Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 8

Chapter 8

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,194 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

daidai lokacin Jar danja ce ta tsayar da ita a cikin motar hakan ya sa ta dauki lokaci mai ban mamaki bata saki ba Gannin kamar Danjar ta ki ta saki sai ta saki karinta ta shiga neman ribom a cikin motar ko zata ci sa'a ta samu dan ta daure kanta da shi, a irin lokacin ta taki rashin sa'a domin wayarta dake cikin motar ce ta dauki kuka tana dubawa ta ga bakuwar number, har zata share sai kawai ta daga tana ajiyewa a gefenta tana ci gaba da neme nementa hankali kwonce duda irin yadda yanzu take gannin garin shallllll sai daidaikun mutanen dake tafiyarsu a gefe da gefen kwalta aman a tsakiyar titi duma wanda ya san ciwon kansa ya nemi waje ya ajiye brakarsa dan samun kwonciyar hankalinsa "SHUWWAR a ina kike ne?" Ta ji muryar namiji na tambayarta da kama sunnanta kai tsaye hakan ya sa ta sake duba wayar dan gannin number daidai da ana kwonkwasa mata gilas din motarta Dagowar da zata yi ta ci karro da abinda ake fadin kana samun faduwar gaba dake hadasa maka cikinka ya juya daga inda yake ya dawo kasa , a da bata san ana juyawar ciki ba sai yau, Hannun mutumen ta fi kurawa ido wanda hannun ke jujuye irin a mumurden nan irin hannayen da ake nunowa a film din yan indiya wanda yawancin lokaci mukan yi daria mu ce ku ji wata karya wai hannu ne haka, Kafin take sauke dubanta a kan fuskarsa da bakin gilas din dake saman fuskar sannan ta waigo da sauri wajen da aka sake buga mata da gagawa da dan karfi tana sauke numfashi da gagawa tamkar mai cutar athsma, domin har ga Allah sai ta ajiye hakan a matsayin ita kadai ta ga halitar nan Da sauri ta nemi fitowa dan ta kula hakan yan jagaliyar sojojin ke so ta yi a lokacin da ta sake gannin sojoji ne zagaye da ita tamkar yar ta'ada Lokaci daya magangannun Fauziya suka ringa dawo mata a kwakwaluwarta na irin tsaron da aka saka a kasar da hanni da akai kan fita kwata kwata Tana budewa tambayar da aka fara yi mata ta sakata shiga inda inda gaba daya ta rasa me zata bada amsa Babur din ya caka ya ajiye ya sauka yana matsar da sojan xake yi mata tambayoyin dan ya kula kamar ana sako taushi a lamarin, gefe ya maida shi da hannunsa ya karaso daf da ita sosai hakan ya sa ta rintse ido tana dahe rai tana son gane sunna ganninsa suma ?, Kai jama'a yau ta ga halita a gabanta Tun daga kasa har sama ya kare mata kallo a yan sekwani kama daga shigarta, da gashin kanta dake barbaje kafin ya budi bakinsa a hade ya ce" Kin yi shaye shaye ne?" Da sauri ta girgiza kanta tana fadin" Aa walahi " "Ur name?" Ya fada a kausashe SHUWAR ta ce" SHUWWAR , SHUWWAR ne sunnana Yalabai" Gilas din idannuwansa ya cire yana fadin" Bamu takardar shedar yar kasa ce ke" Da sauri ta juya daga wajen nan da take ta saka kanta cikin motar hakkan ya sa ta bado bayanta gabansa ta yadda duwawunta ya gogi kafarsa ta hagu da ta fi kusa da ita a lokacin da bai aune ba Kansa ya sada dan ganin meye ya taba masa kafa a wajen da hakan ya faru ya dago da sauri daidai ta sake fitowa daga motar da jakarta ta ciro katinta ta miko masa hannayenta har dan rawa suke dan so take ta zauna ta fahimci wannan bawan Allahn mutun ne ko ba mutun ba? Takardar ya amsa ya dan matsa yana dubawa ya dago yana tsatsareta da kakausan kallo ya ce" A nan an rubuta *IBTISAM*, kin ce sunnanki *SHUWWAR*, " Hannayenta ta shiga hadawa tana son yin magana a kausashe ya ce" Saurara, ki tabatar abinda zaki fada gaskiyarki kennan domin tsagera na fito kamawa kuma na fara haduwa da ke, kin ga gaba dayanki kama kikai min da wada ta sha giya, sannan kikai min kama da barauniya, da kuma wace bata jin magana, so ki dan saukaka min kama ki mana? Idan kika wahalar da ni zan wahalar da ke ne" SHUWWAR ta matse fuska sosai tana kikifta ido, a kasan zuciyarta a yau harta da bakon ashar ta hada ta laulayawa wannan gabjejen abin dake gabanta a tsaye, da ya san kudurinta a kan sojoji da bai tsayar da ita ba, wai yar shaye shaye, barauniya, marar jin magana, aka kai ikon kasar nan sata? Aka kaisu yin mankas? Bale wannan aba wai ita magana ai basu san inda aka rawaito jinta ba, shine shi zai tsaya mata a ka ya yi maganar nan? Sai dai ta san a yanzu a nan da take tsakiyar kartin nan idan ta yi wasa sunnanta nama, babu abinda zai raba shi da ita kuma sai Allah Iya gaskiyar lamari a kan maganar sunnanta ta budi baki tana sheda masa ta ce" Walahi sunnan IBTISAM shine asalin sunnan da iyayena suka saka min a garin Riyad, na cenza sunnan nan ne sakamakon sakina da mijina na biyu ya yi a lokacin da na tare a gidana yana sona ina sonsa aka raba auren, Yalabai ba zan manta ranar da Salisu ya mikon takardar nan fara ba mai bakin rubutuuuuuuu......" Sai kawai ta fashe da kuka tana fadin" Yalabai yana kiran IBTINA, ki yafe min, ina maimaita haba habiby kar ka sakeni ka tonan asiri yar bindin uwar babarsa ta saka ya yankan tikitin wahala nake yawo a titi ........Shin Yalabai tsakani da Allah wannan abin adalci ne??????" A daidai likacin da MUHYIDEEN ke sake kallon wannan yarinyar sannan yana sake yarda da maganar da akai masa cewar garin nan gari ne na tsagera, yana jin sha'awar yarda da zama a garin na shiga zuciyarsa wata motar ta sake kawo kanta wajen wada ba shi ba da ya mutu da mamaki da rashin kunyar wannan mai shige da yan wiwi din ba, harta sauran sojojin da suka saki baki da hanci sunna mamakin wannan yarinya da ta budi baki take magana kanta sake hankalinta kwonce tana yiwa ogansu hira tana bashi labarin abinda ya faru da ita kamar bata san waye MUHYIDEEN ba? Suka juya sunna gannin fitowar Abdul Mutalab dake nuna takardar wuyansa yana gaishe su da girmamawa har ya samu kansa a inda take din da gaskata abinda aka fada masa na wajen da take ya ja da sauri gannin wanda ke tsaye a gaban SHUWWAR din Wani dunkulelen yawu ya hadiye yana hado jarumta irin tasa ta d'a namiji yana hanna kafafuwansa yin rawa a gaban SIR LIEUTENANT GANARAL MUHYIDEEN ya ja daga dan nesa jikinsa bai boye rawar da kafafuwansa ke yi ba ya ce" Allah ya kara maka lafia Sir wannan din matata ce, fushi ta yi na biyota dan na bata hakuri , dan Allah a yi hakuri a bani ita mu tafi gida ita batama san da dokar da aka dora na kar a yi yawo a cikin gari yau da gobe har sai an gama taron nan ba" SHUWAR da zuciyarta ke dukan casa'in ta raba bayanta da jikin motar da

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});