Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 83

Chapter 83

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

fili, hakan ya sa ta dan fara lumshe ido tana dan mar da Idannuwanta Wandon ya ajiye a saman kafarsa a sanyayensa ya ce" Kin san wani abu?, Idan kika tada aljannun nan naki yau? Da duka zan sauke maki su , duka irin na wulakanci zan maki na sauke maki su!" Ajiyar zuciya ta sauke tana kallonsa tana karkace kai a sanyaye ta ce" Dan Allah ka min rai mana ka ganar da ni tambayar taka kar a je na bada amsar da ba ita ba, ni dai a sanina lokacin da na ga camera a dakina sai na ce lalema aiki irin na mai doka ya take dokarsa , sai kawai na cire wandon na naka a jiki dan ba kyau bana so ana kallona kai tsaye hakan na dagan hankali" Da mamaki ya ce" Daga jikinki kika cire? " Hannunta ta yarfe a dan birkice ta ce" Ai ka ga tsiryar, ka ga tsiyar fa, na so ka ganar da ni dala dala ta yadda zan bada amsar da itace daidai, ka ga na rantse maka da wa bilahilazi a lokacin da zan cire ban yi tsirara ba, da rigata har kasa a jikina na cire na rufe abbu wanda ya ganni a zirr" 'subahannalah, subahannalah, subahannalah?' yake ta maimaitawa yana kallonta itama tana kallonsa A kausashe ya ce" Kin saba fitowa ba kaya dakin nan ne?" Kai ta girgiza da sauri tana dago yar yatsarta ta ce" a dakin nan idan ka ga na fito to fa da tawul ne a jikina, ai na ki jinnin bayanar da tsiraici a duniya sani ne baka yi ba walahi" Rai bace ya ce" Saurara, kina ji?" Ya dan yi shiru yana sake murzar yatsunsa biyu, a kausashe ya sake fadin" A ilimance, a gayance bayanar da tsiraici bashi da wani anfani a rayuwa, a kan wani dalili zaki cire wando a gaban camerar da baki san wa ya sakata ba ki lauya a jiki?, Me yasa ba zaki kasance kamilaliya koda ta da gangan ce ne? Me yasa ba zaki kwakwayi halayar boye sirinki koda da karya kike na dan lokaci ne? Ke kin kuwa san ko budurwa haramun ne ta bayana tsiraicinta bale ke? .........." Dakatawa ya yi yana sake kallon yadda ya sada kanta kamar da gaske sauraronsa take, kamar da gaske biyaya take yi masa, hakan ya sa a kausashe ya ja tsaki mai zafi ya mike yana tunanin ba shine zai fada mata ba, zai kaita wajen wanda ya jajibo masa ya fada mata, ya hannata saka shi magama, ya koya mata hankali tunda ya kula bata da shi, zai je ya sama mata hanyar samun hankalin nan Kasancewar ya mike wandon nata ya fado gabanta ya take ya wuce yana fadin " Nonsense !" Da sauri ta mike har tana cin tuntube ta ce" yalabai dan Allah muna son zuwa mu gaisar da Aba dan Allah dan annabi👏" Juyowa ya yi yana kallonta haka kuma idannuwansa suka sauka a setin akwatunnan kayan da gaba daya suka dauki hankalinsa, haka kawai ya ji kayan basu yi masa ba kai harma yana son sannin ita kuma haka rayuwarta take soyan setinnan akwatunna haka kamar na aure? Samun kansa ya yi da sake maimaita kamar na auren, ya sake kallonta yana son tambayarta shin rainin da ta yi masa harda na dauko akwatunnan kartin mazan da ta ringa aura ta kawo masa gidansa? Har sai ya ringa jin yana son tambayarta kayansu ne take anfani da su? Sai kuma wani abin ya ce da shi ka dakata tukunnan, ba ita ya dace ka tambaya ba, dan ga dukan alamu ta dafa karya ta shanye ta sha romonta tsaf abinta, a zuciyarsa ya ci gaba da ayana' Sam bata da lafiya, ta yiwu iskokan ne ke hargitsata kau?' Kansa ya girgiza ya fice ya nufi dakinsa da gagawa ya shiga shiryawa ya gama ya fice a gidan gaba daya Ajiyar zuciya ta sauke a tsaye a jikin tagar dakin ta raka motocin da ya shige suka tafi da kallo A hankali ta taka ta dawo wajen da wandon ke yade ta duka ta dauka tana zama saman kujera ta jimke wandon a hannunta Da yannayi na ranta a soshe ta ce" Wanene warar imanin da har yake yakin son gannin tsiraicin matan aure? Da ace jai tsaye nake fitowa ba sutura a jikina ta yiwu da wadda ya laka camerar nan yana da kilishen sasan jikina tsirara?, Da me da me zai yi da shi da zarar na ki yi masa biyayar son hada kai da yake son yi da ni dan ya cutar da wannan mutumen? Shin me mutumen nan ya yi da ake neman rayuwarsa ido rufe haka ne? Ya zama wajibi na mike na je wajen wanda ya saba bani shawara mai kyau, gyaran dakin zan yi idan na dawo!" Dagudu gudu ta dauko abayarta lumbukekiya ta lumbuka sannan ta warto nikaf dinta da safarta ta kafa ta cire wancen ta saka bak'a ta dauki mayafin abayarta ta nanada a kanta sannan ta daura nikaf din ta dauko wayarta da jakarta wace take kyautata zaton da kudi a ciki ta juyo da dan gudu gudu tana fatan Allah ya sa Nahidht ta farka su je su samu dan sahu ya kaisu masalaci Masu aikinta ta samu sunna ta aiki ba ji ba gani gefe daya kuma Nahidt ce zaune cikin shiga ta bayar itama nikaf dinta a gefe a ajiye tana ta aikin Voice. What's up hankali kwonce Murmushi ta sakar mata tana fadin" Tashi mu tafi " Nahidt ta mike tana daukan Nikaf dinta ta ce" Um su Shuwwa an zama hajia a kadan na kusa awa a nan ina jiranki sai yanzu ta nan mijinki ya wuce sai da ya tsuguna har kasa ya gaishe ni, kai Allah dai ya masa albarka" SHUWWAR da ta farra barawa masu aikinta salahun gyaran da take so su yi mata ta juyo tana kallon Nahidht Kai ta girgiza ta juya tana kare masu kallo Haka kawai ta ji bata yarda da ta barsu a gidan nan su kadai ba, dan ta tabata da dan gida akan ci gida A hankali ta shiga fadin" Ku tafi kawai, idan muka dawo zamu yi aikinma ai ba yawa" Su dukansu da mamaki suke kallonta, zasu yi? Gyaran wannan makeken falon? Sai dai basu da damar yi mata musu, kuma sun ga direba da escort din dake jiranta sun san fita zata yi, a dole sukai mata salama suka fice gaba dayansu hakan ya saka Nahidt yin yar dariya tana fadin" Wollah wani lokacin kamar mai hankali idan kikai wani abin" Sake kyaleta ta yi tana kakarsge dukan wani abin wuta tana cire igiyoyin sannan ta dauki abin rufewa suka fice ta garkame babar kofar kafin ta tsaya tana kallon sojan da ya matso ya sarra mata a ladafce ya ce" Hajia Sir ya ce idan kin fito ga motar da za'a kaiki anguwar cen da eacort" Daga ita har Nahidt ido sula zarro da mahaukacin mamaki sula juya wajen tsaleliyar farar motar dake ajiye kal tana shinning Dan ihu NAHIDT ta yi ta nemi yaye Nikaf dinta da kokarin kwaso shoki, da sauri SHUWWAR ta tareta tana girgiza

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});