Chapter 72
Chapter 72
ta fara bud'e ido har ta bud'esu fes akan shi, zabura tayi ta Waro ido da zulumin me ye kuma na sunkuya gabanta yana kallonta, tsugunno yayi irin na maza yana k'are mata kallo yana so ta dawo hayyacinta sannan ya fad'a mata abinda ya ke son fad'a mata. Marairaicewa tayi ta tank'washe k'afafunta tana sake rik'e k'ugunta da nufin ko ya tausaya mata idan yayi tunanin ya karya mata k'ugu. Nunota yayi da yatsa fuskarsa a kausashe yace Ke! Kin san wa ye ni? Ke wacece da za ki dinga neman ja na a k'asa? Wane irin aljanu ne a jikinki? Idan na kirasu za su tashi?" Hannu ya kai zai kamo gashinta da niyyar ya kira aljanunta ya ce su tashi dan su yi cin uwa da su ko zai ji daidai, ita kuma a tsorace ta ja baya tace" Na ce sorry ko." Cak ya tsayar da hannunshi yana kallon fuskarta, kallon daya tsareta da shi yasa ta sadda kanta a marairaice tace" Ka yafe min dan Allah, in dai babu abinda ka sha ka k'yale ni haka." _Ta kuma._😂💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 2️⃣8️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Yunk'urawa yayi zai mik'e da wani mugun sauri Shuwwa ta rigashi mik'ewa, d'aurin k'irjin da tayi ne ya warware hakan yasa da sauri a rikice ta dafe k'irjin, a tunaninta sake shak'o wuyanta zai yi, dan haka ta juya da gudu ta shiga haurawa sama har tana juyawa dan ta ga wai shin ya biyota ne ko kuma ya ya ya. Mahuydeen dake tsaye yana bin ta da kallo da fari mamaki ne ta bashi, amma da ya ga tsakaninta da Allah gudun ceton rai ne take da mugun tsoron nan, yanda take taka matakalar da mugun gudu ba ta ko tsoron ta kifo k'asa, yanda take rik'e da zanin a hannunta ga d'uwawunta dake ta gudun su ma daga cikin zanen duk da ba d'auri ne ta masa da ya fito da surarta ba. Me zai yi in ba dariya ba? Haka kawai ya ji dariya ta sakosa a gaba dalilin mahaukaciyar yarinyar nan, abinda ya jima bai yi ba sai gashi har da neman k'yak'yatawa yake. Lokaci d'aya kuma sai ya yi gum da bakinshi kamar dama dole aka saka shi dariyar, wani basaraken murmushi ya saki yanzun tare da jinjina kai a zuciyarshi ya ayyana "Haka ya kamata ki kasance kina gudun fanfalak'i idan kin ganni." A hankalce ya juya dan zuwa aiwatar da abin da ya fito da shi, sai dai a jikinshi yake ji ko ya kwanta yanzun na zai samu bacci ba saboda makirar yarinyar can, dan in dai ran shi a b'ace yake baya iya samun bacci, duk da ma dai ya d'an samu nishad'i tunda har ya yi dariya, amma hakan ba yana nufin zai samu bacci ba ne yanzun _________________________________ Kamar jiya, yauma haka suka wuni sunna aiki, yau aikin yaa sha bamban da na jiya domin daidai da girkin ba an dafa ci idan ka yi niya bane, an dafa da ka kaleni zaka soni ne, watau irin girkin nan da zarar mutun ya kalla zai ji sha'awar ci ko yayane, hakan ya saka Shuwwa shiga a cikin takaicin aikin da Nahidt ta dage suke yi har sai da ran Nahidt din ya baci da gannin tana aiki ba kaza kaza ta ce" Ke wai me haka yake nufi ne? Aikin uban gidanki kike yi a haka ne? Yuaushe kika koma yin aiki da munafurci ne?" Shuwwar ta dakata tana cire safar hannunta da ta saka take faman aiki a kusa da tukwane ta dauki tissu ta share dan gumin da ta tarra tana kallon kicin din da tunanin wai ina hanyar da iska ke dan fita ko shigowa ta dubi auntynta ta ce" Mah, wahala ce fa muke yi, domin a tsamtsamce yake da abinda zai kai bakinsa" Da dan mamaki take kallonta ta ce" A tsamtsamce kika ce?, Yaya aka yi kika sani?" Shuwwa ta watsa hannayenta tana kallon yamboll din da NAHIDT ta sakata dakawa dan fitina ta ce" domin jiyama na yi girki a gidan nan, kuma bai taba komai ba, daidai da liptona dinsa sai da ya tarda ni dakina ya sakani sha sannan ya tafi da shi, na tabata ritsani ya yi dan ya ga idan zan iya sha ne ko me........, Ina tsoron ko yana tare da tsoron cin abincin kowa a rayuwarsa " Nahidt ta dan kura mata ido na dan lokaci sai kuma ta saka yar dariya tana fadin" Kin san me ya fado min a rai? Marin da kika sha a lokacin da kika ajiye abincin Rislane ya zo taba maki nono kika kiya uwarsa ji take abincin ne kika ki ci ta wanka maki mari, kai a ranar kin daku shuwwa" Shuwarma ta saka yar dariya tana zarro idannuwanta ta nunota da hannunta ta ce" Kema ai kin dakun kin manta da kika cewa uwar jaka kema ta wanka maki mari? Aman mun masu tsiya kai da bamu bato saudiya ba sanadiyar kayar da uwar nan da muka yi da sai an yanke mana kai a tsakiyar gari dan a kiyaye gaba" Yar dariyar raha suka yi tuna ranar da sukai gudun ceton rai, Daga bisani Nahidt ta dubeta da kyau ta ce" ribar aikatau din da muka yi menene Shuwwa?" Shuwwar dake zaune saman yar karamar kujera ta dan sake kura mata ido tana kallonta aman ta ki ta ce da ita komai, hakan ya sa ta sake sakin murmushi ta ce" Ribarsa shine, naci wa farin cikin uban gidanmu, girkawa ba tare da tunanin za'a taba ko dan tsakure ba, girki da soyayar abinda muke dafawa...........Shuwwa karasa min mana?" Shuwwar ta lumshe idannuwanta tana tuna rayuwarsu a sanyaye ta ce" naci da maimaici a kan lokaci, tsafta da kwanoni masu fuzgar maganadisun kwalon idannu, kula, hankalta da yannayin wanda ya ajiyemu, shi abu mai daraja shi yake janyowa kansa daraja ne" Dan murmushi Nahidt
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188