Chapter 89
Chapter 89
a dogon da ta daukoma aka katse kiran sai karan kashe kiran da suka ji ne ya shaida masu an katse Shiru suka yi sunna kallon kallo, a sanyaye Fauziya ta ce" Yanzun kuma mu duka zai kashe kennan..........mun shiga uku" Nahidt ta ce" ke bari tsinane, babu abinda ya isa ya yi da mu dan iska, kadanma ya ji na so na masa zagin mahaukata na ce da shi kai Uwaka!" SHUWWAR ta yi daria tana kwontawa ta ce" Baku da mutunci yan matannan ko kadan............ Da wanna suka shantake, da hira tsakaninsu wace suka jima basu yi irinta ba suka nemi shashancewa sunna shan dariya a tsakaninsu sallar la'asar ta sake tashinsu yi, daga nan suka shige kicin dinta tare suka dafa sasaukan dahuwa ta dauki uban kifi da nama sannan suka baje suka ci aka ringa fitarwa da sojojin da suke tare, wa'inda basu yi tunanin zasu samu abinci a wajen matar uban gidan nasu ba, sai dai fitowar abincin ya saka su maida hankali suka ci abinsu sunna masu jin dadin hakan da tunanin lalle ita din zata zamto uwar sojoji Ba su su tashi a gidan Hamza ba sai da magariba ta sanyo kai sannan suka shiga kimtsawa suka tarkata sukai mata salama suka kama hanyar tafiya, Sunna tafe SHUWWA na fadin ta rantse da Allah sai an yi auren nan kwana kusa ma kuwa, in kuwa tsoron Furera Nahidt ke ji ta fito a mutun ta fadi cewar tsoronta take ji Ita dai ta shaka ta yi mata gummm dan ta fahimci so take ta kaita makura su daku a motar ta yadda zasu bar abin fada _____________________________________ Tunda motarsu ta sanyo kai a makeken tsakar gidan na LIEUTENANT GANARAL MUHYIDEEN MUHAY gaban dukansu ya yanke ya fadi Ba komai ya ja haka ba sai gannin jerin motocinsa da ya fita da su, kafin shi dake zaune saman kujera hannayensa rike da jarida ya dora kafa daya kan daya ga Dukan alamu karanta jaridar yake yi, sai ko Wajen kofar da sojoji hudu ke tsaye sunna kikitu da kofar sun rasa ta yadda zasu budeta gashi mai banbare kofar an tafi a dauko shi aman ba'a karaso ba, gaba dayansu jinninsu a akaifa da tarin mamaki da tsoron aikin da matar oga ta aikata yau na kile bangarensu ta tafi da ky, gashi ya dawo a kadan ya yi minti talatin yana jira "Innalilahi wa inna ilaihi raj'une, SHUWWAR dan baban babanki hala ky din kofar cen daya tak ne muka kule muka tafi da shi!?" Shuwwar din kanta cikinta sai da ya juya ta kaleta a zabure ta kada bata amsa, da kyar ta iya yarfe hannunta ta ce" Walahi da na sani da ban aikata haka ba, shi kadaima masifa yake bale an tabo shi, yau Nahidt dukan sojoji ya wajabta a kanmu wayo Allahna" Nahidt ta zarro ido tana fadin" Ya wajabta a kanki dai kece matarsa, kuma ke kika rufe gidan ai kau? wai tsakani da Allah mema ya dawo da shi gidan nan yau da wuri?" SHUWWA ta rintse ido gannin motar ta tsaya, sannan ta ji an bude mata bangaren da take kafin ta ji ana magana kamar haka" Barka da dawowa Madame, a kawo ky na bude kofar " Hannunta na rawa ta wurgawa Nahidt jakar, Nahidt ta bude ta ciro ky din ta mika masa sukai tsuru tsuru sunna kallonsu aka je aka bude masa sannan ya dakatar da su ya amshi kayansa ya masu maganar da ita dai bata jin me yace kafin ya ga gaba dayansu sun sara masa sun fice, nan da nan harta direbobin mazan suka fice suka barsu daga su sai ransu Gwauron numfashi SHUWWA ta sauke ta fito a motar tana nufar ciki ta shiga ADU'A a bayane tana kallon Nahidht da ta biyota aman ta ki ta bita ciki ta zauna a saman kujerar nan tana saurare Yawu mai daci ta hadiye ganninsa zaune yana fuskantarta a lokacin da ta shigo A hankali ta nufo shi, shi kuma kallonta yake yanaa ta maimaita kalaman da suka yi ita da mai kiran nan a waya har lokacin da ta ba yayarta wayar cewar toh ga yayarta zata masa magana suka ringa bada bada da dayar muryar da bai san ko wacece ba sunna durawa mai kiran ashar, har ta karaso gabansa ta zuba gwuiwoyinta a kasa ta hade hannayenta ta ce" Ka mana rai ka yafe mana, bamu san yau da wuri zaka dawo ba, aman gaba idan zan je gari zan tambayeka lokacin dawowarka , ka san abindama ya tsaida mu Nahidht ce, Nahidt ce miji ya fito mata ta masa wulakanci ta ce bata so, an rarasheta, an mata nasihar ta ce bata so, dan Allah ka taimaka ka mata ihu na tabata tana tsoron soja zata maka biyaya, ko auren dole ne a mata da Abanmu yana sonta shi, yadda akai min auren dolen nan itama a yi mata shi dan Allah ........" Ta karashe tana hade hannayenta biyu har tana kokarin zama a kan kafafuwansa sannan tana tare Nikaf dinta dake son dawowa ya rufe fuskarta tana kuma hankalce da hannunsa koda yaka so marintan nan, sai ta yi ta kanta! Tunda ta fara maganar yake sauraronta, haka kuma yana karantarta har ta dasa aya Sarai ya san dan ta mantar da shi rufe masa faki da ta yi ne ta sako shi a maganarta , aman fa ta ce a aurawa yayarta abansu sai ya samu kansa da mamakinta harma da maimaita kalmar ABANSU? kafafuwansa ya janye gannin so take ta fada masa a kausashe y💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 3️⃣6️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Kafafuwansa ya janye gannin so take ta fada masa a kausashe ya ce" Ki kula mana ".................sannan ya sake jan bakinsa ya yi gumm yana kallonta Nikaf din ta cire itama tana kallonsa da kikifta ido, irin alamu na gaskiya da gaskiyar dake tare da ita, Ajiyar zuciya ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188