Chapter 121
Chapter 121
rai hakan ya sa suma suke shawagi dan gane abinda yake faruwa MUHAY a sanyaye yake kallonta bayan ta gama maganarta da ihun fadan da ta zuba, fuskarta ta yi jajajir , hancinta ya karra yin tsayi Idannuwanta kuma sun yi wani iri Ta zama abin tausayi ta sake fuskantarsa na dan sakwani, sai kuma ta fashe da kuka tana girgiza kanta ta ce" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une, ya Allah ka sa mu cika da kyau da imani, da ban gaskiya da kalmaru shahada a bakinmu, Allah ka sa karshenmu ya yi kyau ya ubangiji, ko me muke aikatawa ba na alkhairi ba Allah ka sa kafin mu mutu mu tuba, ya Allah ka sa mu din masu dacen kyakyawan karshe ne......." A hankali ya gyara zamansa yana sake riketa a jikinsa domin ta sauko daga saman kujerar gana dayanta ta zube a kasa hakan ya sa ya riketa a jikinsa sosai yana saurarenta A sanyaye , muryarta cen ciki ta ce" Tabas tsananta bincike bashi da kyau, ba zan kuma ba Son" Kansa yake gyadawa a hankali yana karra shafa gadon bayanta A hankali ta sake fadin" yaya aka yi kana sane ka kyale idan ta ce matar da kake aure ta mata laifi na hau na wulakantar da y'ayan mutane har a je da saki?, Ashe halin kadarar da yar uwata ke ciki kennan?" A hankali ya ringa shafa gashin kanta daa sanadiyyar take hijabin ya sa ya bayana a birkice take sosai Wayarsa dake jikinsa ce ke ta vibration tun dazu, da kyar ya iya cirota yana dubawa Gannin Colonel ne ya saka shi dagawa a hankali ya karra a kunnensa yana sauraro Da kyar ya iya furta magana kamar haka" idan ta ki biyoku ka dauki Sergent Umaimat ta daukota ko a kai ne, kar ta kwana a asibitin nan" Daga haka ya datse kiran yana sake buda idannuwansa a saman mamansa a sanyaye ya ce" Mahmanah" Mama ta sake rintse idannuwanta ta ce" yaya zan iya rintsawa?" MUHAY ya ce" zaki iya Mamanah, nima yau zan iya yin barcin sosai fa, domin kin ga ai kin sani, zakuma ki min adu'a kamar yadda kika saba, wada na san daga kin yi Allah zai amsa" Mamah ta sake sauke ajiyar zuciya a sanyaye ta ce" Zamu yi mata uzuri ko Son? Sanann zamu yi mata adu'a, zan sake kusanta kaina da ita dan n 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 5️⃣1️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Zai kuma yin magana suka ji budewar kofar falon da karfi, Shuwwa ce ta auko kamar an hankadota sannan ta ja wani uban birki tana waigawa ta nuna hannunta ta ce" Ke , ke bari shi wanda ya turo ki ki rikonin nan a kansa zan huce, in ba sai ya fadan in ni y'arsa ce ba shegiya nake yau ga wulakanci ki dagoni gaba dayana ki dura a mota? Kan ubancen kayasa!" Nahidht dake rike da takalman Shuwwa din da wayarta ce ta shigi itama ta dan dakata ta juya tana dan daga hannunta da yar dariya tana fadin" An fa gode yalabiya, walahi ban taba gannin mace kamar kato irinki ba, kin dai ga kin cicibota cimak kin saka a mota, Allah ya biya, idan Kuma ta ki zama zan saka a taboki ki ci min uwata ko zata shiryu kin ji? In ba Haukan Shuwwa bama ita ai da galihunta ko yanzu aka busa kaho soja zai riko hannunta, Allah ka sa su ji kaina su aura min Malan ko zan je da galihuna...." Turus sukai sunna kallon su Mama da MUHAY da ya dafe gaban goshinsa bayan ya karewa Shuwwa kallo wace tamkar zata yi dambe dan kwalinta dama tuni ya bar kanta Bakinsa ya dan tabe a lokacin da ya tsinkayi muryoyinsu sunna gaishe da Mama , irin basu san tana wajen nan ba Nahidht ta yi yar dariya tana fadin" Walahi mama mun zata a cen zamu zauna ne, sai ga soja yace mu zo gida, to dai itace ta yi gardama , har ya koma yan mintunna sai gashi da wata ta dauko Shuwwa cimak kamar baby, Allah mai iko, a yau na ga abubuwa walahi Mama" Mama ta yi Murmushi tana mika hannunta ta kamo hannayensu, da kyar ta iya budar bakinta tana fadin " ku yi hakuri y'ayana wani abu ne ya fitar da ni na gagaw akun ji?" A sanyaye Shuwwa take kallonta, a hankali ta dan karra matsawa kusanta tana sake kallon fuskarta Mama ta yi masu dan Murmushi ta ce" ku je ku yi wanka maza ku kwonta ku huta zamu yi magana gobe in sha Allah " Amsata sukai suka mike suka nufi cikin dakin Sunna shiga wata gardamar suka dora da cacar bakin har dai Shuwwa ta fara shiga wanka ta barta da waya a kunne sunna zantawa da babanta bayan ta gama fadin ta mata shiru zata zanta da tsohonta, ita dai ta shigewarta ciki da mutuwar jiki A nutse ya sake dan bata lokaci a wajen mahaifiyarsa, ba wani dogon magana suke yi ba, aman dukkan maganar da suke yi na tafe da kula da kauna irin ta d'a da mahaifi, tana dan nuna alamu na ta yi dana sannin matsawa har ta ji maganar, shi kuma yana yin iya yinsa dan ya kwatanta mata cewar in sha Allah komai zai wuce, har dare ya tsala ya kamata ya rakata har cikin dakinta A lokacin da zai fita daga dakin nata ne ta dan yi murmushi tana fadin" MUhay, yaren nan basa birgeka?" Dan dakatawa ya yi yana dan juyowa dan ya fahimci wasu yara fa? Mama ta sake yin dan Murmushi tana cewa" Ina sonsu a raina sosai, ina sha'awar yarintarsu, sannan ina son ci gaba da kula da su sosai, ka ga su fa dole sai anai masu uzuri sunma yi kokari fa?" Sai a lokacin ya gane wa'inda take nufi, dan Murmushi ya yi mata a hankali ya furta" Allah ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188