Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 47

Chapter 47

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

al'umar kafeshi sukai da ido, bama kamar Ganaral da ya san waye yaron nasa da mugun mamaki baki bude ya ce" Elhaj, kana nufin SIR?" Kai ya gyada yana dan waigawa ya ga ashe ya dan matso din kuwa, hakan ya sa ya ringa hamdallah a zuciyarsa Malan ya kai dubansa wajen da Baban Hamza ya nuna yana fadin ga wanda ake nemawa auren Tsakani da Allah sai da gabansa ya fadi gannin soja a zaune, sojanma LIEUTENANT GANARAL MUHYIDEEN MUHAY? Soja wa Shuwwar? Ji ya yi hankalinsa ya fara tashi bale da ya kula gaba daya dan halaci irin nasu shi suka zubawa ido, kuma shi suke jira ya bada amsa Watau shi a rubuce zai bada labarin wacece Shuwwar , domin idan hankalinta ya tashi ko a gabansa hali take rabawa, uwa uba a kan maganar soja? Yar zufar daje gaban goshinsa ya saka tissu yana sharewa a hankali ya gyada kansa yana mai fitar da iska ya furta" Na bada in sha Allah, Allah ya sa hakan shi ta fi zama alkhairi" Murmushi Father ya yi ya mike ya juya wajen da MUHYIDEEN yake ya dan rage muryarsa sosai ya ce" Ya dace ka sauka kasa ka ga sirikanka ne fa a saman tabarma kai kuma yaranka sun kawo kujera kuma sun hanna kowa hawa sama sai kai?, Yanzun dai bani sadaki dukan abinda ya samu kasancewar bamu fito da shirin hakan ba" Da mamaki baki da hanci ya saki yana kallon Father, muryarsa ya dan gyara ya bude bakinsa ya ce" Sadaki?" Father ya gyada masa kai A hankali ya sake fadin" Aure zaka yi ne Father?" Sai da CHIEF OF ARMY ya bude ido da baki yana kallonsa kafin ya girgiza kai ya ce" Aa, ba ni bane, dan da na haifa na kuma isa da shine zan daurawa aure, watau kai" "Ikon Allah" ya fada kasa kasa sosai yana sake maida dubansa wajen mutanen, 'Watau na zo na kama ne za'a kama ni?' ya sake ayannawa Fuskarsa ya harhada yana dan kallon Father ya ce" I'm sorry Dad ni ai ban fito da ko sile ba" Father ya kalle shi kallo irin na ni zaka fadawa haka? Ya san da ya san baya fitowa aljihunsa ba nauyi , dan a rayuwa shi din tafe yake yana bada sadaka a wajen da ba'a sanshi ba, jakar kudinsa koda yaishe zai fita a hannun daya daga cikin yarensa take, aman ya ce bai fito da ko sile ba kau? Dan murmushi ya yi yana fadin" Gashi kuma daurin auren ya kama ne walahi, bara to mu gani" Ba zato ba tsamani ya ga Father ya mike tsayinsa ya fuskanci wajen sojojin nan dake zazaune da wa'inda ke ta yawo sunna ta aikinsu na bada tsaro Abinka da sojoji Father ya bude muryarsa sosai yana ihun" SOLDIERS!" Duk wani soja dake wajen nan, da wanda ya yo ritaya, da wanda yake bakin aiki da wanda vai saka kaki ba sai da ya ganshi ya mike tsaye jikinsa na tsuma ya ja ya daka kafa daya a kasa ya dora hannunsa a gefen kansa da alamun sarawa cikin kuwa harda MUHYIDEEN, hakan ya sa dukan wani farar hula zuba ido da mamaki da birgewa yanna kallonsu Muryarsa ya sake budewa da karfinsa ya ce" Dukan mai naira a aljihunsa Koda naira biyar ce kumu harjada solidarity mu hada sadaki za'a daura auren LIEUTENANT GANARAL MUHYIDEEN MUHAY gashi bai fito da ko sisin kwabo ba!" Idannuwansa da ya zarro zaka ce yadosu ne zai yi kasa Da mamaki ya ringa kallon yadda nan da nan wajen ya rikice da hade haden kudade na mamaki daga aljihun kowani soja , domin kowa abinda yake aljihunsa ne yake cirowa yana hadawa kafin kace meye wannan an cinbuzo kudi na mamaki a babar riga a kawo gaban CHIEF OF ARMY , sannan sun layu da fuska ta fara'a da farin ciki shinfide a kan fuskokinsu Wani irin yamyamyam jikinsa ya kwasa, wani irin abu ya ringa yawo a sasan jikinsa yanna kallon abokannan aikinsa da wani irin kalloai cike da sakwani kalla daban daban A duniya dama idan kana son gannin hadin kai na ma'aikata to fa ka zo kan soja ka tsaya kennan, ko a titi ka zago soja daya sukan dauki haka a matsayin ka zagi CHIEF OF ARMY ne, idan ka zagi CHIEF OF ARMY kuwa yaya sunnanka?, Sunna da hadin kai, sunna da fahimtar junna, sunna da kaunar junna, uwa uba sunna da daraja manyansu Kudaden ya saje kallo sai hada kansu ake yi suka kama naira dubu dari bakwai da sitin da biyar Idannuwansa ya lumshe yana jin yadda zuciyarsa ke dokawa da mugun karfin tsiya CHIEF OF ARMY ne ya sake dubansu da karfi ya shiga rera wak'ar sojoji mai saka su taka rawa da karfinsu yana fadin" Agali dogo Agali soja dan Allah agali kai mana gafara!" Gaba daya anguwar ce ta dauka, da muryoyinsu budadu da basu da wasa idan sunna rera wakarsu, hakan ya sa matayen dake cikin gida fantsamowa da mamaki sunna fitowa dan gannin abinda yake faruwa a lokacin da sojojin suka dire wak'ar LIEUTENANT GANARAL MUHYIDEEN YA DAUKA da karfi bayan ya idasa bayana a gaban duban al'uman nan ya daka kafarsa a kasa ya kara ya fukancesu ya bude budadiyar muryar nan tasa ya ce" NA KULE KAYANA, ZANI GIDAN SOJA, GAWA UMA TAI MINI GAFARA, GAYAWA ABA , YAI MINI GAFARA, YAYU DA KANAI KUY MINI GAFARA, IN NA JI DADI CEN NAKA SHEKARA, IN BABU DADI DAWOWA NAKAI DAN NA SAN G I BASU RAGA MINI!" Da wani karfin fiye da na farko harda CHIEF OF ARMY cikin malun malun dinsa aman kasancewar tsumin ya motsa yana gaba gaba shima ya sarawa MUHYIDEEN suka dauki amshi da karfinsu sunna fadin" AGALI DOGO AGALI SOJA GIDAN MAZA BA GIDAN MATA BANE!" Subahannalah idanma jikinka bai iya daukan bari ba dole tsumar manyanmu, iyayenmu, sojojinmu, masu sadaukar da farin cikinsu, lokacinsu, komai nasu sunna zaune a jeji , sunna kwana a cikin rami, sunna kwana a saman duwatsu, sunne a sahara, sunne a wajen ruwa, sunna yaki da dukan masu son kawowa rayuwarmu hari, a dole ka samu kanka da sara masu harma ka zubar da hawaye ka kwashi rawa Koda baka shirya ba, bale soja da waka sai gani sai bari, kai harta da su Malan dake hakimce sai gasu jikinsu na bari bayan su din ba sojojin bane Idannuwansa sun kade sun zama tamkar gota ya juya wajen da Lieutenant Maman Sani yake da dan karfi ya furta" Lieutenant zube kudin jakar nan, DAD idan sun yi kadan a bamu lokaci kankani ba tayi mun sayi tsadarta ko wacece!" Ya salam wata buda tsofafin dake kallo suka cira da ita mai kaifin gaske, waje fa ya sake daukan harama, CHIEF OF ARMY kuwa ya damki kudade ya hada da wadincen ya zube a gaban Malan yana fadin" Alhmdulilah, ga sadakinmu Malan, a bamu muna roko da kokon bararmu" Dole mutun ya yi hawaye, bama kamar Abansu Hamza, jiki na bari aka shiga gabatar da daurin auren manya Dukan kowa ya nutsu har liman ya shafa fatiha inda aka dauka da taratsi irin nasu sunna sanar da fatiha.....hakan

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});