Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 52

Chapter 52

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,190 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

nan ya taka masu bayan sun gama yin magana da Gogonninsu da kuma Hamza a kan maganar NAHIDT da zarar an sada SHUWWA da Fauziya dakunnansu su san yadda zasu yi da ita ta yarda ta koma gidan Aban Hamzan ko kuma ta tare gidan Fauziya kafin Allah ya fitar mata da mijin aurenta itama ta yi aurenta ta yi tafiyarta gidanta, domin ba zasu barta ta sake yin rayuwar zaman kanta ita kadai a gida ba _________________________________ "Ka bari ka sauka ka huta haka mana son?, A kadan ma kusa minti ashirin ina irga gudun da kake a saman keken nan , ni da kaina na gaji sai haki nake yi bale kai" CHIEF OF ARMY dake dan zagayen keken da MUHYIDEEN ke sama a dakin Gym dinsa yana ta tukawa ba ji ba gani zufa ta gama wanke masa jikinsa gashi bashi da riga sai wandon da tsayinsa bai fi gwuiwarsa ba na gine dake jikinsa ya takarkare sai kikitu yake da keken motsa jiki irin katuwar nan har ya kai ta fara kikau kikau dan kamar wanda yake son gigibeta daga wajen da aka ginata ana sakata Bakinsa ya dan tabe gannin ko ya nuna irin ya san yana wajen nan bayan du idan ya zo wucewa ta gabansa sai ya kalle shi domin ba'a rufe ido idan ana irin haka juwa ke kwasar mutun ta maka da kas Dan murmushi ya yi ya ce" Da ka ji kunya idan aka ji yau da ni kake fushi MUHAY" yanzunma bai ce da shi A ba hakan ya saka shi tsayawa a gabansa yana kallonsa ya ce" Meye laifin a ciki?, MUHAY tausaya mata na yi yarinyar abin tausayi ce, kai baka taimako ne?, Ka ga kar ka ilata kanka domin an sanar mon tunda ka zo nan ka shige baka kuma fito ba, karka zarta abinda zuciyarka ke iya dauka ka ilata kanka dan an maka aure, idan tsoronta kake ji ka saketa na yafe maka, ka saketa kawai" Ido ya zarro yana kallon Father dinsa Tukin da yake yi ya dakatar yana dantse lebensa na kasa da karfi da kuma mamakin Father Wai me babansa yake so da shi ne kuma? Ba ya daura masa ba? So yake yi Kuma sai ya kashe shi ko me? Ya sani sarai baya son hayaniyar nan dan girman Allah yake yi masa? Father ya dan duba agogonsa ya sake kallonsa duba da ya tsaya da tukin keken ya ce" Yanzun ni damuwatama ka ga yadda zaka fuskanci matarka ta gida ka fada mata ka yi wani auren a nan tun yanzu ka mata kishiya, ka san mata fa da tsanar kishiya, akoysu kishi sosai, to dai ka fada min zaka yi hakuri ka zauna da ita ko sakinta zaka yi? Sai na koma da sannin abinda zan fadawa iyayenta , rayuwa ce na tabata Allah zai bata wani mai jin kai, mai tausayi, mai son talafawa maraya, mai iya rike maraya da zuciya daya , mai .............." "Dad please " ya fada a kausashe yana kallon Father da kallon dake nuni da na fahimci inda ka nufa Sauka ya yi daga saman keken yana daukan tawul dinsa ya karasa wajen kujerar da yake zama ya zauna tawul din a rataye a wuyansa ya jimke hannunsa guda ya rike da dayan hannun a tafinsa yana kallon Father da ya karaso ya zauna shima a saman kujerar yana kallonsa Furucinsa na nuni da ransa a cinkushe ya ce" Why zaka nuna idan ka isa da ni , irin a tsorace kake da abinda ka yin nan bayan kai ubana ne?, A kan auren mahaukaciya zaka nemi yin kuka dan zan sauta? Father idan ka wankan mari a lokacin ka ce in na yarda na furta mata kalmar saki zaka tsaba min kana tunanin zan kauce maganarka ne? Kennan dai ni maraya ne kuma dan iska ne ta yadda wanda nake kallo a matsayin ubana zai ce min in har bai kai matsayin da yake tunani da ni ba shikenan na aikata????????" Ya karashe yana mai sake dantse lebensa yana saka idannuwansa cikin na Father wanda jikinsa ya yi mugun sanyi da tarin kaunar MUHYIDEEN a cikin zuciyarsa Shi ya san yaron yana da tauri aman kuma yanada mugun laushi a wajensu A hankali ya rike hannunsa yana kallonsa ya ce" I'm sorry Son" "I'm sorry Muhay, u see idanma akoy taimako to akoy wani ikon Allah a cikin hadin nan, MUHAY lokaci daya na ji yarinyar ta yi min, na ji ina so ta kasance a cikin ahalina, ...... MUHAY kai yarona ne, ina sonka tamkar d'an da na haifa da cikina, mahaifinka aminina ne da bani da na biyunsa, mahaifiyarka yar uwata ce sannan iyalina, " Dan saurarawa ya yi stll hannayensu a cikin na junna ya ce" Kai ka san da ba haka na yi maka ba da ka aikata abinda zai sake shiga cikin tarihin rayuwarka, ka san da mahaifiyarka ta fara tunanin ko namiji ne abokin dake birgeka a mu'amalar intim?" Ido ya zarro yana dan ja baya kadan hadi da rintse idannuwansa CHIEF OF ARMY ya sake riko hannunsa ya ce" Kar ka ga laifinta, babu abinda ba zata sakawa ranta ba, ni da kaina na fara tunanin fara nema maka na aljannu domin abin nan na damunmu, MUHAY a yanzu ya dace ace muryoyi na kiranka Aba, sannan muryoyi na kiranka mai gida, why zaka fi ba aiki mahinmanci fiye da zama da mace? Ka kuwa san irin dadin zama da mace ? MUHAY ko baka da lafia ne?" "Ya Rab" ya fada da dan karfi yana mikewa hadi da ba Dad baya yana mai dafe gaban goshinsa da hannunsa na dama dayan hannun kuwa ya rike kugunsa da shi yana dan cicije lebensa na kasa wata matsananciyar kunya da girma da furucin Dad din nasa sukai masa a kwakwaluwarsa ba na wasa bane Dan murmushi Father ya yi a boye zai sake yin magana MUHAY ya juyo da dan sauri ya ce" Dad plz na koshi hakanan, na dauka iya dauka plz ka idasa aikin Ladan Allah ya biya my father" Father me zai yi banda dariya domin karfi da yaji a bayane MUHAY ke ture maganar baya so a yita A nutse ya ce" Allah ya yi maka albarka, plz ka kwatanta zaman da ita ko yayane" Shi dai tawul dinsa ya sake dauka da ya fadi ya juya da niyar barin wajen gaba daya a ransa yana ayana 'Waye zai zauna da wa? Mahaukaciyar? Macen da maza suka ringa gani sunna mikawa yan uwansu? Gaskiya ba matar aurena bace ku da kuka daura kwa dawo ku kunce abinku da kanku' Father ya daga murya yana fadin" A dakin dake kusa da naka za'a sakata wancen baban cen duba da yana da komai ciki, Son ni mamakin da nake yi girman gidan nan walahi, kuma ima jinjinawa masu gyaransa sosai da sosai ace waje komai fari? Ai sai hypo ya ji jiki kulun" Shi dai tafiyarsa ya yi yana sake ture haushin a kusa da dakinsan da aka ce za'a ajiye wancen abar, su dai suka sani koma a ina ne kansu ake ji daga su har itan, yana nan walahi abinda ya

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});