Chapter 175
Chapter 175
ya shiga neman Allah ya saka mata soyayarsa a zuciyarta ta yadda zata rayu da shi, Allah ya sa kar rashin haihuwarsa ya sa ta guje shi, Allah idan da rabon zai ga kwonsa a duniya ne Allah ya nuna masa ya tabatar masa da mai albarka Da wannan ya gama ya sake komawa ya kwonta a jikinta yana jin yadda fatar jikinta ke dan daukan dumi, sai ya ajiye haka a matsayin bargon da ta shige ta yi lumbuk a ciki ne, dan haka sai dan sasauta mata rufar sannan ya samu barcin Cen cikin barcinta ta ringa jin ana ta faman damuka mata mama, tun abin baya hawa kanta har ya zamto ta bude nanauyin idannuwanta ta sauke dubanta a saman Aban shuwwa Ido ta zarro tana neman tashi da son yin magana a dan rikice ta ce" Habiby mene zaka yi haka kuma?" Dan dagowa ya yi da idannuwansa da suka masa nauyi yana ta lumshe su a hankali ya ce" Zan kashe kishirwa ne Khalby, banma so na tasheki ba har na yi na gama" Da mamaki take kallonsa, wai baima so ya tasheta ba har ya yi ya gama, da wani abin ne zai yi ya gama bai tasheta ba? Sai kuma ta sake rike hannunsa raf tana shagwabe fuska ta ce" Na fa ji ciwo Allah" Ido ya kikifta kafin a sanyaye ya ce" Baki san wajen nan dole sai da sabo yake sabawa ba?" Bakin ta shagwabe zata kuma yin magana Idannuwanta suka sauka saman agogo Wata boyayiyar ajiyar zuciya ta sauke ta saki jikinta dan ta tabata du inda kiran sallaah yake yanzu an fara, Ai kam ba'a saka minti da yawa ba aka fara kiraye kiraye a masalatai Ido ya zarro yana dagowa da sauri ya kalli Agogo, sai kuma ya kalli wandonsa A tare suka fashe da dariya ya rukunkumeta yana mata cakulkuli da fadin" Ga dukkan alamu ke ta fadi a kan kari ko?" Itama dariyar take ta ce" in ba Muhammad ba abu kamar tuwo?" Bakin nata ya dan dale yana fadin" Dama tuwon zai dawo min wannan ni kam da na ji dadina na ci da safe , da rana, da kuma dare, kin san me?" Ta girgiza kanta bayan zarro idon da ta yi na jin ashe bakinsa bashi da birki? Ya dora da fadin" Idan na tuna aka ce na aljannahma wani sha'ani sai na karra hima wajen kai goshina kasa, ya Allah ka saka mu a layin yan aljannah, Nahidht da idan na labe sai kuma yadda hali ya bada" Baki ta fara turowa sannan ta coje yatsarsa da yake ta faman mata yawo da ita a saman lebenta ta ce" Ga dukkan alamu kai dai bawan Allahn nan ka san mutuncin abin nan!" Murmushi ya yi shima yana kallonta ya ce" Ga dukkan alamu ke kuma matar malamin nan zaki yi kishin abinki?" Idannuwanta ta juya tana yin fari farrrrrrrr da su ta ce" wannan kuma halal ne" "Nima jin kina jin hakan nutsuwata ne yah Mar'atusalihahhhhhh" ya karashe yana sake hade bakinsa da nata du kuwa da yadda take kauce kauce duba da farkawarta kennan daga barci ai ba wani wanke baki ta yi ba aman shi a nanau ya nane mata yana mata manau da asusubar nan, Yana fita itama ta ware ta shiga kimtsa kanta cikin nutsuwa Akwatinta ta bude ta ciro rantsatsen dinkin leshhh dinta ta watsa bayan ta gama sallah, sannan ta sake zama gaban madubi ta kuma tsatsara kwaliya hadi da kashe daurin dan kwalinta Turare ta wanka da shi sannan ta maida komai ta sake kimtsa dakin da suka kwanan ta fito tana ta neme nemen abun turaren wuta domin da turarenta a akwatinta da garwashi irin na kwali wa'inda Shuwwa sarkin kanshi ce ta saka su kan ko a ina ta samu kanta ko a marfin kwano ne sai ta saka turaren wutar ya baje ko'ina Ai kam ta kunna ta saka ta sake kakabe falon shima ta kimtsa komai sanann ta shiga tunanin yaya harkar girkin gidan? Dan su ba wani jira suke yi ba bale kai da aka kawoka haka zikau? Ai kuwa kwonkwasawar da aka yi ya sakata dagowa tana kallo dan ta tabata koma waye ya san kan gidan ai Budewa sukai suka ringa shigowa bayan jagorancin hajia da salama Yannayin jikinsu sanye da kaya irin na gidan sarautar gidansu, hakan ya saka ta fahimci daga gida suke wadinnan Manyan kulolin da aka ringa jerawa take bi da kallo bayan sun gaisa da Hajia da tambayarta kwanan amarci ta sada kanta bata ce komai ba dan tana matukar jin kunyar matar nan da gannin darajarta Sake dawowa suka yi suka zube suka sake gaisheta da yi mata sai an jima, sai babar cikinsu ce ta zauna kanta a kasa ta ce" Allah ya taimakeki adalin uba na gaishe ki, sarauniya tanai maki fatan alkhairi" Gaba daya sai ta rasa me zata ce mata domin ita dai abin nan ba wani sanninsa ta yi ba, sai ta samu kanta da yin murmushi tana ayana' Kan uba, dama Shuwwa na nan da ta baki amsa ' Hajia ce ta yi murmushin itana ta ce" Idan kin je ki ce gimbiya na amsa gaisuwa sannan tana gaishe suda fatan alkhairi, sannan ki ce Hajia ta ce tana neman alfarmar a yi hakuri a daina yiwa Nahidt abincin sati, domin a Yanzu haka na gama gyara komai, in sha Allah na amsa ina nufin na amsa....." Jakadiyar kanta ta ji dadin maganar dan haka ta yi mata jingina da tabatar mata sakonta zai je inda ya dace Ita dai NAHIDt tana kallonsu ne, ga hammar da take ta faman yi wace ta rasa ta wani balakin ce, ita dai ba yau ta fara shan wahala da daukan gajiya ba, aman gaba daya yau din abin na damunta sosai ga wani barci kamar ana like mata ido Tana zaune a falon nan sai walwali irin na amare take har Malan ya dawo Da annurin fuskarsa yake amsa gaisuwarsu su biyun, sannan ya bi bayan hajia har wajen table din nan Tai masa bayani tana murmushi haka shima ya amsata da gamsuwa sannan ta yi masu salama ta tafi bayan ya fada lalle lalle a zo a kwashe zai zuba mata daidai cikinta yanzun a fitar da ragowar kowa ya samu shi abincin ai abu ne na ido, kowa zai so ya taba idan hancinsa ya shaka A gaba ya saka NAHIDt da abincin a shake a olate guda, yakan deba a cokali ya bata sannan shima ya ci , yana mata hirar dake sakata yin murmushi tana kallonsa da dumbin mamakin kular da take samu daidai da wace mai inya ya dace ta samu, har sai da ta gama komai ya kuma tabatar da ya kilaceta ta koma barcin da ya kula tana matukar ji sannan ya rufo ko'ina ya nufi bangaren FURERA,. ______________________________________ Sorry sisters😔, kun san idan an zo gangara sai a hankali😍😍😍😍🥰🥰🥰🥰🥰 🥺 Wollah saura a ce na lalashe😭aya bayan daya kafin ya yi dan gyaran murya a tausashe ya furtaALK'ALAMIN KADARATAH Na *Sajida* Page 7️⃣4️⃣ A lokacin da ya shiga a kwonce saman doguwar kujerar falonta ya sameta, ta yi irin kwoncin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188