Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 179

Chapter 179

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,230 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ga Furerar kuwa ita take satar kallo da yannayi irin na raini Murmushi ta yi ta karasa saman kujerar zaman mutun daya ta haye tana dan dage hijab din jikinta hakan ya sa kafafuwanta suka bayana da safa jikinsu da kuma kwabrinta mai hasken fari kalll Daga Malamar har Furerar kallonta suka yi domin ta yi zama ne irin na dora kafa daya kan daya ta kuma dauki Cmand ta cire amsa kuwar da Furera ta saka ta shiga duduba tashohin tvn dakin hankali kwonce Da sauri Furera ta kashe kiran tana mata kallon kanki daya kuwa? Sannan ta ce" Malama lafiya ? Ya da shigo min bangare ki haye min saman kujera bayan nu ina zaune a saman cafet sannan ki shiga min tabe tabe ko an fada maki ko'inama naku ne? Ko kuma an fada maki ni baiwarki ce da zaki shigo min bangare ki zuba min sarauta?" Sai da NAHIDt ta dan kalli sama sai kuma ta wannan idannuwanta a saman fuskarta tana fadin" kusan haka, sai dai ba baiwa ne sunnan abin ba kuma ba maganar sarauta a nan ai Furera, magana ce ta mu ba wulakantatu bane da zamu zo kina wani waya naa shirme ki kasa karama bakinki.....wannan ba aikin ilimi bane sam, ba kuma aikin wayaye bane............sai ki saka na rainaki mana salama fa muka yi har sau uku ke bakya son amincin ne? Naga kuma ita wadda kuke wayar ta gama amayar da na cikinta ta gaji da jin jajenki haka ......." Ido Malama ta zarro kafin ta yi magana Furera ta mike tsaye ta nufo wajen da NAHIDt take , sai da ta kusan isa da sauri malama ta tare ta shiga tsakani cike da kula tana fadin" Menene haka? Kun ga dan Allah kar ku fara domin hakan bashi da wani anfani" Da sauri rai Bace Furera ta ce" Kin ga Hajia kawai ki matsa min, ki maysa min babu ruwanki idan kuwa shigar mata zaki yi sai ki shiga, aman ba zan tsaya a mareni sannan a tsinkan jaka ba, karya take yi walahi, ta yi kadan, idan takamarta wani abu to nima ba banza bace ba kuma bare bace, in ubanta sarki ne nima Ubana ubana ne!, Da take maganar ina waya tana tsaye ita din banza ita din wofi zan katse wayata saboda ita? Walahi bata isa ba ko ubanda ya haifeta bai isa ba!" Nahidt ta sake yin murmushi tana kallonta ta ce" Aman na yi mamaki, a gidan Malan ? Koda yake a ko'ina akoy zakkah, ni na kasamce ta gidanmu na kuma zo na tarda ta gidan Malan, Aman Furera da kike fadin wai idan Ubana sarki ne kema ubanki ubanki ne waye shi Uban naki a cikin matsayin da ubangiji ya nada bawa ya kuma yi nuni da ku girmama shuwagabanninku? Allah ne ya ce ki girmana ba ni ba bale ki ce zan kawo maki raini.......a kula dan Allah" Watau ita Furera na magana ne tamkar tana fadawa wani a waje, ita kuma NAHIDT tana yi kasa kasa sosai , shi yasa du suka rikita malama da bata ji ba, bata gani ba, a karro na biyu ta sake hade hannayenta tana fadin" Nahidt dan Allah tashi mu tafi kin ji? Bana son fitina bana son rigima yanzun idan malan ya dawo me zamu ce masa ne? Haba dan Allah ku yi hakuri hakanan mana tashi mu je dama cewa na yi ta zo mu gaisheki sannan mu he mu rakata bangarenta Kuma mu hadu mu yiwa malan maganar kwanakin da ta dibarwa kanta, tunda haka ne ki yi hakuri Furera bara mu tafi" Furera ta ja tsaki tana watsawa Hajiar harara ta ce" Haka fa, gaba daya sai da aka yi walkiya aka ga walen kaza!, Sai ki je Allah ya sa a maki jakadiyar gidan sarauta ko kya ci ribar wannan shishigin, wai wani rakiya raka wa? Ko ba'a rakata ba zata kai kanta , ke koda ba'a kawota ba jiya zata kawo kanta ne, baki san yadda suka yi fice ba kennan? Ai bariki jaraba ce!, Shi dan bariki ai ko yaya ka hada tafiyarka da shi ka shiga uku ka lalace, dan iskan? Kunyar wa yake ji? An dai ji kunya walahi duniya da kiyama! Ana yawon ta........" "Ke dillah yi min shiru ko na nada maki duka a cikin falon nan sannan na daureki a rana a cikin gidan nan , kin san kafin Malan ya dawo kin gama gane akoy rana akoy inuwa akoy kuma Allah dake kallonki! Banza shashasha, idan kina fada kina na kuma zagi ki kiyaye harshenki, gwara ki duduran ashar ki huce da ki ringa zagin kadarata!, Abinda na ba baya yana iya zamtowa wanda zaki fuskanta, idan baki gane yarena ba ki ci gaba da kwatanta aiki irin na mahaukata, akoy ranar kin dilaci...., Kuma ki ce min tak a wajen nan ki ga idan Hajia zata iya raba tsakanina da ke, zan maki aiki ne irin na yar bariki na yi maki duka na mutuwa sannan na tsatsaga maki fuska da bakin da ba'a gasa maki ba, Ke Furera ki fa bar balaki ya yi barci, walahi na ce na zubar da makaman tashanci aman idan kika kaini bango zan dauko na fuskanceki mu yaki junna daya ta kashe daya!, Idan ke naki haukan mai dakatwa ne nawa hauka ne na mahaukacin kare!, Bana ji bana gani Furera, namu fadan ba irin naku bane, gaskiya ne da aka kiremu y'ayan agula, gaskiya ne da aka ce tamkar yayan duwatsu haka muke, kuma gaskiya ne da aka ce bamu da mutunci sai na shafa fatiha!, Ki rike mutuncinki ........" Ta fada a tsawace bayan ta mike ta zagaye hajia ta damki kwalar Furerar da bata shiryawa hakan ba hakan ya sa take ta mutsu mutsu din kwatar kanta aman tai mata riko na balaki ta hade garda habarta ta damka Jikin hajia ne ya kwashi bari, ta dora hannunta a kai tana zarro ido harshenta na rawa ta ce💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* ‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 7️⃣7️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});