Chapter 157
Chapter 157
cinsuma hadari ne, su fa da ka gansu a soye ko suna tsuwat tsuwat abin sha'awa ne da su , shi yasa cinsuma alkairi ne, Allah ya sa sun gasu" Shi dai yana kallonta har ta tatare rigar tata ta yi sama da ita sosai gadi da janje ta cikinma ta wara kafafuwanta ta bude katuwar takardar dake musmusmus da tarin albasar dake nuni cewar dadin iya dadi kennan Hankali kwonce ta yaga takardar gida biyu, ta dibar masa mai dama sosai ta zuba masa sannan ta bude dayar mai dauke da tataciyar madarar nonon Shannu watau bridel ta saki dan murmushin dake nuni na mun hade sai kuma yadda Allah ya yi, ta ajiye masa a gabansa sannan ta ja nata gabanta tana fadin" Bismillah " Har ga Allah idan yana kallonta tana irin haka sha'awa take bashi, watau ita fa ba ruwanta fa da tauye kai, gashi dai da kudinsa ya siyo abinsa aman kuma an dibar masa, to Allah shi anfana Shima bai tauye kansa ba, domin bashi da gauro na cin abinci ko daya, a nutse ya ringa yaga yana ci yana kuma kallonta tana dadage a yaji yajin da jajagagen taruhun ta aha ta taune ras ta kora da danyar madarar nan mai sanyin gaske sannan ta dan dago ta gyada kai ta yanko wani yanki na labarinsu a saudiya da irin dadin da suke ci, har ta kusan gama kaza guda ta a sake mulmula murmushi tana sakara karan gyara hakori ta ce" Bama kamar kazar saudiya, da ka je da ka santa, dunkuleliya ce ta kuwa girman kan kato, kuma nake fada maka su larabawan sun fi son yan kananun nan, aman mu an koya mana kilaceta, adanata a cikinmi, domin idan ta sha spice walahi ba'a ba yaro mai kiwya....wai yalabai gashin nan na ina ne kuwa?" Dan murmushin ya sake yi , bai taba tunanin cin abinci da ita zai yi dadi haka ba sai yau A hankali ya kuma bata amsa ta hanhar fadin" Bata isheki bane?" Yar yatsarta ta dago tana girgizawa sannan ta dage gaba daya cikinta da ya dan tasa kadan wai a nan ta kwareshi ne ta ce" Ai wajibinema na yi taku arba'in kar ya dawo min ta hanci, dan dai ka san shi abu mai dadi sai an yi barci an farka ake jin dandanon na sake yankar harshe, da hakan zai samu da safe ai da na zazafa mana mun yi karin sasafe, ka san abincin siyarwa ya fi dadi sosai da sosai" Wannan karron a bayane ya yi murmushin nasa sosai, har sai da ta dan sake kure fukarsa da kallo sai kuma ta girgiza kai tana mikewa ta shiga tatarewa tana fadin" Allah na yin halita , kai dai Allah raya ka kawai, bara na kauda wadinnan na kwonta dan samun sallar asuba a kan kari in sha Allahu" Kaza take yiwa kallon kaza, shi kuma yanai mata kallon naman da ya fi kazar nam dandano A lokacin da ta kakauda komai ta yi bayi ta kuskure bakinta ta dawo ta bude ta ciro filulukan nan na jiya ta jerasu yadda suka kasance a jiyan nan ta cire hijab din nata ta kuma kashe shi da murmushi tana fadin" Idan ka gama ka tasheni na kwashe , Allah burina na murji gumina na shinfidar nan da na maka, Allah bani ladan"ALK'ALAMIN KADARATAH Na *Sajida* Page 6️⃣6️⃣ A lokacin da ta kakauda komai ta yi bayi ta kuskure bakinta ta dawo ta bude ta ciro filulukan nan na jiya ta jerasu yadda suka kasance a jiyan nan sannan ta cire hijab din nata ta kuma kashe shi da murmushin da ya saka shi sake zuba mata na mujiya tana fadin" Idan ka gama yalabai ka tasheni na kwashe kayan abincin nan na kauda, na adanawa na adana a frij, Allah yanzun burina na murji gumina na baje a shinfidar nan da na bata lokaci ina yi, Allah dai ya bani ladan abin amen ya Allah" Ta idasa tana shafawar dake kashe shi ta haye saman gadon kuwa ta yi daya daya abinta Wata ajiyar zuciyar ya kuma saukewa sannan ya sake maida kansa ya idasa abinda yake hannunsa a nutse ya dauke komai ya je da kansa ya ajiye na ajiyewar ya zubar da na zubarwar Sai da ya sake duba gidan da dukan mamsu tsaron da suka yi hawan daren sauran suka sauka, ya sake gaisawa da su sosai sannan ya fada masu ya basu damar idan da wani abin da basu yarda da shi ba a cikin daren sunna iya kiransa ta waya, sannan ya koma ya kakashe komai, ya rufo mata dakinta kafin ya nufi dakin gabansa na dan dokawa A hankali ya tura ya bude ya shige sannan ya maida ya rufe da ky ya barshi a jiki Shi dinma bayin ya sake komawa ya kuskure bakinsa ya dawo ya sake fesa turare a jikinsa tamkar zai yi wanka da shi sannan ya koma wajen fitilar ya kashe ya karasa wajen gadon da lalube ya kunna wutar gefen gadon ya haye ya kwonta da Bismillah yana dan murmushin shinfidar da ake ta karra fada masa ana karrawa harda su masa habaicin idan bai ce Allah bata lada ba ita ta fada A hankali yake kallon filow din dake jere, sai dan abin pink color din doguwar rigar barcinta da yake dan hange ta sama A sanyaye ya dan sake matsawa, sannan ya saka hannunsa ya ringa cire filow din da daidaya yana saukewa kasa har ya dauke wanda hannunta daya ke sama, hakan ya sa ta dago da matatun idannuwanta da barci suka fara kamawa tana kallonsa sannan ta bi wajen da ba fillon da ido ta kuma kallonsa A hankali ya furta" Sun matse ni, wajen ya mana kadan da su" Da dan mamaki ta masa kallon nan na me kake nufi...... Ta dan daga kanta bayansa ta ga wajen da ya bari a bayan nasa, sai kuma ta tabe baki ta sakar masa shi kuma ya janye ya yar da shi dinma ya kasance ba komai a tsakaninsu a yanzun Yana ta sauke ajiyar zuciya ya sake matsawa kusa da ita sosai ta yadda ya sake matse mata waje sosai, tana kuma dago kanta da tambaya ta dago kamar haka" Yaya dai?" Dan rintse ido ya yi sai kuma ya bude yana aro ta maza ya ce" Irin na dazu ne nake so mu yi........." Gaban goshinta ta dafe da jin maganar gatsau biya ba dan sirkawa Aman kuma a kasan zuciyarta munafukar zuciyar sai tsale take yi tana tunanin to a yi mana abinda banda dadi ba komai? In dan wannan ne kawai a yi ta yi, hakan ya saka ta masa likimo ta dan ajiye kai tana sauraronsa a lokacin da ya dan fara shafa bayanta yana sake kusanta kansa da ita Idan ana maganar barje gumima ai wasa ne, guminsu suke barjewa a tashin farko wa junnansu a lokacin da suka saki jiki suke romancin din junna har ya kasance rigunnan dake jikinsu sun yar ya rage ita daga ita sai pant shi kuma sai gajeran wandon da ya daga sosai dan amsa tayin jarumar Lumtsuma lumtsuman dake masa hi ya kafa lebensa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188