Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 165

Chapter 165

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ne da aka yiwa tufka hanci aka lula nesa, ba dai mutun ba walahi Wata muryar mai iso da shigowar sarakin ta saka shi sake maida dubansa kyam a kan wanda zai shigo A tarihin masarautun kasar nan, masarautar gidansu ce kadai aka yiwa zamanin iso da mai shigowa, a zamanin sarautar dan uwansa ya goge wannan, bayan ya rasu shi ya dawo da ita aman kuma ta wata siga daban, sai ga tsohuwar sanarwar tana shiga dodon kunnensa, wanda hakan ya saka shi sake neman zurmuwa a wani tunani daban Shin wani karamin kwaron sarki ne ya dauki wannan sanarwa ya maida ita kasarsa? Da kuwa ya ga ikon Allah domin idan takamar kasar cewa an dade da juya babin yaki da kuwa sun tsogalo rigima da aljani, dan kuwa shi da kansa zai dauki takobi ya sare kan tsageran sarkin da ya dauki busa da kuma kida irin na masarautarsu! Hanya aka buda, sandarsa ta fara bayana a wajen a hannunsa, sanda mai ruwan ta mahaifinsa sak, wace take da ado irin ta mahaifinsa Mutane da yawa wa'inda suka rayu da mahaifinsa suka kuma san adon rawani irin na mahaifinsa ne suka mike hankali tashe sunna zuba idannuwansu a saman mutumen da ya bayana a lokaci daya da tsayuwa da mayar da kai gefe tak irin na sarkin garinsu marigayi Allah ya jikan rai Da kakarfar muryar wannan tsoho jikinsa na daukan tsuma ya bude bakinsa yana fadin" GYARA KIMTSI MUTANEN GARINA, GYARA KIMTSI GA NADIN ALLAH, GYARA KIMTSI BANDA HAYANIYA, GYARA KIMTSI GA JINNI NA SARAUTA, SARKIN GARINA MAI TAUSAYINMU, MAI KAUNARMU, KAWUNNANKU A KASA DOMIN MAGABACINMU NE TAKAWARKA LAFIYA SARKI DAN SARKI JIKAN SARKI *UMAR ABDULAHI BINE MUTALAB*, Ga da a wajen IBRAHIMA DA KHAMISSSSSS, ........" Watau tunda aka ambaci sunnan nan sarki Khamisss ya daina fahimtar abinda yake faruwa, haka kuma idannuwansa suka dawo kallon gabansa tarrrr ya ringa fitar da numfashi ta bakinsa, har sai da UMAR ABDULAHI BINE MUTALAB ya zauna a kujerar dake hade da tasa, sannan CHIEF OF ARMY MUHYIDEEN MUHAY ya zauna a dayan barin da a da wani ne a sama aman a yanzu ya tashi Yana zama ya sauke ajiyar zuciya hadi da sake ambaton sunnan Allah da fatan Allah ya bashi dama kar ya fashe da kuka a zaunen nan da yake a gaban mutumen nan da ya wulakantar da rayuwarsa, yana fata yadda ya ga dare ya ga rana to ya jure wannan moment din Dogaren da suka zube a gabansa, datijai wa'inda suka yo zamani da mahaifinsa ne yake kallo, da kallo irin na soyaya mai tarra kwala a cikin idannuwa Sai kuma a hankali ya daga masu kai dake nuni da ya amsa gaisuwarsu baki daya A zabure sarki KHAMIS ya juyo a lokacin da baban shehin limamin Yah sheik ya amsa wannan gayata da dumbin kauna bayan an masa bayani a boye ya kuma zo da dukan kwarin gwuiwarsa duda matarsa bata jima da haihuwa ba ya zamto shine wanda zai daura auren a wannan lokaci ya yi gyaran murya a nutse ya shiga gabatar da dukkan abinda ya dace , ga kuma mai amsa kuwa a gefe yana fadin komai a cikin amsa kuwar ta yadda yan cikon gida ke ji da kunnayensu haka kuma yan nesa da nesa Cikin kankanin lokaci aka daura auren MUHAMMAD da NAHIDT UMAR ABDULAHI BINE MUTALAB bisa sadaki kwakwara mai motsi wanda ana gama sanarwar daurin auren mai amsa kuwa ya sanar da babar murya sannan ya sake buda muryarsa ya sanar da sako kamar haka" SUGABAN Sojojin kasar nan watau MUHYIDEEN MUHAY yana mai sanar da dukan wani farar hula cewa ya ja ya koma , yana godiya da halartar daurin auren da aka yi yana fatan alkhairi" Ana fadin haka sojojin suka shiga bada kokari ta wajen janye mutanen da suka tabata babu su a cikin hurumin maganar cikin mutuntatawa ba cikin wulakantarwa ba har suka idasa janye su gaba daya sannan suka sake zagaye wajen da iya wa'inda abin ya shafa Ajiyar zuciya Muhammad ya yi yana sake sadda kansa, haka dukkan yawancin wasu manya manyan wajen kawunnansu a kasa suke a sade ciko harda shi din da kansa sarki Khamissss Sosai ya iya controling din kansa a sanyaye sosai ya furta"Zaka iya hakuri da goyar dake son kaika wuta ka adana tsufanka ka rufawa kanka asiri ka yi aiki na ilimi ka mika kayan aron dake hannunka kuwa Papah ba tare da an wulakantar da junna da tashin tashina ba? Domin shi rufin asiri dadi gareshi koda a wajen mai laifi ne, ina fata alfarmar rufa maka nima Allah ya rufa min" Kamar yadda ya dauki maganar haka shima ya dago da dogon kallo jikinsa na bari Zufar dake tsago a jikinsa mai tarin yawa ce, hankalinsa a tashe ya furta" Ta yaya? Ta yaya ka rayu bayan irin ukubar da ka gani? Ta yaya ka warke daga cutar haukan da kake ciki?" Idannuwansa ya saka cikin nasa tarrrrr a kausashe ya ce" Ta hanyar wanda ya busa maka numfashi, Khamiss Mutalab ta yaya ka kwaci hakin da ba naka ba, ka tura wajen da baka da masaniyar fadawar kafafuwa, ka bi da bita da kulli kuma ka ki kyautatawa kasarka? Ka yi kokarin yin komai da murmushi domin kasarka na kallonka, ana haskaka ne!" A firgice ya juyo wajen da masu dauka suke, bayanan da suke ne ya sake saka zuciyarsa neman tsayawa Juyowa ya sake yi a birkice ya ce" Kana nufin na baka kujerar da a kanta na aikata shirka? Kujerar da na fitar da kai sannan na haukata dan uwana? Kujerar da nake mulka da dukkan karfina? Kana so ka ce ni zan baka kujerar nan? Mema zai sa na baka ne?" Ajiyar zuciya ya sake saukewa yana fadin" Bama so ka tona mu sai ka tona mu?, Khamiss a yanzu ace a barka a saman kujerar nan da shekara goma zai zamto ne idan ranka bai fita daga gangar jikinka ba to fa tsufa irin sosai din nan zai kama ka wanda zaka dawo baka fahimtar komai dake gabanka, haka ka zaba ne? Kuma ka san ko da karfin Allah zan iya amsa, bale talakawana suka ce ka sauka ka bani abinda yake nawa!" Zai kuma yin wata maganar a gigice Muhyideen ya karkato kadan shima ya make murya sosai, sai dai ina, muryar tasa ba zata fita a hankali sosai din ba ya dan dube su ya dan yi murmushi ya ce" Allah ya karra lafiya a gaskiya idan aka amshi kujerar nan ta laluma ni aka cuta, inaga fa har rantsuwa na yi kan sai na yi wasan kura da azalumin da ya aikata haka dan na zubar da sheda ta kasance izina ga mai son aikata irin haka, ka ga fa......" Sai kuwa ya mike ya kwabe babar rigar dake sama hadi da hular dake saman kansa ya zubar, cikin lamari na ikon Allah sai ya kwabe dayar rigarma wace daga ita sai farar ciki kadai ta rage ta cen ciki mai siraran hannaye irin rigar nan dai ta maza sai ko wandon shadar da yake sanye da shi, hakan ya bayanar da bindigar dake jikinsa da manyan damatsunnansa Hankali kwonce ya juya wajen

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});