Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 56

Chapter 56

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

daukan amarya ne suka karaso ba A nutse ya ce" Ki ji tsoron Allah a zamanki da shi, ki yi masa biyaya da dukan karfin iyawarki, ki sani aljanarki ce zaki je nema Shuwwa sannan ki dauka zabinki ne shi din ba hadaki akai da makiyinki ba, zaki kwatanta haka?" Malan ya fada yana sake kallonta hakan ya sa ta sake jin zuciyarta ta karye sosai, ta kalle shi, ta juya ta kalli gogonsu ta kasa furta koda A ne Gogonsu ta yi murmushi tana zama a kusa da ita sosai ta kamo hannunta na dama tana kallonta ta ce" IBTISAM, gashi na sanki a kuraran lokaci, duda ba mutuwa mukai ni ko ke ba aman zaman aure zama ne na tafia aa rayu da miji ba shirme ba, ki sani ni mamanki ce, Allah ya jikan mahaifiyarki ba zaki kuma yin kukan maraicin rashin uwa ba, kar cenjin da kika samu ya rude ki SHUWWA jinnin dake gudu a cikin jikinki ba na ja da baya a gaban gwagwarmaya bane ko wace iri ce, uwa uba babar kokowar duniya itace ta mace da mijinta, da yardar Allah furucinsa zai dawo bege a gareki, maza yiwa Abanki salama mu tafi ba'ai masu dare a wajensu duda matar uban gidansu za'a kawo ta yiwu mu ko karfe nawa muke son shiga ko fita muna iya yi kanmu tsaye" ta karashe da dan barkwonci bata kula da kallon kun shiga uku da Shuwwar din ke binta da shi ba Wannan jawabi da gogonsu ya saka bata daukarwa Abanta alkawarin zama lafiya da abokin gaba ba, da wannan aka luluba mata abin rufa abinda ba'a taba yi mata ba, a yau kuma uwa uba rakiyarta harda NAHIDT wace sai da aka zo shiga dankareriyar ferarin da za'a kaita a ciki Malan ya sake jadada maganar cewa daga cen a sada NAHIDT da gidan Hamza bisa umarnin manyansu Ita dai a yau bata da ja in ja da KOWA, kai bama zasu gane bane aminiyarta da kanwarta ta aurar fa? Ai yau ita shagali takeda a gabanta mai zafin gaske, a dai kai rigimatu kurjin gwuiwar nan a dawo a ga bidi'a ta arziki, yau Malan zai gane itace Nahidht (🥺 Hum) Lafaya ce aka nada mata a saman wando da rigarta masu santsi farare kal , hakama lafayar fara ce kall Sun tanaji kayan nan ne saboda irin wannan lokacin da sukai tunanin zasu sadata da dakin Hamza ne A tanadin nasu harda makup suka so cencada mata sai dai a yanzu ta tsaya a kan kafafuwanta ta nuna cewar bata cikin yaren makup, su je kawai su sadata da dakinta kowa ya kama gabansa, a cikin zuciyarta kuwa kudirinta shine abinda sunna zuwa zata biyo bayansu? Shirme suke yi da batawa kansu lokaci Matar tsohon ganaral, watau maman Hamza da gogonsu ne rike da ita a tsakiyarsu A hankali bayan sojojin dake tsaitsaye sun bada damar ana iya fitowa da ita Matar tsohon ganaral kasa kasa sosai ta furta" Ki karra sada kanki My daughter ta yadda yarensa ba zasu ga fuskarki cikin sauki ba, domin matar uban gidansu kike, zasu ganki ne bayan ya ganki" Jajayen lebunnanta ta dan dantse a hankali, domin tunda aka ringa ambatar masha Allah tap wannan tsaro haka? Gabanta ya farra faduwa, saima da aka ringa fadar to wai dama haka gidan baban yake kamar a turai? Ta ji zuciyarta na yi mata mugun bugu na zartacen ka'ida Bindigogin dake hannayensu wa'inda suka ririke su biyar a laye a bakin hanyar shiga bayan sun gama yin jawabai na oyoyo da maraba da zuwa wa madame din oga ne suka daga sama suka harba wanda hakan ya saki gigitacen karan da ya firgita dukkan wani bakon al'amarin, ya saka shauki ga wa'inda suka san ana haka kuma sai mai matsayi ake yiwa hakan watau sai matan manyan ake tarba da hakan Cikin wa'inda karar bindigar ya zowa a ba zata harda SHUWWA , hakan ya sa ta damki hannun gogonsu muryarta cen ciki ta furta" GoGo bindiga" Tsinkayo muryar NAHIDT cikin murna tana fadin" Kai soja duniya ne, tarbar oyoyo da kukan abin kisa ake yi, mtssss tsakani da Allah soja zan tafi" ya sakata sauke nanauyar ajiyar zuciya tana sasautawa Gogonsu rikon kasa kasa ta sake fadin" Mahaukata, komai nasu a haukace ba irin na mutane ba, komai basu kya yinsa a nutse ba sai a gigice, cen ku da bindigarku!" Ita dai goginsu yar daria abin ya bata domin rabin jikin Shuwwa din a jikinta yake dan ta dan rankwasa jikinta sakamakon jin da ta yi santsin wajen na son dagata da dogon takalminta ya maka kasa bayan bata ra'ayin hakan, bata gannin gabanta ga jaraba sun tanaji acokal dan su cocoka gaban Hamza, asge Hamza yayansu ne? Kai jamai Dukan yan rakiyar amaryar da suka zo sanadiyar Tsohon ganaral da mutanen Matar Malan uwar gida da matar Malan din kanta a bayansu suke, a lokacin da suka ja suka tsaya sunna shirin shiga Nahidt a sanyaye kamar ba ita ba dan Shuwwa din ta ji maganarta ta ce" Gogonmu, dan Allah ku dan tsaya Shuwwana ta yi adu'a kafin ku sadata da cikin gidanta" Dan matsawa ta yi kusa da Shuwwar din a nutse ta shiga furta" Shuwwan Mamah, shuwwan Abanta, Shuwwan yayarta? Dan Allah ki yi adu'ar neman alkhairin auren nan kin ji? Kin ga kamar da ran iyayenmu, kina gannin wata daraja da ta lulubeki kuwa ? Gaba daya sai na yarda mai daraja kika aura, dan Allah Ibtina ki yi adu'ar shiga cikin gidan nan da fatan zaman lafia da mijinki kin ji? Ba dan ni ba" A hankali IBTISAM ta lumshe idannuwanta sannan ta bude ta shiga dan kokarin bude gaban furkarta dan ta kalli yar uwarta da muryarta kadai take ji Tana budewa sukai ido hudu da junna ashema a gabanta take kadan sannan ta hade hannayenta waje daya tana kallonta Tunda aka fara lamarin daurin auren nan sai yanzu murmushi ya subuce mata a saman fuskarta da ta ga irin abinda yayarta ke yi mata idan tana so tai mata biyaya A hankali ta saki hannyensu ta damko na yayarta sannan ta dan matsa jikinta ta rungume ta a jikinta sosai Muryarta cen ciki tana dan rawa rawa ta ce" Ban taba tunanin zaki iya barina a nan ba mamanah, Nahidt ke ce Mamanah kin va Abama haka ya miko ni" Ajiyar zuciya Nahidt ta yi tana share mata fuskarta ta ce" Alkhairi muke fata mu dukanmu my baby, kin ga Abanki yana son ki, Allah ya saka masa sonki kamar y'ar da ya haifa, na tabata ba zai miko ki ya manta da lamuranki ba, nima kuma za'ina zuwa kulun kulun wajenki, now ki tayani mu yi adu'ar neman tsari da shedan, da dukan abin ki, adu'ar neman alkhairi a zamanki, koda na kwana daya ne ai kin san alkhairin kwana daya ya fi rashin alkhairin kwana daya kau?" Kai ta gyada da kanta suka yi adu'arsu suka fara shiga sannan sauran suka bi bayansu Iyakancesu matar Tsohon ganaral ta yi a fallo su su hudu kadai suka haura sama domin Fauziya tana gidab Malan itama a gau za'a mikata dakinta da sun koma Ita da kanta

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});