasa mu dace*😍 (Wannanma Alkalaminta ne, my kyauta daga Allah🥰) Kamar yadda ya shigo jiya, yauma ya dan cika daren kadan sai dai bai kai irin na jiya ba, danma harkar takardar katin gayatar daurin auren da suka buga da sunna irin na garaje da suka dora wanda zasu tura shi masarautar garin su gayaci sarkin garin da dukan wani wanda suke cike da zargin shine ya aikata haka wajen daurin auren Yar Chief of army duda yawanci an san sabon chief of army din nan dai bashi da Y'ar da ta kai haka aure, aman haka suka saka ta gidan sarautar da sunnan Nahidht MUHYIDEEN MUHAY zata auri atajirin malamin nan watau MUHAMMAD ranar asabar ne daurin auren watau yau saura kwana uku rak a daura shi, hakan ya sa a yau yau sai da ya tada mutun aka tuka shi dan a tabatar masa da an saka sakwani a hannayen wa'inda ya dace au samu, watau ba zaku gane bane, an matukar wulakantar da dan Adam ta yadda yake so komai ya kasance a lokacin da ya dace ya kasance!, Zai aikata aiki ne irin na kan uwar wa da wabi!, Jifan da zai auna baya tunanin kan wani zai sha!, Sai da ya kimtsa kansa da ledar da ya shigi da ita wace du idan ya kalleta sai ya ji wani dasss a zuciyarsa kafin ya mike da niyar zuwa dakinta, jin shirun ya yi yawa Sai dai bai idasa hakan ba sai gata ta kwonkwasa, ba tare da ta jira amsa ba kawai ta turo da yar muryarta sama sama kadan ta ce" Salamu alaikum da mutun kuwa?" Shiru ya yi yana kallonta, sannan ya bu carbin dake hannunta da kallo fari kal irin na yatsar nan mai kyalkyali, carbin masha Allah yai masa kyau, tana sanye da zumbulelen hijabin da haka kawai ya raya a ransa abinda ke kasan hijabin tabas bai taka kara ya karya ba Daga saman dardumar da ya gama shafa'i da wuturi yake kallonta, itama din sai da tai masa kallon kurilah kafin ta yi yar dariya tana fadin" Yalabai wannan lebe naka wai hala wani abu kake goga masa? Allah dai ya sa ba na abin bane" Ya gama sannin tana son cewa ba na shan giya bane, hakkan ya sa bai wani kulata ba, har ta karasa ta zauna saman gadonsa da ya sha sabuwar shinfida ta farar abin shinfida ta kaikaita zamanta tana fadin" A duniya, na tsani na yi shinfida na kuma hau, ji nake gaba daya raina na kuna idan na kashe kaina na yi shinfida kuma na hau, yalabai kaima kana jin takaicin nan ko?" Sake kallonta ya yi ya ga magana fa take yi, aman kuma carbin dake yatsarta tana ja, hakan ya saka shi sake kureta da kallo a hankali ya ce" Me kike ja ne?" Carbin ta kalla ta yi dariya tana fadin" gaskiya da yawa, aman na fi jam Astagfari dan tana daukan nauyin adu'o'in da yawa Yalabai, sannan salatin annabi dan kaunar da nake masa, sai kuma ya latifu saboda bana so kudi ya yanke min yalabai, Allah dai ya sa mu mutu cikin kudinmu da lafiyarmu da imaninmu kuma mu je cen mu samu aljannah, kai Allah amen " Bakin da take sake surutu da su shafa Allah amen din nata duka ya bi da kallo , nan take ya shiga wasi wasin anya kuwa zai aikata abin nan da ya wuni da niyar shi a yau da wannan yarinyar mai aljannu? Anya kuwaa wannan zata iya tarbiyantar da wani ?, Ko kuma riketa yake yi abinsa Idan ta sama masa sai ya samo wata abokiyar zaman da za ta ringa ba y'ayan tarbiya? Gabansa ya nuna mata ya ce" Zo nan" Wajen da ya nuna mata ta kalla , ta diro daga saman bed din ta taho tana fadin" Ko na kawo abincin nan ne? Nima ban ci ba ai" A hankali ya girgiza mata kai yana cire kansa a kanta har ta karaso ta zauna din Idannuwansa ya lumshe saboda kanshin turaren da ya dake shi a lokacin da zata zauna da ta dan yarfe hijab din nata ta zauna ( yar uwa, ki kula, kin ga hijab ko zani yakan baza kanshi ko warin dake tare da shi a dukan lokacin da kika gita ta gefen mutun, wani sa'in zaki ji ke da kanki wani doyi doyi bayan ke kin yi wanka, to fa ki kiyayeni ki ringa kamanta anfani da turare a jikin gyauton nan namu😌, ki dan shashafa masa sannan ki daura zani, kin ga ki turarawa kayan turare hakan zai sa ko wucewa kika yi sai dai ki bar kanshi ba dai hamami ba wollah😌, bale dan iya yi da dan kissa a gaban miji ai sai ana watsa hijab ana kwashe shi dan ya ringa dan hango mutanen zam a jiki🥺) Sai da ya dan yi gyaran murya sannan ya ce" IBTISAM farilan sallah guda nawa ne? Kuma ke kuma sallar kwaya nawa kike yi a wuni?" Da mamaki ta dan dakatar da muimui din da take da baki tana jan carbi ta kalle shi, kasa hanna kanta ta yi cewa" To yalabai ban gane ba kuma wata sabuwa, so ake ace bana sallah ne?" Dan hade girar sama da ta kasa ya yi a dan kausashe ya ce" Ba wannan maganar nake so ba, zan so ki maida shiririta gefe mu yi magana ta fahimta, kin san hakinki ne a kaina daga bakin lokacin da kika baro gabam iyayenki kikaa dawo hannuna kula da tarbiyarki? Idan na ce tarbiyarki ina jam'i ne da adininki, ko ba wannan abin kunya ne ace kai katon gardi ka auri mace ka zubar ba ruwanka da bin didigin adininta, wani namijin abinda ya fi kwarewa a shi shine neman nan, yana neman har sai an danna keyarsa a cikin kabari an rufa kasa mala'iku sun zo sun tashe shi zaune ne zai gane duniya ba matabata bace, wanin zai kai macen ya zuba mata kayan more rayuwa ta yadda ita da kanta zata watsar da tunanin neman ilimi da rike adinninta, gaba dayansu ba zasu gane aun tafkawa kansu aikin dana sani ba sai sun haifa sun kumaa horar ba tarbiyar islama tun a nan gidan duniya y'ayan sun watsar da su kafin a je kiyama su tsaya a gaban Allah abin kunya da aikin dana sani ya yiwa kansu girman da zasu kasa dauka, so zan so ki fuskanceni ki bani amsoshin kadan din da nake son sani kafin na san da wa nake zaune kin fahimta?" Kashhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh, yana bambanmin nan ne Shuwwa ta auka a duniyar mamakin da

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});