Chapter 183
Chapter 183
al'adarta kwata kwata wannan watan batama nuna alamun zata zo ba , a kadan ta yi sati biyar fa domin tana tunanin zuwanta aka yi aurenta yanzun kuwa auren ya kai kwanaki goma sha daya Inda inda ta fara tana soshe soshe sai kuma ta yi raf da hannun Shuwwa tana fadin" ππππππSaura kirisπππALK 7οΈβ£8οΈβ£ Inda inda ta fara tana soshe soshe sai kuma tayi raf da hannun Shuwwa tana fad'in "Tuna min k'anwata?" Da mamaki duk suka kalleta har da Shuwwa kanta, Mama da ta fara wani hasashen na daban ne ta d'an sunkuyar da kai tace "Indai baccin baya sakaki zama da yunwa ai da sauk'i, sai a yi fatan rabuwa lafiya kawai." Duk ido suka zubawa Mama kamar wacce tayi wani mugun abu, Muhay da shima yake kallon Maman ya kuma kalli Nahidt ne yace "Ita ma cikin ne da ita?" "Muhammad Rasulillahi sallalahu alaihi wa salam!" Mama ta fad'a tana sinne kanta uwa tana gaban sarki, wata zabura malam yayi ya tsurawa Muhay ido sai kuma ya kalli Mama da kunya ta gama cikata. Wani uban ihu Shuwwa ta zankad'a tana mik'ewa tsaye har da d'an tsallenta da fad'in" Ciki gareta, wayyo Allah na ji dad'i, kai Allah mun gode maka, idon mak'iya sai dai ya fad'o k'..." Tun bata rufe bakinta ba Muhay a sukwane yayo kanta yana fad'in" Rufa min asiri Ibtinah daina tsallen kar ya fad'o." Ita ma sai ya jefata a yanayi irin na Mama ta koma ta zauna ta sadda kanta k'asa suka manne jikin juna da Nahidt. Tashi ya yi gaba d'aya ya shiga takawa a nutse har ya idasa gaban Mama, zaune yayi irin zaman idan ka idar da sallah, kanshi sadde k'asa cike da ladabi da kunya da kuma rud'un abinda Mama ta fad'a dake son haukata tunaninsa yace "Mama...Mama kina nufin..ciki ne da ita wai?" Tafin hannu Mama ta saka ta rufe goshinta tana satar kallonsu Nahidt da suke kallonshi suna k'umshe dariya, dan daga baya idan ya tuna abinda yayi zai jima bai had'a ido da Mama ba. Shirun da Mama ta masa ne yasa shi mik'ewa tsaye ya k'arasa kusa da Muhay yana kallonshi kamar yanzu suka fara had'uwa, sai kuma ya juya ya kalli Nahidt da ita dai kallonshi take tana son gano menene yake damunshi? Sake kallon Muhay yayi da shi ma ke kallonshi kamar zai tintsire da dariya, ruwan ruwan da ya fara hangowa a cikin idonshi ne yasa ka Muhay dafa kafad'arshi a ganinshi dai ya sassauta muryarsa, sai dai sam ba haka abun yake ba sannan yace "Ka ga malam, wallahi ka daure ka k'urma ihu ko da a harshen larabci ne za ka fi jin garau, haka na yi nima duk na rikice, k'arshe dai sai na rangad'ata da yarbanci kafin na samu nutsuwa..." Gyara zamanshi yayi yana fad'in "Ai abun dad'in ji ne da shi da saka nishad'i." Shigowar wata hadima ta shaidawa Mama ta yi bak'in dake son ganinta yasa har ta kusan hadimar fita saboda kunyar da yaran nan suka gama bata, saida ta fita ne malam ya samu ya cira k'afafunshi ya k'arasa kusa da Nahidt ya zauna a d'aya b'angaren hakan yasa suka sakata tsakiya shi da Shuwwa. Hawayen da suka silalo masa ne yasa shi d'ora kanshi a cinyarta yana sauke ajiyar zuciya cikin rawar murya yake fad'in "Nahidt ciki fa, ashe ni ma zan iya ganin k'waina a duniya? Ashe dama zan iya riskar wannan rana da za'a iya min albishir d'in cewa ni ma zan zama Baba?" Wata k'akk'arfar ajiyar zuciya ya sauke ya sake dafe cinyarta sosai yace "Alhamdulillah, Allah nagode maka da ni'imomin da ka min, Allah nagode maka, duk da bazata wannan lamari ya zo min, amma ku shaida na yi bakance tsakanina da ubangiji na zan yi azumi uku tare da k'ara aukin tukunyar gidana saboda al'umma, ko da na mutu ban cika wannan alk'awari ba wani ya min wannan k'ok'arin, daga gobe In sha Allah zan kame bakina har na tsawon kwana uku. " Shafa kanshi Nahidt tayi ta d'ora hab'arta a saman wuyanshi tana sauke ajiyar zuciya kafin tace" Za ka ga d'anka Habibina, da yardar Allah ma za ka cika wannan alk'awarin." A hankali Shuwwa ta zame daga kusansu ta rab'e a jikin mijinta da yayi ram da ita suna kallonsu yace" Iyalinah, ko za mu basu wuri ne?" Kwantawa tayi jikinshi tana lab'e baki tace" Ni kasan ma me nake sha'awa?" A kunne ya rad'a mata" Me? Ni ne? To mu samu d'aki ma..." Rufe mishi baki tayi da tafin hannu ta juya ta kalli su Nahidt da babu wanda ya kula da su, kallonshi tayi tana girgiza kai cikin rad'a tace" Ba fa wannan ba...kuka nake so na yi." Zaro ido yayi sai kuma ya shiga zura hannu ta k'asan rigarta yana fad'in" Rufan asiri kar kiyi kuka, baki san hakan zai iya shafar lafiyar babynmu ba?" Sake langab'ewa tayi ta d'an saci kallon Nahidt da har yanzu hab'arta na kan wuyan Abbanta daya kasa d'agowa ita ma har ta fara hawayen na godiyar ubangijinta, irin tarin ni'imar da ya mata sai take sake jin kunya da ta wulak'anta kanta a baya, ta kuma yarda d'ari bisa d'ari Allah ma ji rok'on bayinsa ne sannan mai rahama ne kuma mai jin k'ai, duk irin abubuwan da tayi ubangijinta ya mata babbar ni'imar data samu damar shiga d'akin aure, wanda ko iya haka aka tsaya za ta mutu tana kai goshinta k'asa tana godewa Allah, duba da dayawa da suka tab'a harka irin wacce tayi sun yi mummunan k'arshe, wasu ma idan suka mutu sai dai a jefar da gawarsu a bakin titi har su rub'e su bushe... Amma ita ta yi auren yau kuma gashi har ana alamta mata lallai fa nan da lokaci kad'an za'a kira da Mama ita ma. Muryarta na rawa ta ce"Aban shuwwa ka daina kuka mana, ka daina kuka, sannan mama hasashe take mana fa? Kar mu kwalafa rai a je ba hakan bane ba......" Kansa ya dago da sauri yana kallon hawayen dake ziraro mata ya talabi fuskarta yana fadin" Kin san tun ina da shekara ashirin da biyu na yi auren fari? Ba'a taba alakanta min hakan ba domin matana basu taba nuna irin hakan ba, a yau da aka alakanta min zan so ki barni na yi ta motiyar yannayin koda kuwa hasashe ne Nahidt" Yawu ta hadiye tana talabe hannayen nasa ta ce" Ba nufina ka daina farin cikin hakan bane Aban Shuwwa, Aban shuwwa zan fi kowa farin cikin hakan, aman ina tsoron ka ji ba haka bane kuma tashin hankalim hakan ya fi farin cikin yawa, bayan wannan shin zaka so haihuwa da nine? Zaka so na kasance uwar y'ayanka ne dama? Abam Shuwwa zaka so mace irina ta rike kwonka?" A hankali ya janye hannun nasa yana kallonta ya ce" Me kike nufi? Ashe baki da yarda da soyayar da nake maki ba?" Da sauri ta girgiza kanta tana fadin" Ba ba haka nake nufi ba" Muhay ya tabe baki yana sake kallon Shuwwa dake neman fashewa da kuka ya sake zuba masu ido kamar yadda ya yi shima NAHIDt ta ce" Allah ya umarceku da ku samawa y'ayanku iyaye
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188