Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 15

Chapter 15

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

*ALKALAMIN KADARRATA* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake. *Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE, WATA KOKOWAR nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Sosai zuciyarta ta fara rawa, ta jure, ta daure, ta kawar da kanta a kansa sau kusan uku dan kar ta aikata Abinda zuciyarta ke son sakata aikatawa aman ina, sai da ta samu kanta da fashewa da kuka tana zaunawa gaba dayanta a kasa maimakun da farko da take tsugune a kan kafafuwanta Kanta ta sada sosai tana yin kukan da ba ihu ba salalami aman kuma kuka ne mai tukowa daga cen kasan zuciyarta yana fitowa fili wanda ya saka shi sake jin ciwon maganar sakin nan Hankalinsa a tashe ya ce" shin wani laifin da ya cencenci a yiwa sunnar ma'aiki irin wannan wulakancin kika aikata masa da ya sake ki ne, Yah Allah karshen auren ne ya tabata? " A hankali take gyada kanta kafin ta sake sada kanta cikin kukan ta ce" Laifi ya ce na aikata masa Aba, ya ce an ce masa mamana karuwa ce shi yasa ba zai iya zama da ni ba, na yi iya yina dan na kwatanta masa cewar yayata ce kuma bana so ana kiranta da sunnan nan aman abin ya gagara karshe ya sake ni sakin da Allah baya so watau saki uku tashi daya Aba" Carbin dake hannunsa yake ja da gagawa gagawa yana ambaton Allah a hankali kafin ya cire dubansa ya ce" Ita Nahidt din abinda na hanneta da aikatawar ci gaba ta yi da aikatawar ne?" Kanta dake kasa ta gyada abin na cin ranta ta ce" Ko yau har yanzu basu dawo ba, ban san ina suke ba, aman ina cike da Tsoron da kuma jin haushin gannin dawowarsu su dukansu biyun" Wani zafi ya sake ji a cen kasan zuciyarsa Shi da kansa shekarunsa ba zasu wuce arba'in da biyar ba a duniya, Allah bai azurtashi da haihuwa ba, haka kuma a wajen mahaifinsa kafin ya rasu ya bara masa gado na makudan kudi da na karatu na mamaki, mahaifinsa shi daya tak ya malaka mai rai a duniya, matansa biyu sunna zaune da shi har yanzu duda natsalar rashin gannin kwayakwayensu a tare da shi, aman ba wace ta tafi dan baya haihuwa, ya kasance yana matukar tausayawa rayuwar yan matan nan, IBTISAM na kiransa da Aba kai tsaye abinta, aman yayarta tsabar takadariya ce takan kireshi ne da sunnansa kanta tsaye abinta, idan yan laushin na kusa kuwa sai a ce da shi Malan Ya yi ya yi da yayarta kan ta dauko kanwar tata da Fauziyar dukansu su koma gidansa da zama, yana so ya taimakawa rayuwarsu, yana so ya basu yanci irin na kowa, aman tashin farko ta nuna masa hakan ba mai yiwuwa bane domin zaman na iya haifar da fitintinu masu yawan gaske kama daga zamantakewarsa da iyalinsa, da mutanen anguwa da wajen daukan karatunsa, ana iya sako su a gaba a ce sai yadda aka yi da su bayan basa ra'ayin hakan sam sam Da wannan ta murje ido ta ki maganar Bai san me duniya ta yi mata da zafi haka ba, bai san yaushe zata daidaita lamuranta ta bar komai ta koma ga Allah ba, bai san yaya zai kwatanta irin ciwon da yake kwana yake tashi da shi a kasan zuciyarsa na irin dabi'un NAHIDT ba, a yau ya tabata idan har ya samu barci to fa sai dai barawo jin an sake jadada masa NAHIDT na aikinta wannan abu dake saka shi yin amai, dake kona masa zuciya, watau bata bari ba bayan a da gaske ya san cewar bata barin ba fa, kawai dai bai san dalilin da ya sa baya so sam a ringa tunasar da shi cewar bata bari din ba A sanyaye ya ringa furta" Ki yi hakuri IBTISAM kin ji? Ki daina kukan haka, Allah ya sa hakan shi ya fi zama alkhairi a gareki da mu baki daya, kin ga ki share hawayenki wani hannin ga Allah baiwa ne kin ji?" Kai take gyadawa tana share hawayen nata ta ce" Haka ne Aba tunda gashi har Allah ya fitar min da wanima , sunnansa Sudais kuma shi bama tsoho bane haka kuma bashi da aure sannan ka ga bashi da rusheshen cikin nanma sam" Bai san lokacin da ya maido da dubansa kanta ba yana furta" IBTISAM ki yi shiru da magana" Shirun ta yi tana kallonsa, haka shima yana kallon kuruciyar dake dawainiya da yarinyar a bayane ba a boye ba, ta yadda idan ta yi wasu abubuwanta a bayane ake iya gannin yarintarta da komai nata A nutse ya ce" IBTISAM yaushema kika fita a ciwon abinda wancen ya maki? Kin ga bana son aikin gagawar nan fa, shi yake sakawa mu aikata aikin dana sani, gagawa fa aikin shedan ce IBTISAM" SHUWWAR ta karkata kanta tana fadin" Aba walahi ba maganar gagawa a cikin lamarin nan, tunda safe muka hadu da shi a wajen kallon taron da aka yi yau, a kadan mun yi awa uku da shi muna zantawa, ya fada min ko shi dan gidan waye, ya fada min sana'arsa, ya fada min cewar mamansa ta rasu, aman matar babansa bata da matsala ba zata tsane ni ba zata so ni tamkar y'ar cikinta da ta haifa, ya fada min zan daina kukan maraici haka kuma yayata zata yi alfahari da aurenmu, ya fada min komai Aba yana da nutsuwa sosai kuma yana sona" "Ya salam, ya salam, IBTISAM dan kawai ya farfada maki duka wadinnan shikenan ya gama zama mutumen kirki sai aure? Wani irin neman aure ne haka da gagawa haka?" SHUWWAR ta shagwabe fuskarta ta sanyayar da muryarta ta ce" Aman ai kai kake cewa jan maganar aure bata da dadi, yawan tsayawa zance bashi da kyau, idan aure za'a fito a yi a fito a yi kar a tsaya tsaye tsaye ko?" Dan murmushi ya yi yana fadin"

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});