Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 181

Chapter 181

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,194 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yasa yake karba yake kuma godiya da yabawa, ga ladabi da biyaya bata taba daga maganarsa ko mecece, ta fa gama da Malan shi yada NAHIDt ta yiwa Allah godiya da ba da Hajiar zasu goga ba, irin kishi da hajia irinsa ne ke saka mutun kuka da idannuwansa, ba zaka iya ba abin mai girma ne, sai jajirtaciyar mace zata iya Bayan salarr isha'i Tunda take maganar tana hawaye yake sauraronta da mamaki kafin ya Kalli Hajia sai kuma ya kalli NAHIDt dake zaune Idannuwanta a kasa tana ayana' Zuki kai Furera an iya sherata, wai na zaneta ni? Wai kuma muka yi mata taraya da hajia' A nutse ya furta" Asha, Subahannalah subahannalah, me nake ji haka duka kuma? Kuma taraya? Me ya faru ne Nana Maryama?" Hajia ta hadiye yawun bakinta a sanyaye ta ce" Aya Akaramalahu Allah ya huci zuciyarka, eh an dan samu matsala ne aman kuma bai kai ga dukan bama, aka kuma kashe wutar" "Wace wutar aka kashe Hajia bayan kun min taron dangi?" Ta fada tana kallonta da sake fashewa da kuka ta dora da fadin" Cewa ta yi haduwa goma cin uwa goma Malan" NAHIDt ta wangale baki da mamaki tana ta tuna anya a maganarta ta fadi haka kuwa? Sai kuma ta boye murmushinta tana ayana' Dama na ce maki haka walahi, maganar ta min dadi' Malan ya kai dubansa kan NAHIDt da ta masa mugun kyau cikin yahiga ta atampa ta sha dauri da sarka da dankunnayenta masu kyau abinta Ya dan tsatsareta da ido a sanyaye cikin wani salo mai saka zirya a cikin jiki bayan ya ji ta tsirga masa har kwakwaluwa ta tada kwadayinsa tare da jin son gagauta kasancewa da ita a daka dan ta kuma ba sahiba kula irin ta kulun ya furta" Sayadah " A hankali ta dago idannuwan nata ta sauke a saman fuskarsa, haka itama Furera ta sauke a saman fuskarta dan ta ji wani sabon salo wai Sayadah yanzun yar barikin ce ta koma sayada a duniyar Malan? Malan ya dan yi gyaran murya ya ce" Wai kin daki yar uwarki?" Hajia ta gumtse bakinta dan har ga Allah daria abin ya bata, yo Furerar ta yi trela kawai sai tace an daketa? Da ita watace ko dukan nata aka yi sai ta boge dan kar a yi mata daria, hakan ya sa ta sada kanta daga dubansu tana ta hanna kanta fashewa da daria A hankali Nahidt ta lumshe masa idannuwanta sannan ta bude , ta dan dantse lebenta na kasa tana wanna idannuwan nata a hankali sai kuma ta ciro harshenta kadan ta dan lashe saman lebenta da yannayi irin na baban lamari, sannan ta hade lebunnnan nata ta tura masa kisss lokaci daya ta yi kamar zata dan duka da idannuwan nata ta masa nuninda wajen da Sahiba take kilace sai kuma ta dora hannunta na dama a kan mamanta dake cikin rigarta ta atampa ta dan matsa wajen tana yatsine fuskarta sannan ta shagwabe bakinta bata ce komai ba Sai da ya ja numfashi ya yi saurin matse kafarsa a birkice ya sake kallonta sai kuma ya kai dubansa kan Furera da ta kusa suma da gannin barikin da take fada tsagwaronta Baakinsa na rawa ya ce" Ba'a kyauta ba, Allah ya baki hakuri ba za'a kuma ba Kin ji Furera? Ku tashi ku je yau barci nake ji da wuri Allah ya baku hakuri gaba dayanku ku je ma karasa maganar da safe in sha Allah" A nan ne ta gabatar masa da abinda take so a dora, bayan furera ta wuce fuuuuu Ido ya tsatsareta da shi na dan lokaci , ta cikin idannuwan nasa kuwa yake aika mata da sakwanin dake cikin zuciyarsa A hankali kuma ya janye ya maida kan hajia a nutse ya furta" Wai haka Nananah?" Hajia ta gyada kanta tana tabatar masa hakan NAHIDT din ta yanke Ajiyar zuciya ya sake saukewa a nutse ya furta" Allah ya kara mana fahimtar junna da zama lafiya a tsakaninmu ya kauce dukkan fitina, Allah ya sa hakan ya fi zama alkhairi Haka yana ji yana ganni NAHIDt ta mike ta masu salama ta fice a falon Yana zaunen idannuwansa na Kan Hajia dake ta kokarin zuba masa abinci A hankali ya saka hannunsa ya kamota ya dorata saman cinyarsa a sanyaye ya ce" Maryam ni yinwa nake ji" Abincin ta kalla ta kuma kalle shi da mamaki ta ce" Yah Ustaz to bara na zuba maka....." Kansa ya girgiza a hankali yana sake kashe ido ya ce" Ai mai gari ya cikan cikina sosai harda guzurin fura, shi yasa Sahiba ke ta neman abincinta............." Kanta ta sada tana Murmushin jin kunya da kuma mamakin yadda Malan ya dubeta bayan ya samu daleliyar diya irin NAHIDt? Sai dai tuna cewa mijinta kai adalci ne, samun wace ta fita kyau ba yana nufin zai wulakantata ba, dan haka ta aniya bashi hadin kai da iyakar iyawarta domin Malan baya rabo da bada darasi kala daban daban.....yakan ce baya so a tashi daga zikiri da cutarwa ta kowani gefe........ 😍 ______________________________________ Kwana uku tsakani ya kasance Nahidt ta rufe sati a gidan Malan, hakan ya sa yau yana anguwa sunna mesage take fada masa tana son zuwa gida ta kai ziyara , sun yi zasu hadu da Shuwa su wunni a cen gobe idan har ba damuwa Hakan ya sa ya yi mata tambayar ita daje fama da barcin nan na gajiya ba lokaci ba zata yi hakuri ta karra hutawa ba kuwa? A nan take sheda masa ita fa ta fara tsorata da barcin nan, domin Allah bata tare da gajiyar komai, shi yasa take son zuwa ta fadawa Mamansu ita kanta abinnan na damunta, yanzu ana hira da ita kana iya juyowa ka ga barci ya yi awon gaba da ita, abu kamar sammu? Kar aje a matsayinta na babar yar sarki an samu wani zai mata aiki da cikawa.....kai da ta shiga uku cutar barci ai cuta ce mai girman gaske sosai da sosai😌 (😂 toh fa) Ya dai bar maganar kan har ya dawo Da dare da ya shigo ya samu Furera an gayu a bangarensa, tuni ta gama shiryawa zuwansa domin yanzun fa su Madame Furera abin ya karra daukaka, daraja take kankarowa kanta ba ji ba gani, shi yasa ake shafa jan baki a kamanta barikin nan, tunda dai ai rami ne kowa nada shi a jikinsa itama zata iya sarafa nata tunda ta kula maza yan cin amana ne (🥺 kashhhhhhh) Kamar yadda aka saba zuwa a gaishe shi hakan ne, sai dia Hajia kadai ce ta zo yau Har dare na neman tsalwa shiru ba NAHIDt, hakan ua fara daga masa hankali, dan haka ya fadawa Furera zai lekata, du kuwa da ta nuna a kan me ai lafiyarta kalau ya nuna mata hakinta ne ya san ta wuni lafiya sannan ya san ya barta lafiya wajen barci, tama shirya gobe kowace ta je ta ziyarci gida Da wannan ya samu ya fito ya nufi bangarenta Tunda ya kama kofar ya bude ya ji ta budu ya ji hankalinsa na Neman tashi Da sauri ya shige yana waige waige da salama a bakinsa sannan yana kiran

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});