Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 49

Chapter 49

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

na yi da ita sau biyu kadai na gane banda harkar aure auren maza ba abinda ta iya.....ni kuma meye hadina da mace irin wannan da bata da kishin kanta? Kuma ma Barauniya ce har kudin mutane take kwata, Lolz Dad me zan yi da bazawara wacce maza sukai ta dauka? Wannan ai zubar min da mutunci ne za'a yi a cikin kasar nan Father............... ka ga kawai ta je na......." "Idan bakinka ya bude ka furta kalmar saki wa wannan yarinyar ka sani ka nuna min ni ba kowa bane kuma ba zan taba zama kowa ba a rayuwarka, domin da ace ELHAJ NE Allah ya jikan rai ya daura maka aure ko kafura ce zaka yi hakuri ka daidaitata har ta dawo ra zama musulma!, Idan har ka saki yarinyar nan MUHAY ka wulakantani kuma bana tunanin akoy abinda zai sanyaya min zuciyata dangane da kai har na koma ga ubangijina, idan har ka saketa dan kawai batai maka ba ko dan wani abin ya shiga tsakaninku da ya hadasa maku gaba ka wulakantani Muhay ka nuna min iyakata kuma ba zan taba yafe maka ba, Muhay idan ka saketa dan ta auri wasu kai din ba bazawarin bane? Nawa ka aura ka saka? Kennan sai a zageka da haka? MUHAY yarinyar nan ta zame maka mutu ka raba takalmin kaza!,, Mun gaji hakanan MUHAY, mun gaji, ao kake duniya ta idasa karda zargin da ake yi maka ne? Ko so kake mu shiga uku mu dawo abin nuni da baki? Meye yake yawo a kanka ne? Me kake son nunawa ne?, Kai mai daraja ne mai mutunci ne, jinnin mutunci ne, yaya zaka budi baki wannan karron ka yi saki irin na jahici bayan kana da ilimi?, I'm sorry my freind kana da damar sakinta ko barinta, aman ka sani idan har ka saketan hakan na nufin ni da bake takama da kai da bugun kirjina da kai ashe ni ba kowa bane ba kuma komai bane haukana ne nake yi a duniya ban sani ba?, MUHAY mahaifiyarka kuma zaka karra kuntata mata a kan sake saken da kake yi, Bismillah kana da damar sakintan bismillah" Father ya tari numfashinsa da sauri yana fada A haukace ta juyo ta daga kanta dan ta matse masa wuri ta yadda dole sai ta yi hakan zata iya duban fuskarsa domin ya fita tsayi Ido cikin ido suka kalli junna tana motsa bakinta tana masa alamun kamar wace ke furtawa kanta kalmar sakin haka kuma lokaci daya ta hade hannayenta a yau da bakinta ita SHUWWA dake neman aure ido rufe ne take furta "Furta, ka ga, manta maganar babanka ka yiwa girman Allah ka sakeni, ka furta dan darajar mai daraja a duniyarka" Tsaf ya gama hardace abinda take fada A hankali ya lumshe nauyayun idannuwansa yana sake yarda cewar she is md ya sake budewa ya sauke a kan fuskokin mutanen dake falon baki dayansu har ya dawo kan fuskar SHIEF OF ARMY Idannuwansa ya lumshe a kansa ya sake budewa a kansa a hankali cen kasan makoshi ya furta masa " Fine it's k " Daga haka ya juya yana taku irin nasa na sauri mai cike da balaki da tashin hankali da bacin rai ya bar gidan kwata kwata yana tataro jama'arsa yana ayana 'yau zaku gayawa yan garinku tunda sai da na ce ban fito da kudin aure ba kuka hada akai min, daga ku har ita sai kun yi dana sanin sanina a rayuwa!' Ihu ta kurma tana dukewa a wajen tana bubuga hannunta a kasa tana fadin" Wayo zai tafi bai tsinken tashin hankali ba, ku dawo da shi ya sake ni, wayo na shiga uku na rantse sai ka sake ni, kai waye ya aura min shi? Waye ya aura min soja? Waye ya aura min wannan? Walahi da na tare da shi gwara yara su maida ni biri a kula min igiya ana wasa da ni a titi, da na aureshi gwara na auri Abdul dan mai shinkafa, kai da na aureshi gwara na zauna a haka shine alkhairina, wayo sun kasheni , idan ka yarda na tare a gidanka sai na halaka farin cikinka, sai na wulakanta zaman lafiyarka sai na???????....". Firgitttt ta mike zata kuma saka wani ihun sai kuma lluuuuuuuuuu ta tafi sakamakon sumewar da ta yi numfashinta ya dauke gaba daya ta dimu a kasa kusa da cafet Sallalamin dake bakin baban Hamza ne ya samu ya fara ambata, hakama CHIEF OF ARMY NAHIDT ta sauke ajiyar Zuciya tana fadin" Allah ya takaita rigimar, yanzu bara mu samu mu kaita wajen da idan ta farka za'a samu sasauci, MUHAMMAD ina zamu kaita ne?" Sai da gabansa ya fadi da ta wani ce Muhammad kai tsaye hankalinta kwonce kamar wani d'anta , shi walahi tsabar girmama shi da mutan anguwa suke sunna boye sunnansa da matansa ya sa idan ya ju an ambaci sunnansa kai tsaye har gabansa ke yankewa ya fadi CHIEF OF ARMY kam Shima sai ya farra tunanin to ko dai bata da lafiyar kwakwaluwar ne? A sanyaye ya furta" Ya salam, Elhaj anya bamu yi gagawa mukaa yanke hukunci wa yarinyar nan ba tare da mun tuntubeta ba? Ni na dauka farin ciki zata yi da Allah ya bata Son, ka ga hankalinta ya tashi harda sumewa ko dai na maido shi na janye masa magangannun da na masa a kan maganar sakinta ya saketa ko zata samu nutsuwa?" Da sauri Malan da ya gama kiran likitar dake duba matansa ya ajiye wayar yana fuskantarsu a nutse ya ce" Aa ranka shi dade ba za'a yi haka ba, dan Allah a yi min alfarma a barmata aurenta a kanta, ni na san idan ita wuta ce shi ruwan kashe wuta ne, na tabata zasu zauna da junnansu, kar a kashe auren nan dan ta tada bali, a basu dama idan har basu jitu da junna ba zuwa gaba sai a raba auren, ka san wancen sakin da akai mata dan ya saka an kaisu ofishinsa ne ya sa aka saketa shi yasa ta kulace shi" Su kam sun ga abu, sun ga mamaki gannin idannuwansu sun kuma kamu da mamakinta har karshen rayuwarsu, ta yadda ta cira din nan nufinta me ta so aikatawa? Kai da wani lusarinema da ta kai masa walahi, anya kuwa zamansu zai yiwu? Gogonsu ce a sanyaye ta ce" Malan, da Abansu, da Elhaj dan Allah ina so a bani yaren nan mu je gida na basu kulawa koda ta ta sati daya ce , dangi su gansu, a fadawa dangi ga iyalin TINANA , sannan a saki sanarwar nemansu, ni na kasa yarda cewar sun mutu, yaya kuma yaya maganar sunnan nan?" Wani kakausan kallon da ya watsa mata dake nuni da baya so a taso maganar sunnan mahaifin su Shuwwar ya sakata yin gum da bakinta Watau gaba daya abin ya rudar masa da kansa Ta so su je kai tsaye gidan sarautar garin nan da yan matan wani tunani ya darsun masa a zuciyarsa wanda ya barawa kansa sai Allah , so yake ya bi komai a ilimance ta yadda zai warware kullin da ya daure masa kai a kan lamarin nan, ya tabata wanda ya

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});