Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 173

Chapter 173

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

gadon sannan ya yi wani murmushin ya mike ya nufi bayi shima Ya dan dauki lokaci yana kimtsa kansa sannan ya dawo ya haye saman gadon Ya zauna A hankali ya saka hannunsa biyu ya tayar da ita zaune dangalgal ta zauna saman bed din tana kallonsa shima yana kallonta Murmushi ya yi mai hade da tarin kwallah a cikin idannuwansa ya nunata da babar yatsarsa ya ce" Kin min adalci kennan?, Da zaki ce min na sake ki ni Nahidt ? Kin san dare nawa na gani har safe ta dalilinki ni ba inada ba ni ba barci ba?, Kin san wulakancin nawa na ji ta dalilinki NAHIDt ?, Kin san sau nawa ina shan kwana ba a daidai ba idan na fuskanci zan iya haduwa da ke kuma kina iya kasancewa kadaratah?, Nahidt yaya hankalina ba zai tashi ba bayan yau kika shigo gidana aman ana neman tayar maki da hankali? Yyaya ba zan shiga hali na damuwa ba bayan na fuskanci za'a ringa neman cin zarafinki a gidana? Kin san na sha fadawa kaina duk wanda ya zage ki ni ya zaga a matsayinki na dama bale yanzu? Sai kuma ya zo a kuraren waje a makararen lokacin da idan na kwatanta daukan mataki za'a sake fasaraki?, Nahidt ni ba macuci bane ba kuma azalumi bane, ban cika son mata ba idan mace ta biya min nakan yi kokarin kawota gidana ko na kiyaye haduwata da ita dan ba zan so na wulakantata ba, shikenan sai ke Nahidt ki ce wai na sake ki? Har yanzu bakya sona ko? Dama dan kin hangi mutuwa ne kika ce a daura mana auren ko? To bari ki ji, ba zan rantse da Allah ba tunda gagawar rantsuwa bashi da kyau....aman zan iya ce maki ki yi kokarin zama dukan abinda zaki zama ta muzguna mani ko makamancin hakan, an riga an daura miki karfen kafa ba yadda zaki yi da ni sai kin janni du inda zaki nufa, Nahidt ina sonki na aure ki, ina kuma son kasancewa da ke.........." Da sauri ya idasa janyota jikinsa ya rungumeta gaba dayanta a lokacin da kirjinta ke dokawa da ruwan tsagwaron kauna A hankali ya dago fuskarta ya sake furta cewa" Kuma na yafe maki hararenama da kika yi, Allah maki albarka.........." Sai kuma ya hade bakinsa da nata a hankali ya shiga kissing din lebunnanta Idan aka ce kai kai kai kauce, to fa kauce malan dan alkur'an zamu kautar da kai fa, A hankali malan ya fara Neman tsiyaye mata da man kai, haka kuma bakinsa kasa kasa furtawa yake ta saki jikinta ta bashi hadin kai, ta taimaka masa kar ta ce ta ki Da farko ta dauka zai dan kwatanta ne ya kwonta, sai ta ga abun na sake hauhawa harma ta kai ga ya sabule ya cire mata hijab dinta ya dora hannunsa saman rigarta yana lalube ha dukkan alamu neman wajen da zai cire mata rigarta ne yake yi Sosai yake nema, ga sansanyan kanshin dake jikinta, ga niimtacen laushin fatar jikinta ya karra birkita shi,, jiki a mace ya dakata yana kallonta a birkice ya ce" Ki taya ni mana haba yayar Shuwwanah ba zaki huce ba?" Sai da ta ringa sauke ajiyar zuciya Sannan ta saka hannunta a hankali gefen hannun nata ta janye zaren dake rike rigar hakan ya sa rigar ta saku a jikin nata A hankali ta saka hannayen nata biyu ta janye rigar gaba daya daga jikinta tana lumshe idannuwanta domin ta tabata shirun da ya biyo baya idannuwansa sun sauka a saman kirjinta ne Wata irin sheda ya ja yana sake kallon kirjin nata, a bayane ya furta" Tubarkallah.........oh ya Allah" sai kuma ya karasa a hankali ya dora hannunsa saman kirjin nata dake tsate kikam yana kallonsa, gashi ta bashi dama harma ta lumshe ido dan kar kunyar abin ta rinjayeta A hankali ya ringa shafawa yana sake dannawa da tabatarwa kansa lalle haka suke haka halitarsu take, sun cika tatul sun kuma tsaya kiri kiri sunna harararsa A dole ya shiga basu kulawa koda bai shirya ba, bale a shirye yake A dole ya shiga rikita mata jikinta da tayar mata da tsume Ta fa jima a hannu, ga abubuwa da aka sha ga jiki dama ya san waje hakan ya sa a hankali ta shiga mayarwa da aban shuwwa martani..........a daidai lolacin ne kuma Furera ta sadado ta kuma dawowa bangaren nan dan ta tabata malan baya kin kwonta matarsa, ta kuma san dole ya ji takaicin matar da ya samu a wangale, ita kuma tan jiran damar dan ta rike ta kuma hautsina zamansu, dan haka ta dawo bayan ta kuma samun zigar kanwarta kafin ta tafi ta sadado ta zo baban dakin Malan mai dauke da gadon sunnah A hankali yake binta da kallo bayan ya yi daidaiya a saman bed din duda wutar da ya kashe dan kar ta riga ta ga abinda ta yiwu ta raina shi, sai kuma ya gaza katabus dan idan ba wannan kulawar ya samu ba dukkan jin dadinsa ragage ne, harma ya iya dan kwatanta mata ta hanyar yawan kai hannunta wajen dan so yake ko yayane ta dan murza wajen ta dan shafa wajen Sai da ta ja numfashi sannan ta shige tsakiyar kafafuwan nasa , a hankali ta kai lalausan hannunta saman wajen da take ta ayana kalarsa a zuciyarta a yanzun Ido ta zarro ta sake dan shafawa ta kuma zarro ido ta saka hannun nata ta dago abin gaba dayansa a hannunta hakan ya saka shi sake rike zannin gadon da kyau yana rintse ido Da mahaukacin mamaki ta hango shi ba shiri ta ce" Muhammad kai ne?" Muryarsa a shake ya furta" Oh Nahidt, dan Allah ki rike da kyau mana.......kar ki saki dan Allah kar ki wahalar da ni" Ajiyar zuciya ta ringa sasaukewa a jejere kafin ta bude bakinta a hankali ta ciro harshenta ta shiga lasar lamarin Ido Malan ya zazaro ya sake saurarawa Ita kuma a hankali ta odasa saka abin a bakinta ta rike taf kafin ta dora harshenta a saman cen saman ta shiga yawo da shi a saman wajen Da karfi karfi Malan ya ce" Lah ha illa ha ilalahu muhamadu rasululahi sallalahu alaihi wa salam, tande ya sayadah tande ya habibiyah washhhhh hade da su duka hadiye kai duniya arzikinta da firgitarwa yake........ Nahidt dumi dumi kaikayyyyyyyyyyyyhhhhyyyyyyyyyyyyyy" Murmushi ta saki ta ci gaba da bashi wuta, har sai da ya ji zai mutu dan masifar duniyar maji dadi sannan ya mike a haukace ya rikota ya sake maida ita saman gadon Tabas maganar baiwa kowace gaba hakkinta haka din ne a duniyar malan Malan ya rike kugu ya kuma wanzar da lamari mai shiga jiki ya haukata yar mutane har ta ringa jin dole ne ta kwarara ihu idan bata kwarrara ba akoy matsala Tana shirin sakin karinta ne ta ji tatausar muryarsa na furta adu'ar saduwa da iyali a gagaucen harshe, hakan ya sa ta lumshe idannuwan nata tana sauraronsa A nan fa gizo ke saka, domin kofar nan dake bude hayam ce ta ce ratsa in ka isa A nan fa ake yinta dan kuwa wajen nan a irin lokacin nan

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});