Chapter 14
Chapter 14
idan ciwo ne ke damun IBTISAM a kan maganar aure ku sake tabatar da cewa ciwon nan ba karami bane bata kuma tunanin idan har ciwon nan zai iya barinta wata rana ta sarara Samun kanta ta yi da kokowa da tunaninta hadi da dantse lebenta ta rufe kanta a saman cinyarta irin ta ji matsananciyar kunyar nan bayan hanna kanta take da karfi da yaji tanaiwa kanta fada kamar haka' Kar ki zama daga gannin sarkin fawa sai miya ta yi zaki mana SHUWWAR?, Ki yiwa Allah kar ki tambayeshi yaushe zai turo magabatansa, ki yi hakuri ki tabatar idan da gaske yake sai ki masa maganar idan auren yake so a yi, idan kuwa shegantaka ta kawo shi ya karra gaba, SHUWWAR ba haka ake aure ba sha nawa Fauziya ke fada maki tana karra fada maki cewar ba kowani namiji ake rika a matsayin mijin da za'a aura ba, a cikin maza ko wani iri ne ya iya tausasawa a gaban mace idan ya zo neman aurenta, da zarar ya samu kuma yana iya mayar da rayuwarta tamkar ukubarta, sauke numfashi SHUWWAR sauke numfashinki, tauna kalamanki, tausasa muryarki, nuna masa bakya so, zaki iya, zaki iya SHUWWAR nuna masa bakya so wani irin aure daga haduwa? Fatatakeshi ki bude motar ki yi tafiyarki zai biyo ki ne yana magiya, oh yeah ke fa mace ce, kina da sarauta SHUWWAR, ke din sarauniya ce SHUWWAR maza maza yar albarka ja zarenki na mata murda kambunki na mace go, go SHUWWARIN NAHIDT DA ABA' Dagowa ta yi a lokacin da ya cika da farin cikin irin kunyarta har ya budi baki yana fadin" Kunyar nan ba zata gyara ni ba SHUWWAR, ki sani a maganar neman aure babu irin haka, kar ki sako kunya a gaba ki cuce ni ki kuma cuci kanki, ki bani dama na gabatar da ke a gidanmu a nema min aurenki, idan hakan ya samu kin taimake ni, SHUWWAR ko dai ban maki ba? Ko dogo fari kyakyawa kike son aura ba ni baki ba? Ko dai kin fi son mai kyau kamar su sharukhan ba ni bahaushe mai muni ba?" Maimakun ta dauki shawarar da ta gama yankewa cewar ta nuna ita mace ce mai aji, sai ta ji bakinta har da yar gagawar nan ya bude yana fadin" Wani irin bakai min ba kuma Sudais, wace mace ce zata ganka ta ce bata sonka?, Ni kam ka min sosaima......." Tsit ta yi tana fifitar da idannuwanta lokaci daya kuma tana rufe bakinta da hannayenta kafin ta sada kanta tana ala wadai da dabi'u irin nata A birkice ta so lalata masa fara'ar da ta kwonta a kan fuskarsa tana fadin" Sai dai ban san ko yayata zata aminta da kai a matsayin mijina ba" Fara'ar dake saman fuskarsa ce ta fara gushewa lokaci daya kuma yana ayana 'yayarki? To ina iyayenki da furucin yayarki zai fara fitowa a matsayin wace zata iya hanna ki aurena?' A bayane kuma sai ya ce" Ai da sauki idan dai ba su Aba bane suka ki hakan" SHUWWAR ta juyo da duke duken kan da take yi tana kallonsa ta ce" Su Aban, ai sun rasu, ita kadai ce ta rage min, ita ce take da wannan damar" Har ga Allah sai da wani irin tausayinta ya kama Sudais harma ya kasa boyewa a bayane ya yi ta yi masu adu'ar kwonciya hutawa da gafara a wajen Allah sannan ya nemi da ta kwatanta masa gidan nasu su karasa Wannan karron ba ja ta kwatanta masan suka dauki hanya suka nufi gidansu A takaice a ranar nan sai da ya jima sosai a kofar gidansu kafin yake tafia inda ta tsaya tana hangen motarsa har sai da ta bacewa ganninta kafin take sauke ajiyar zuciya ta juya da sauri ta zarro ky dinta tana budewa tana fatan Allah ya sa wannan din shine mijinta, wanda zai zauna da ita da zuciya daya Zuciyarta fessss ta fada saman gadonta tana sauraron jiran kiran sallah daga Abanta, liman din anguwar, wanda shine ya siyar masu da gidan nan ciniki mai kama da kyauta kyauta a lokacin da suka bukaci siyan bayan mutane da yawa suka so yi masu bukulu ta yadda zai ki siyarwa, sai dai Allah ya yi shi din mutun ne dake tsaye a kan kafafuwansa mai aiwatar da dukan dabi'u da mu'amalarsa domin Allah ba dan tsoron wani ba Sake yin shiru ta yi dan tana jira ta ji liman ya yi kira ta yi sallah sannan ta je ta yi jiransa ya fito ta fada masa ta samu wani mijin , domin shine mai daura mata aure, shine mai yi masu nasiha, shine mai yiwa mutanen anguwa nasiha kan su shafa masu lafia, shine mai jin kansu yana basu daraja irin ta kowasu y'aya masu yanci a duniya, shine ya sake kwadaita mata ladan aure da kaunar yin aure a zuciyarta domin ya kwatanta mata a bayane cewar rayuwar y'a mace ta yita a karkashin ikon mijin aurenta shine darajarta duniya da kiyama _________________________________ Da mamakin ganninta a irin wannan lokacin bayan a barinsa da ita bayan ya bata sadakinta ne ya mata nasiha yake amsa gaisuwarta yana sake gyara zamansa a saman dardumarsa kafin ya ce" Aa, IBTISAM har kin fara fita ne a gidanki da wuri haka ?" SHUWWAR ta sake sada kanta a sanyaye ta ce" Aba ya sake ni ne fa Elhajin" Sai da ya rintse ido da karfi a lokacin da bai shiryawa hakan ba kafin ya bude idannuwan nasa yana kallonta ya ce" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une, subahannalah wala haula wala kuwata ila bilah, subahannalah subahannalah subahannalah, wani irin saki kuma? Yaushema aka daura auren shi kuma wani irin abu ne ya gita haka ya sau ki?" Da mugun kaunar Bawan Allahn da shekarunsa shi din kansa ba zasu wuce arba'in da biyar a duniya na a kasan zuciyarta na irin yadda karrara damuwa ta sakinta da akai ta bayana a tare da shi bayan basu hada dangin ina ko na aba ba da shi take kallonsa kafin ta ji zuciyarta na neman tsinkewa.......................................................................mmmm💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 7️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188