Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 169

Chapter 169

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,228 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tsumin Nahidt ta kafa kai ta sha sosai ta ajiye tana yiwa Fauzy muzurai ta ce " Abinda ba zai barni ba gwara ya kasheni a huta!" Haka suka tuntsure da dariyarsu sunna tafawa wanda hakan ya saka Malama sauke ajiyar zuciya tana cire tunanin cewa wai Malan ya kasa zama da hakurin har a mika masa ya zo gani? Aman gannin shiru bai shigo ba sai ya saka ta ware ta ci gaba da tsoma bakinta a hirarsu sunna shan dariyar tare, inda Furera take kutuntuma ashar kala daban daban a zuciyarta tana tsitainema kowa dake wajen, sai dai ba halin nunawa domin bata manta zaneta da wannan mai shige da baby dol din ta yi ba, zasu koma ne zasu zuba kishin da yayarta ba ita ba! Su zaaiwa karyar sarauta ?💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* ‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 7️⃣1️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Da wannan tarin taron farin cikin aka kusan wuni ana tarbar baku ta ko wani bangare, domin auren ba na Nahidt kadai bane aka daura, kowa daga bangarensa yana abinda zai gyara shi har lokacin tafiyarsu ya yi A lokacin da akai masu rakiya aéroport ya kasance sun cike filin jirgin ne, domin Aba da yan rakiyarsa ciki harda su Dad da Mama, domin sai Mama ta mika Nahidt dakinta zata dawo, A daidai lokacin da zasu daga ne Shuwwa ta fashe da kuka, da kyar aka rarasheta domin tunda take bata taba rabuwa da yar uwarta na kasa da kasa ba sai yau sanadiyar darajar aure, ita kanta Nahidt din kukan take yi kamar ranta zai fita domin ta fi tausayawa kanwarta a kan kanta, sai dai yaya zata yi, dole zata tafi, idanma ta yi hakuri ai Shuwwa din ta ce Zasu dawo suma tare Da wannan suka dawo wajen da zasunna hangen tashin jirgin duba da ba'a bari a matse waje idan baka cikin masi dagawa, danma sojan dake tare da ita ne ta yi rakiyar ciki Tana jingine a kirjinsa har jirgin ya fara tafiya a doguwar hanyarsa , sunna hangensa har ya cida ya tashi, hakan ya saka ta fashe da wani kukan tana rungume tahi a jikinta hadi da fadin" Ta tafihhhhhhhhhh" Ajiyar Zuciya ya sauke a sanyaye ya ce" Zan fa taya ki kukan nan, kuma kin san za'a shiga tashin hankalin kallo a wajen nan, ke na kula bama kukan su Aba sun tafi kike ba, na wancen y'ar kike, kuma ni du a banza ko?" Kanta ta dago tana ta shashekar kukan ta kalle shi ta ce" Nahidt ce fa, Nahidt dina ce fa" Fuskar ya kurawa ido yana ayana' Na shiga uku, wabilahilazi shagwababiya ce ta karshe, yanzun rarashi fa zan yi dole fa, ko ta ringa tale bakin nan har kartin cen su kalla' A bayane kuwa sai ya riko hannayenta yana fadin" Kin ga in yauma kike so mu bisu kawai sai mu bisu, saima mu je mu yi waya da Aban naki tunda dai bangaren na Nahidht din dakunna hudu ne kawai a gyara mana daya gamunan zuwa ko? Share hawayen mana haba anmatana" Yana maganar yana janta ne suka nufi cen balbalin da ake ajiyar motocin ya bude mata da kansa ta shiga ya rufe ya zagaya yana karra muzurai da gannin sojojin sun wani zuba masa ido da tarin mamakinsa A hade ya ce" Kowa ya tafi gidansa ya huta tunda kun ga karshe" Sumui sumui kowa ya nufi motar da ya zo da ita ya shiga kowane na kunshe dariyar rigimar rigimamensu a gaban hajia babarsa, wai dama haka ya iya kula da Matarsa ne? Bayan ya shige da aka bude masa ya sake janyota jikinsa ya kwontar , da gudu bodyguard din nasa ya zagaya da direban suka shiga jan motar Shashekar kukan da take yake ta sauraro yana sake shafa bayanta Sunna isawa tun kafin Bodyguard din ya iya bude masa motar ya bude sannan ya duka ya taimaka mata ta fito Dauketa ya yi cimak a hannunsa ya juya ya shige ciki bakinsa daidai kunnenta yana fadin" Kukan nan kam saura kiris na saki nawa, saura kiris Ibtinah" IBTISAM kam ta jima da dangana, ta dore da shagwabar ne dan ta ga ta karbu, shagwabar tata na sakata nishadi ita da kankin kanta, inda masu bashi tsaron suka sake mutuwa da mamaki kafin General Almustapha ya furta" Alhmdulilah, yanzu barikin sojoji ta yi Uwa, Allah ya sa ta kasance mai kwontarwa oga hankali, dan kar ta ringa tada masa mu kuma yana jijiga mu!" Du da amen suka amsa sannan kowa ya koma bakin aikinsa, bi ma'ana masu hawa suka hau , masu sauka kuma suka sauka Kasancewar cikinsu du a cike yake, haka kuma sun yi sallah sunna shiga da kansa ya yi bayi da ita yana cire mata dukkan abinda yake jikinta Ita dinma sai langwabe masa take yi a jikinsa, domin hanyar ce dama da bata budu ba bata gane irin nauyin mara da minsininta da ake shi ake nema ido rufe ba, a yanzu da ta gane tsoro ke dakatar da ita, a yau kuma yan uwanta sun sake ja mata kunne ta yadda gaskiya tsoron sai dai ta ce Allah ya karra cire mata ya bata ikon juriya da daukan nauyin mijinta ko yayane Haka jikinsa ke rawa a wajen wankan , ya shige da ita ne dan ya wankota ya nadota, karshe sai ita ce ta wanko shin domin katabus ya kasa sai binta da ido tamkar wanda ya sha wani abu sun masa luhu luhu sun rine Kasancewar tsakanin Magariba da isha'i ne sunna fitowa jiki ba karfi ya saka jalabiyarsa ya wuce masalaci, ya rigayi kowa zuwa ya zauna jiran sallar domin ita kadai zai yi ya koma ga iyalinsa wace ga dukkan alamu a yau zata bashi hadin kai ya maimaita irin abinda ya faru ranan, da kyar da adu'a ya iya cire tunanin ya ci gaba da salatil annabi yana kuma jiran Liman ____________________________________ A lokacin da

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});