Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 128

Chapter 128

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

sada kanta gannin ya kalleta sakamakon Mama da ta kalleta hakan na masa nuni da IBTISAM dinsa ce ta dawo Wata wai SHUWWAR ? To wa ya cenza mata sunnan kuma? A nutse ya ce" Ku yi hakuri Hajia, ku yi hakuri dan Allah, aman idan ba damuwa zan so a fada min maganar nan da mamansu ke son sani itama, domin zan iya rantsewa tunanin inda suke ya saka na iya jurewa, ba zan iya cin komai ba sai na ji abubuwan nan" Ai kam ido hudu sukai da Nahidht din da SHUWWA Sai kuma suka sake sasada kawunansu Mama ta sauke ajiyar zuciya ta ce" In sha Allah ni zan fada maku abinda na sani, aman dan Allah ina mai rokarku da ku fuskanci alkhairin dake tare da nanauyan kadarku baki daya, ku yi hamdallah ga ubangiji tunda har ya kasance ku dukanku kunna raye, to fa mai saukin kennan......" Da ido suke kallon Mama tana bayani a sanyaye a nutse, tun sunna sama har suka dawo kasa suka zazauna suka rike hannayensu su dukansu kowace zuciyarta tamkar zata buga dan tsoro haka iyayensu dake sauraron maganar sunna gannin tamkar a wai ne har Mama ta dire aya wada shima Chief of army sai yau ya ji wannan maganar da tarin tausayi yake kallon yan matan da iyayensu suka yi mutuwar zaune sunna kallon Mama Tabas maganar ta dake su, idan a dazu mahaifinsu bai zubar da hawaye ba a yanzun kam idannuwansa zubarwa suke ba kakautawa, wai a haka Mama bata budi bakinta t fadi sana'ar me Nahidt din ke yi dan ciyar da yar uwarta da ita kanta ba, sai dai dan hausa ba bagwari bane, a dukan maganar ba'a fadi ga wanda ya dauki nauyinsu kafin yanzu ba, bakuma aka fadi ga sana'ar da suka yi dan ciyar da kansu ba, dole mutun zai gane wani abin a ciki Jiki na rawa Nahidt ta ce" Dan Allah ku yi hakuri" Mama a hankali ta dora kanta a gefen kafadar mijinta tana tuna rayuwarta, a lokacin da ta biyewa soyaya ta samu d'an d'anta ta yadda ta gudu saudiya, watau dai ita ayar nan bata mantuwa bata tsanlake? Hasbunnalahu wani'imal wakim, Muryarta na rawa ta ce" Kunna nufin kunnga Hamza? Hamza har ya kusa aurenki?, Sannan kun ga ahalina har sun nuna sun neme ni?, Kunna nufin Hajara ce ta ce maku mun mutu?, Kunna nufin ku din nan ne kuka yi rayuwa kamar ta wulakantatu?" Da sauri Shuwwa ta rarafa ta koma kusa da kafar Mama, sai dai tun kafin ta zauna mahaifinta dake hawaye ya saka hannunsa ya share a kausashe ya ce" Ki dawo nan ki zauna ki fuskanceni Ebtisammmmm, kece harda su cenza sunna? Marainci hauka ne,? Nahidt dan bama nan kika wulakanta kanki? Ba gwara ace aikatau kuka yi a gidan masu iko suka wulakanta ku ba, ba gwara ace wankau kuke yi ko tallah kuke dorawa a kawunnanku ba?, Yanzun a duniya ana rasa masu tsawatarwa da babar bulala a cikin anguwanni dan hanna halaya irin na mutanen banza ba?, Da ba dan Allah ya sa MUHAMMAD na tare da ku ba da an tozartaku a cikin kasata? Innalilahi wa inna ilaihi raj'une" Dad ne ya mike tsaye da sauri yana kallonsa Sai kuma ya juya wajen Mama , ya sake juyowa yana kallonsa Gaban goshinsa ya dafe ya juya ya fice a falon yana mai danna kira Bata jima tana ringin ba aka daga Hankalinsa a tashe ya ce" Na san kana da labarin batan magajin garin nan harma kannin mahaifinsa ya hau kujerarsa, ka san ni mahaifin nasa ne ya rikeni na tsayin shekara hudu a lokacin da na je karatu harma ya bani talafi , zaman da na yi tare da shi na san ya malaki d'a daya tal wanda bayansa bai sake samun haihuwa ba du kiwa da irin yadda yake da mata, MUHYIDEEN yana fita da ji fada ina gannin yannayin da yake yi idan yana cikin hali na farin ciki ko akasin hakan, ka ga muryar bakon nan, da yannayinsa gaba daya sai yake tuno min shi, baban abin tashin hankalin wai anya tunda wannan bawan Allahn ya bata an neme shi kuwa? Ni kaina ba shi ba, ko mahaifinsa na manta kwata kwata da shi bayan mutumen nan shi ya bada ni cikin zakarun da za'a zaba su zama manyan sojojin kasa, ka ga yanzun kamar daga sama wai sai nake ta tunaninsa dan wannan bawan Allahn na magana, haka Takawa yake lokacin nan sai ka ga magana ta gagareshi,aman idan bakinsa ya bude kuma sai ka sha mamaki, uwa uba irin yadda yake nuna fushinsa haka takawarmu yake fa........ MUHYIDEEN wanene wannan mutumen?" MUHAY ya sauke numfashi a nutse ya ce" Dad dazu na samu damar fara gabatar da bincikena nima, to dama hotonsu na dauka tun a cikin zanar nan, sai na samu na binciko irin masu kazagin nan , maganar dai da nake yi na tura sako an saka a hannun mutumen cewa ina mai mika kukana wajen sarakanmu su kula da mahaukatan kasarmu, ya dace a ringa kama su ana basu kulawa domin summa mutane ne, na dan samu ne na hada da wasu hotunnan na kwatanta cewa a cikin garin nan na gansu..........., Maganar dai da nake yi Dad tunda na dawo nake samun kira ta number daban daban, harma a Wajen aiki an fada min cewa an turo mutane daga masarauta wai ana so a fadi inda aka ga mahaukatan kaf ana so a fra kilace su, kuma ana gaishe ni............, Inaga koma menene ya kawo kansa fa kansa, ni kuma na daga masa kafa ne dan ba da dan aikensa zan yi ba, lamarin nan tuni na saka shi a cikin jerin karar da na ba alkali ya fara nazarta.........ina kyautata zaton da *SULTAN* muke tare, kuma an masa sihirin da ya fitar da shi ne daga kasa harma daga rayukan al'umar dake iya tunnawa da shi" Ai Dad bai san lokacin da ya kai zaune dabak a kasa ba, gaba daya jikinsa har rawa yake yi a rikice ya ce" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une, Ka tabata kuwa Son? Aman waye zai aikata irin wannan mumunan aikin?, Saboda me?" MUHYIDEEN ya ja fasali a cikin numfashin da yake saukewa ya ce" Dad , *KUDI, MULKI, MATA* sunna da karfin da zasu iya saka bawa aikata aikin dana sani, ta sanadiyarsu komai na iya faruwa, ina kyautata zaron kujerar da take tasa ce ake so aka kauda shi" Dad ya ringa girgiza kansa muryarsa na rawa ya ce" aman kuwa idan haka ne duniyar gaba daya ta fita a raina Son, wai ina zamu shiga da rudaninta ne? , Bata da komai a cikinta sai kazanta da shirme, bata da komai sai tashin hankali, ni yanzun nine na sauki SULTAN a gidana? Yaya zan yi na iya yin kamar ban gane shi bane? Son ka dawo yau please ka dawo in ba haka ba ni ba zan iya shiga na hada ido da ido da shi ba walahi"............ Dan murmushi MUHAY ya yi ya ce" zan zo jibi Dad, ka yi kokari kar ka nuna masa ka gane komai, mu bashi dama ya samu nutsuwar zuciya,

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});