Chapter 138
Chapter 138
cire bakinta tana zazaro ido da sake kura masa ido da son gane shi din ne kuwa? Me yake damunsa ne yau?, harma ta saka hannunta da dan sauri ta dauke nasa dake saman rigarta ta gaba dardar abinsa hankali kwonce tana ture hannun nasa a hankali ta ce" Dan Allah ka bari....." Sai kuma ta juya da niyar sauka a samansa dan gaba daya yau wani iri ya zame mata Yawun dake makogwaronsa ya hadiye da kyar sannan ya wartota jikinsa ta yadda ta fado, bai bata damar gane komai ba ya sake hade bakinsa da nata Cikin barin jiki ya ringa tsotsar leben nata wanda hakan ya sa daga ita har shi jikinsu ke rawa kamar zasu hade su zamto abu daya a zaune a saman kujerar Numfashinta ke neman barin gangar jikinta, hankalinta ke ta kololuwar tashi yana neman rikitar da ita gaba daya, Laushi, kanshi, zafi zafin bakinsa da harshensa da irin kissing din da yake yi mata wanda ke nuni kamar rayuwarsa na depnded da lebunnanta ne ya saka kwakwaluwarta neman tsayawa da aiki kwata kwata A birkice ya idasa saukowa kasa da ita yana sake kanainayeta a jikinsa hakan ya sa dukan wani abu dake jikinsa mai aiki ya motsa, haka kuma wayarsa ce, ky din motarsa ce du suka zubo kasa a saman cafet din da suke A birkice ya ja dofuwar rigar dake jikinta mai laushi ya cire mata ita ta hanyar sakin bakinta yana cirewar kuma ya zubawa mutanen ido yana kallonsu, haka kuma dukan jikinsa na rawa Farin shiga ne da farin shiga, sai dai kowa na tunanin dan uwansa tsohon hannu ne a cikin lamarin sai dai kashhh, babu wanda ya san cewa ainahin dan uwan nasa bai san lamarin nan ba A hankali , sannan a daburce ya durfafe su ya dora hannunsa na dama a sama sannan ya masu matsar nan mai zafi wace ke bambanta sabon shiga da tsohon hannu Zafin ya kai mata har kwakwaluwarta da matsananciyar jin kunyar abinda ya kai hannunsa har jikin wannan wajen, gaba daya ta rukunkume shi tana rintse idonta muryarta na rawa da abin kuka kuka ta ce" zafi , ka bari zafi" Sake cirota ya yi yana ta kallon abin da tunanin ya saka a bakinsa ne ko aa?, Dama abin ba dadi bane yake yi masu idan aka taba ko menene?, Bai san cewa ba eh lalle dadin ne, aman farin shiga koda da dadin ba dai farkon tabasu ba gaskiya, dole zata ji zafi zafi komai dadinsu Numfashinsa ke sauka a tsere a tsere, gaba daya ya idasa bale boturan rigar tasa daga gaba sannan ya sasauta rikon da ya mata ya kuma nemi sabule dogon wandonsa Du tana langwabe ne a jikinsa jikinta a mace tana tunanin babu kasa me ya kawo zancen kokowa?, Wai me yasa ya nemi haka nema ita kam? Sai dai a lokacin da ya idasa cire dogon wandon nasa harma ya sake mayar da ita jikinsa a hankali ya dauki hannunta ya kai wajen da daga ita har shi sai da suka dan zabura , ita na tsoron abin, shi kuma na jin hannunn mace koma yace wata halita bayan shi ya taba wajen nan na farko a rayuwa Ji ya yi zai mutu so yakr kawai ya yi ko hankalinsa zai kwonta, nauyi da zafin da mararsa ta dauka ne ke son halaka shi, a birkice ya kara kusantota da shi ta yadda zai iya yin adu'ar saduwa da iyali kamar yadda adini ya koyar ya yi matukar sanyayar da muryarsa ya fara fadin " *"Allahumma jannibna shaid'an...wa jannibi shaid'ani ma razak'tana (Ya Allah ka nisantamu daga shaid'an, ka kuma nisanta shaid'an daga abinda za'a azurtamu da shi)* " Sai dai kashhh, muryarsa ba muryar sirri bace, muryarsa sam bata da sirri, adu'ar nan tunda ya fara furtata ta dawo cikin hayacinta, birkice ta gane nufinsa a lokacin da ta ga ya karra jan pant din dake jikinta, a hakan Idan ta fahimta ya gama shiryawa yi ne zai yi, za'a mayar da ita cikakiyar mace a gida daya da iyayenta da sirikanta, za'a mayar da ita cikakiyar mace a saman cafet a irin wannan lokacin, namijin da bata san menene asalin niya a zuciyarsa a kanta bane zai auka mata a irin wannan lokacin ya mayar da ita cikakiyar mace?, Idan fa yana gamawa da kwalon mangwaro zai yada ne ya huta da guda? Idanfa zata kasance ne abinda zai dana ya zubar ya dauki wace ta dace da shi? Shikenan sai ta zamto ba dan abin kurin da take tanada dan birge mai ita? Shikenan zata tashi a babu abinda zata ba MALAKKINTA? , hakan ba zai yiwu ba sam, ba zata iya ba Ganewar da ta yi ya sasauta mata riko yana neman cire nasa Abinda ya masa katanga da ita ya saka ta janye da mugun saurin balaki har tana dakuwa da kujerar dake kusa ta zagaya ta afka kicin din falonsa taa janyo da karfi ta rufe ta datse da ky sannan ta silale a nan daga ita sai pant ta hade bayanta da jikin kofar ta rintse idannuwanta jikinta na ci gaba da yin gab gab gab tamkar zata summa dan tsoro Tunda ta arta a gujen ya raka sittin saba'in din da kallo ya yi mutuwar zaune da sake zuba mata ido har ta mako kofar da ya ji tamkar ta soka masa wani mashi ne a kahon zuciya, ya sake zubawa kofar ido yana jiran ta sake budewa taa kuma fitowa aman abin ya gagara rufma kake gani ta rufe kicin din da ya zamto masa tamkar bakon abu a wajen Tsai ya yi da tunaninsa ya sake zubawa kofar ido, dukkan wani abu dake iya saka shi a duniyar farin ciki ne ya fara saukar da farashin farin cikin kafin mararsa ya sake dauka ya daure sosai da sosai ta yadda ya rintse ido da karfin balaki ya sake budewa a hautsine ya sake zubawa kofar ido Bakinsa ya so budewa dan ya yi kiran sunnanta da kowani irin yare Allah ya sa ya samu hakan, sai dai sunnan nata ya ki fitowa saima ya samu kansa da nauyin baki kamar yadda mararsa tai masa nauyi Hannayensa ya saka bibiyu ya dafe gaban goshinsa sanann yaa dauke wuta Ya jima a haka kafin ya sake dago jajayen idannuwansa ya zubawa kofar ido a cen kasan zuciyarsa yana mai tambayar kansa tambayoyi kamar haka' Me hakan yake nufi? Ko fitsari take ji? Aman da fitsarin take ji ai da ta fito zuwa yanzu ko? Kuma fitsarin a kicin..........' Ya sake tsatsare kofar da kallo ya sake ayanna' Shin guduna ne ta yi? Aman a kan wani dalili ? Ban kai matsayin yi da ita take nufi ba ko me?, .....' gaba daya bayan yannayin da yake ciki sai ya ji kansa na neman tarwatse masa, hakan ya sa ya shiga dadafawa da kyar ya iya mikewa da duku duku ya nufi dakinsa wajen da maganinsa yake ya duba ya ciro har kwaya hudu ya aha maimakun biyun da yake sha ya kora da ruwa mai sanyi sannan ya baje saman kafet din dakin barcinsa yana damke da mararsa yana ta zufar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188