Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 4

Chapter 4

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,227 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kaina wancen dakin da yake sauka lokaci zuwa lokaci na yi bincike na gani, Anya yaron nan ba yana da matsala ta mu'amalarsa tsakaninsa da mace ko namiji ba?" Da sauri ya kafe fuskarta da kallo ransa na sake bacewa hakama dubansa na sake kausasa a kanta A dagule ya ce" Kina da hankali kuwa? Subahannalah, dan ranki ya bace sai ki fara kawo wani tunani irin na mararsa ilimi kina zubawa a nan bayan a sanina kina da ilimi?, Dan kawai ya saki mace sai ki yi tunanin nan a kansa?" Wannan karron muryarta sai ta yi kasa a kan ta mijin nata tana komawa saman kujera tana kuma sada kanta hakan kuma lokaci daya ta fashe da kuka tana yarfe hannunta ta ce" Watan auren nan uku da sati uku, kafinta ya saki wace ta yi sati hudu, kafinta nawa ya saka a jejere a jejere, shi ba mahaukaci ba, yana sakin matan ba da wani kwakwaran dalili ba, dan Allah dan annabi ba dole na fara tsorata ba? To ko bashi da lafia ne?" Ta karasa fada tana dagowa tana sake kallon mijin nata Shima sasauci ya fara yiwa hadewar da ya yiwa fuskarsa , muryarsa a sanyayen shima ya ce" Duka wannan bai kai wajen ambatar masa haka ba, Allah ya jikan aminina Marigayi da yana raye ya ji irin haka da ya nisa sosai a ransa, kin ga siga da ya fada ta karra masa a tea na tabata ba asalin shine damuwar da ta saka ya saketa ba, na san yanna da saurin hawa a kan kankannin laifi, na kuma san ya iya zartar da hukunci cikin sauri, aman bana tunanin zai aiwatar da aikin ganganci da sunnar ma'aiki irin haka ba, matsalarsa ba zaka iya gane inda ya dosa ba, ba fada yake yi ba, ba zai fito kansa tsaye ya yi bayani ba, idan kika ga ya yi dogon sharhi sai dai a kan mai laifi ne, aman ki yi hakuri ni zan fuskance shi in sha Allah, zan bi sahunsa in sha Allah, zan gane menene damuwarsa ne? Idan dai tunaninki na sako maki kila wa kala a kan lafiyarsa da mu'amalarsa ki sha kuruminki, lafiyarsa kalau haka kuma mata sunne ababen hutunsa ba namiji ba, kawai na fi karkata akalar matsalar a kan ko dai mace na fice masa a rai da zarar ya yi dan zama da ita, ko kuma sunna nuna masa halayan da ba zai iya jurewa ba kama daga Sata, karya, cin amana" Ita dai bata sake furta wata kalmar ba har dayar matarsa ta shigo ita kuma ta mike ta fice a dakin gaba daya Tana fitowa balbalin tankamemen gidan daya daga cikin y'ayan Elhajin mai sunna Zakiya ta duka har kasa tana gaisheta kanta a kasss sosai Ta yi mamaki ainun da wannan Sabon salo na Zakiya daga bakin lokacin da Muhyideen ya zo gidan a matsayin d'anta, kai bama ita ba , ta ga cenji a wajen mutane da yawa na gidan harta da maman mai gidan nata Shigewa falonta da macen police din dake biye da ita ta bude mata ta yi ta karasa saman kujera tana zama hadi da kure waje daya da ido a bayane ta furta" Sata, Karya, Kula wani namijin? A karkashin auren MUHYIDEEN ? sai nake jin sam maganar bata samu wajen zama a zuciyata ba Elhaji" Karasowar masu aikinta ya sakata sauke wata ajiyar zuciyar tana fuskantarsu suka shiga bayanin abubuwan da za'a girka a gidan A dakin CHIRP OF ARMY Tun da matarsa ta fara magana yake sauraronta har ta dire aya sannan ya dago daga danna wayarsa da yake yana turawa Muhyideen sako ya sauke dubansa a kanta Wannan dai itace matarsa ta farko wace sukai auren saurayi da budurwa da ita, aman cikin ikon Allah halaya na mata na shirme wani lokacin komai tsufansu kan sakota a gaba, ita dai yanzun shekarunta na haihuwa Sittin da shida a duniya, aman takan aikata aiki irin na mai shan giya, watau wanu abin idan ta yi kamar tana cikin halin maye ne Dan murmushi ya yi yana fadin" Kina nufin yar uwata kar ta zo da damuwarta wajena dan baki fita a aiki ba karfe hudu na yama bai yi ba bale ta ce aikinta ya shiga?" Ajiyar Zuciya ta sauke tana fadin" Elhaji, idan an yi magana motsi kadan sai ka ringa gagawar nuna yar uwarka, ai a nan magana ce ake ta kishiya ba yar uwarka ba, idan damuwar ce da ita ta bari idan ta shigo sai ta fada maka ko? Damuwarta kulun ta wuce a kan d'anta? Na tabata a kan d'anta ne da ba naka ba ko? Elhaji yanzun yaronta ke hawa Jet din dake dauke da sunnanka, Jet din da malakarka ne a matsayinka na CHIRP Of army, shi Lieutenant Ganaral yake anfani da shi, ina tsoron gaba gaba ka yi irin na mai jan kunne ka rubuta shi a cikin wanda zai ci gadonka!" Wayar ya sake kallo ya juyo ya sake kallonta da matsanancin mamakin furucinta, yana kausasar da fuskarsa ya ce" Ashe baki da wayo? Ashe ke din baki da tunani? Ya yi me da gadona?, Hum koda yake rashin sani ai ya fi dare duhu inji malan bahaushe, na maki uzuri har ki san wanene shi kafin ki yi maganar arzikin da na malaka a kansa, abu daya dai zan fada maki shine ki yi hakuri kin ji? Babu yadda zaki iya hanna shigowar damuwar da ta dangaci Son a gidan nan, domin kin ga mahaifinsa aminina ne tun muna yara har ya koma ga ubangijinsa, mamansa kuwa bayan hakkinta na matar aurena haka kuma yar uwata ce , sai dai na ce Allah ya baki hakuri" Daga haka ya mike ya shige ciki yana rufowa dan bai ga anfanin zaman ba , domin a kan maganar nan ta ga damar da furfurarsa da yabarsa a fuska ta saka masa ciwon kai mai tsanani ___________________________________ Tsit kake ji wajen ya dauka du irin yawansu da girmansu An yi masu layi ne, ko nace sun yi layi ne hawa hawa hawa hawa tun daga kan kwanar babar hanyar garin har karshen kwanar, kama daga kan soja, gendarma, costan, Police, garde da sauransu......babu kalar hular da babu haka kuma kowane kalar hula tafe suke da ogansu wanda shi kuma yake karkashin LIEUTENANT GANARAL MUHYIDEEN Cire abin kunnensa ya yi gaba daya yana sokewa a cikin aljihunsa A yau kakin dake jikinsa da soja ne, bakake sidik da hularsa a kafe a kansa Daga inda yake tsaye yana sako kafarsa gaba daya mutanen nan suka sara masa sannan suka ja suka tsaya basu sauke hannayensu ba Bai basu damar sauke hannayen nasu ba har sai da ya shigo tsakiyar filin nan da tafiyarsa ta gagawa irin ta kakarfan namiji sannan ya ja da budadiyar muryarsa ba amsa amon murya ba komai ya bude 💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* ‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 3️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});