Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 34

Chapter 34

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,232 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

sabawa ya yi ba, wahala hakan ke bashi ainun A sasaucen ya dora da fadin" ba zaku gane cewar babu wanda Allah bai san da zamansa ba tunda shi ya halici abinsa ne?, Shin baku yarda cewar a yanzu yanzu kunna iya mutuwa bane?, Ko kun kai wajen da babu ruwanku kin rayu a kyamace a cikin duniyar kuma ku koma kiyamar ku tarda azabar wanda ya halice ku tunda har kuka ringa rayuwa kamar ba zaku koma gareshi ba?, NAHIDT, SHUWWAR, Fauziya ina da tambayar da nake son yi maku ba yau ba, shin haushin wa kuke ji da har kuke wulakantar da rayuwarku a banza a wofi?, Iyayenku kunne shedar aure suka yi suka haife ku a kasa mai tsarki, yaya haka kuma?!" Ya idasa yana sake kallonsu, ya ci gaba da fadin" ina Tsoron mu kai matakin da zan zame maku abokin gaba, idan na ce abokin gaba ina nufin wanda zai ringa hakon rayuwarku karfi da yaji dan ku gyara rayuwarku, gwara na zamo maku wanda zai tirsasaku tunda na kula kun rigaya kun mayar da kanku wa'inda basu san ciwon kansu ba!, Zan koma masalaci za'a zo a kwashe akwatunnan nan a maida su gidan su Sudais! Bashi da abinda zai ba Shuwwar! Bashi da shi na ce!" Ya karashe da karfin da ya saka SHUWWAR din kanta kallonsa domin da farko du kawunnansu a kasa suke Da sauri kuma ta maida kanta dan walahi har cikin ranta take jin maganarsa, kai wacema ke masa fito na fito din kanta a kasa bale su A kausashe ya ci gaba da fadin" Hamza, mutun ne kamar kowa, sai dai kuma namiji ne kamar kowani namiji, ba zai kuma shigowa gidan nan kansa tsaye ba har sai na gama tantance hakan, Shuwwar kar ki kuma fita, ki zauna daga yau ki lazumci astagafari, ki ringa azumin litinin da talata, ke koda ba ranakun nan ba ki yawaita yin azumi kinna fadawa Allah sannan kinna barawa Allah zabi a kan rayuwarki, shi ya yi ki, shi ya dora ALKALAMIN KADARRARKI a haka, shi yake da ikon mayar da baki fari, a wajensa ne kawai zamu nemi sauki , ina fatan kun ji abinda na fada maku kuma kun dauka" Daga haka ya mike ya basu baya ya fice fuskarsa a mugun haden da ya saka suka raka shi da kallo riiiiii kafin Shuwwar ta ce" Shin labarin na birge ku kuwa?......ku garzayo ku turo shaidar biyanku dan mu taka mu shige cikin labarin Alakamin kadarrata tare da ku........ in sha Allah gobe zamu tsayar da freee page🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥺💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* ‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 1️⃣4️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *ALKALAMIN KADARRATA* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake. *Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE, WATA KOKOWAR nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Ikon Allah, du rashin kunya irin ta y'ayan nan ashe idan suka hadu da wanda zai kausasa masu dan kankin kansu zasu kasance masu biyaya ne harma bakinsu ya yi shiru? To dai gasu nan a gaban Malan, sun yi shiru kamar basa nan, ya gama fadan ya kuma tambayi idan har sun fahimci yarensa sun yi alamun dake nuna masa cewar sun fahimce shi A nutse ya mike yana daukan carbinsa ya juya ya fice a falon gaba daya ransa a cakule sannan ya yi niyar daukan mataki a kan yawon su SHUWWAR, dan ya kula idan ba sakawa abin birki ya yi ba tabas Shuwwar ba zata samu lafiya ba, bama ya bukatar sannin abinda ya fitar da ita daga dakinta wannan karronma, abinda SUDAIS ya fada masa a wayama ya wadatar, sannan zai je ya samu Malan ya tambayeshi shin dama akoy wata yar tsama a tsakaninsu da zai sa ya wulakanta rayuwar yarinya ya sa a saketa a ofishin sojoji kamar wata yar ta'ada a barta ta kamo hanya ita daya tana kararamba a titi ? Yanzun da ba dan Allah ya kawo Hamzan nan ba da ai shikenan ta afka a wata sabuwar rayuwar mai wahalar fita, shin idan a cikin y'ayansa yan matan akaiwa haka yaya zai ji? Walahi, walahi, walahi yadda Shuwwar ke kiransa da Aba ta kuma sada kai idan yana magana sai ya ji ciwon wulakancin da akai mata tamkar an yiwa gudan jinninsa ne, kai yau da shi wani takadarin dan duniya ne da ya auri daya daga cikin y'ayan malan ya maka mata saki a cikin jejin Allah ya barta da kanta ya ji idan akoy dadi!, Shin me yasa mutanenmu suka cika son kansu ne? Menene anfani sako dan mutun a gaba dan aure ya hada ku ne? Abin bacin ran yanzu abun ya zama ba macen ba namijin ba, kowama aikata son ransa yake yi kai tsaye abinsa Su kam bayan fitarsama a kadan an dauki minti biyar sunna zazaune su dukansu babu wada ra motsa Cen Shuwwar ta sauke ajiyar Zuciya tana kallon Auntynta ta ce" Ashe

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});