Chapter 58
Chapter 58
ya ga mutun a tsaye da gangan ya janyo kofar da dan karfi dan ya shaida mata da mutun dan ya ga ko waye hakan ya sa ta juyo da sauri tana kallonsa Daga sada kan nan nata ta samu ta dago ta juya ta mayar da hannayenta jikin karfen harda dan dora kafa daya ta ci gaba da kallon falon tana jin gaba dayama Tsoron ya fice mata a zuciyarta a kasam zuciyar tata kuwa tana ayana' Au ashe kaine har na furgita? Nama zata wani abin tsoro ne' Da dan mamaki ya bi bayanta da kallo Mamakin da ya saka shi binta da kallo ba komai bane sai na shareshi da ta yi da nuni kamar bata gane waye shi ba a rayuwarta Ku gane, ba wai son ta damu da shi ko ta kula shi yake yi ba, ko daya, abinda ya tsinta bamban da matayensa ne ya dan saka shi hali na mamaki, domin shi dai zai iya cewa kama daga mahaifiyarsa, Abansa, yayan gidansu, matan da yake aure, yarensa na wajen aiki ko a cikin gari da zarar ya zo waje akan bashi daraja ne wata kala daban, kowane da irin rawar jikin da yake dan yi masa sannu idan ya zo waje, zai iya cewa bai taba wanzuwa a waje aka juya masa baya aka wancakalar da wanzuwar tasa ba Wannan kadai shine dalilin da ya sa ya dan karra kallon yarinyar Sai kuma lokaci daya ya dan tabe bakinsa a kasan zuciyarsa yana ayana' Aikin mashayi da wanda baya sha kennan, ta yiwu a cikin mayenta take yanzunma, sai dai bata sani bane dan shaye shaye kan mikewa ya ji tsam ne da zarar ya gane yarenah..................., Zan ganar da ke nine bossss din ki!' Yana wannan fadan a zuciyarsa ya zagayeta ya sauka ya fice da dan sauri dan an fara tada sallah , abinda baya wasa da shi da shi kennan a cikin rayuwarsa, idan me yake yi aka yi kiran sallah zai je ya salaci Salah ne tare da jama'a a masalaci, idanna jeji suke zai bi tawagar al'uma su yi Salah ne, ya kasance daya daga cikin masu yowa sojoji tuni a kan mahinmancin sallah, Manzon Allah sallalahu alaihi wa salam yana cewa" Walahi, a duk lokacin da akai kiran sallah, nakan ji tamkar na rura wuta mai girman gaske na zauna dan na gane wanda bai shigo masalaci yin sallah ba tare da wani kakarfan rashin lafiyar da ta hanna masa tashi ba, na saka a kamo shi na saka shi a cikin wutar nan har sai ta kone da shi kurmusssss!, Yakan ce da mutun ya sani, da zama ya yi sallah a cikin gidansa bayan an yi kiran sallah gwara ya yiwa kansa fatan gidansa ya kama da wuta da shi a cikin gidan su kone kurmusss da azabar da yake dorawa kansa.....Wa'iyazubilah!, Wannan dalilin ya sa a duniya bai ga wata shagalta da zata shagaltar da shi kin halartar sallah a cikin masalaci ko a jam'i ba, shedan ne? To ya ce A'UZUBILAHI MINNA SHAIDANNIN RAJIM!, A lokacin da ya bar falon a bayane ta dan girgiza kai a fili ta ce" Mema Nahidt ke son tirani aikatawa? Ashe Nahidt bata sona? Ko dai bata ganshi a fili bane da kyau? Allah yai min tsari da kai, gabjejen kato kawai?, HM bara na yi sallahta na gama na fara karantar ta inda zaka bani takardata! Ina ni ina zama da kai? Ni da bake son na yi aure na hayayafa? Kai kuma ai ba abokin yina bane wollah!" 🤔🤔🤔🤔🤔🤔 Kuma ke?💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 2️⃣2️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 A wannan rana da SHUWWAR take amarya a cikin gidan MUHYIDEEN ya kasance mata rana ce kamar sauran ranakunta da take shigewa dakinta ta yi barcinta a cikin gidansu da ita da yayunta, domin tunda ta koma cikin dakin da aka sauketa cewar nata ne bata kuma fitowa ba, haka kuma babu bakon da ya zo gareta da sunnan ya leko amarya, uwa uba angon da ta gama gane lamarinsa nada bukatar gyara, Aa bangarensama yana dawowa saman table ya je ya dauki tea dinsa da mai aikinsa ke ajiye masa kowani dare da dan pizza ya haye sama da su ya bude dakinsa ya shige ya rufe ya ci gaba da abubuwan da suka zamto masa jiki kafin ya maida hankali ya ci pizzar nan ya sha lipton dinsa sannan ya haye saman bed dinsa da litafinsa na turanci ya bude ya shiga karatu a nutse ba tare da ya tuna cewar an kawo masa wata halita mai zamansa wace take amsa sunnan amarya wace take da bukatar kulawarsa irin na kowace amarya Daga nan barci ne ya yi awon gaba da shi cen dare sosai har sai da kiraye kirayen sallar asubahi suka tashe shi A gagauce ya shirya ya yi masalaci, ya samu sallarsa ya dawo ya haye sama a lokacin dukan ma'aikatansa sun fito sun kuma bazu sunna ta aiki ka'in da na'in kowa da irin aikin da yake yi kama daga guare gyare da goge goge, da girkin abin kari, da dai sauransu, sannan a cikinsu babu mace ko daya baki dayansu maza ne kuma suma masu kaki ne kananunsu sosai sune suka samu wannan mukami na kula da bangaren LIEUTENANT GANARAL MUHYIDEEN MUHAY Kamar yadda ya saba shiryawa dan ya fita da wuri bakin aikinsa hakan ce ta faru da shi a yauma A nutse ya shirya cikin kakinsa masu ruwan haske domin yau bai saka masu duhun nan sosai ba yana yi yana tunanin yadda zai kare da mutanen da sukai masa a gamo a gamo sukai masa auren dole, sai kadai sai ya saki dan murmushi yana juya kansa a hankali sannan ya dantse lebensa wanda ke nuna alamun abinda ke cikin zuciyarsa sam bai tanadar masu abun alkhairi ba, Allah ne kawai zai raba su da junna Wayarsa ya dauko yana daura agogo a hannunsa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188