Chapter 136
Chapter 136
_____________________________________ Da sasafe tun kusan karfe shida Dad ya bar gidan, cikin shirinsu na kaki yau ba tare da ya nemi kowa ba sai sojojinsa masu bashi tsaro Cen kusan karfe tara kira ya samu MUHYIDEEN daga baban ofishinsu daga shugaban kasa cewar yanzu yanzu ana nemansa, hakan ya sa da gagawa ya diro ya shiga shiryawa a gagauce ya saka kaki dinsa ya fice da mugun sauri yana dan daga mata hannu a lokacin da take fadin" Yalabai ina kwana" ya wuce ya tafi Wajen da ake kiransa Kusan karfe goma sha daya zuwa sha biyu jiniya ta ringa yi a cikin gidan wanda ko barci kake yi dole ka farka ka fito ka ga abinda yake faruwa a gidan Kusan kowa yau sai da ya fito a tankamemen balbalin gifan na CHIEF OF ARMY, harda y'ayansa da matayensa da ma'aikatansa baki daya kowa ya fito harda su Malan, wa'inda basu fito ba kawai mahaifin SHUWWA ne da mamanta, summa aban nata ne ya hanna su fitar dan ita ta so ta fito din ya nuna aa gidan sojoji fa suke ko ba komai ai ba za'a rasa jiniya ba Wuleliyar motar dake parrke ba'a bude ba zagaye da sojoji kowa ya fi kallo, har CHIEF OF ARMY ya fito a motar da yake yana murmushi ya shiga fadawa kowa wanda yake ahalinsa, iyalinsa da bakinsa cewar su karasa baban falonsa da aka bude aka basu damar shiga Kowa na kallon dan uwansa ne, aman kuma ba damar yin musu ko tambayhar ba'asi, sshigar dai kowa ya yi dan sun fuskanci koma meye abu ne da ya shafe su Bangaren da iyayenta suke ya je da kansa ya yi salama ya nemi alfarmar su karasa falonsa Suma din sun karasa din ba tare da musu ba sun kuma zauna a saman kujerun da aka nuna masu kowa ya yi tsuru yana saurare A hankali Shuwwa ta dunguri Nahidt kasa kasa ta ce" Ke wai me aka yi ne?" Nahidt ta daga kafadunta itama kasa kasa ta ce" Ko dai am daura min auren ne da Malan za'a mana nasiha? Ko kuma auren ne za'a daura? Baki ga yau Aban naki sai kyalin amarci yake yi ba?" SHUWWA ta girgiza kai tana janye hijab dinta baki wanda ya kai mata har kasa mai hannaye da zif ta ce" Allah dai ya sa ba wani abu ya samu katona ba gaskiya, dan na fara tsorata ban ganshi ba a hargagin nan, matsalar auren soja kennan , su ko makotaka kake da su zakana gannin fitintinu ne kala daban daban, ni gaba dayama na rikice" Fausy kasa kasa ta ce" Kin fola ne?" Shuwa ta girgiza kai ta ce" Ba maganar folawa, munma saka ranar rabuwa, kawai dai katon akoy shiga rai ne, inaga sai abana ya tofe ni da adu'ar dangana" Dan murmushi ta yi zata bata amsa katuwar muryar wani sojan yake sanar masu *CHIEF OF ARMY* zai shigo Basu wani damu ba dan sun san ai Dad ne zai shigo kuma an saba yi masu wannan shelar, kowane dai na dan sha'aninsa, aman kuma hankalinsu na kan kofar shigowar A hankali ya bude kofar ya shigo da salamarsa da kuma muryar nan tasa mai rikita kwonya Gaba daya idannuwa ne suka sauka a saman kansa Lokaci daya dukan wani wanda ya gane kalar kakin dake jikinsa da galolin dake kafadarsa da gaban kirjinsa ya mike tsaye yana mai zuba masa ido, har Dad ya bayana a bayansa cike da murmushin farin ciki kafin ya bayana a gabansa da wata chemise blu mai dauke da takardu a hannunsa Mutanen falon ya sake waigowa yana kallo a lokacin da Shuwwama ta mike tana fadin" Bari dai mu tashi muma kar aje wani abun ne za'a yi" domin ita dai bata san meye ake nufi da hakan ba, aman kuma yannayin MUHYIDEEN ya saka ta kure shi da ido har ya sauke dubansa a kan mahaifiyarsa wace jikinta ke rawa tana kallonsa cike da tsoro da kuma wani irun abu dake ratsa ilahirin jikinta tana son gane me hakan yake nufi, sai dai kallon da ya mata yana mai risinar da idannuwansa ya saka langwabar da kanta da wata murya a sanyaye ta furta" Masha Allah......." Chief of army ya yi murmushi shima a sanyaye ya furta" Yau dai Allah ya taimake ni na samu ya amshi kujerarsa, Allah ya taimakeni na hada shi da manya sun rarasar min shi ya amshi kujerarsa, domin ni na gaji, shekaruna sun ja, kaina ya dade da dena gane hayaniyar gidan soja, hutu nake da bukata da kulawar iyalina, yau gashi Allah ya nuna min, sai dayar rigimar da nake kwana nake tashi da ita, wace zan roki alfarmarka sannan na kama kafa da iyayenka, da Abanka gayanan zaune, su sake saka baki na miko maka takardun arzikinka baki daya ka rike, ka koyi juyawa domin bana so na mutu da su a hannuna su zamto jayaya ko wani gardama, duda akoy sunnanka a sama aman dan adam a kan arziki babu abinda ba zai iya aikatawa ba, My Son ka yarda ka amshi tarin dukiyar nan ko zan ji nauyin nan ya sauka a kaina" Idannuwansa ya rintse da karfi yana jin yadda aka kwashi murna masu yin ihun murna na yi masu barka a bayane na yi, haka kuma wa'inda bakinsu ya mutu murus na kallo tamkar wa'inda suka summa a tsaye Mama ce ta sake kallon mijinta a raunane ta langwabar da kanta ta ce" Aya Abansu, fushi ka yi da mu ne?" Matarsa ta tsakiyama ta fuskance shi tana fadin" Abansu aikin ka ajiye ne?" Murmushi ya masu yana girgiza kansa ya ce" ba maganar fushi, dama na yarda na amsa dan a lokacin shekarunsa basu kai daukan wasu lalurorin ba, ya kuma nuna tsoroma yake ace shine da makakar dukiyar nan, aman a yanzun shekarunsa sun kawo wajen da ya dace ya zama jajirtace, Maman Umi kika ce aiki na ajiye? Dama ai inaga kudin gwamnati kawai nake ci, ina aikin? Kulun ina gida ina nishi kuna hade ni, ku kun san na tsufa da aikin nan , sannan maganar da zan fada maku kun ga rabona da aikata maku Wani anfani na gidan nan da aljihuna har naa manta, cinmu, shanmu, wutar lantarkinmu, komai shine a tsaye a kai, kun ga kangon gidan ne kawai na samu na gina aman shine a tsaye a kanmu, daga yau shikenan sai ya shigo a matsayinsa na d'ana ya kawo wanda yake so a lokacin da yake so ba tare da na fuskanci wata rigima ba, kumu yi masa adu'ar fatan alkhairi kun ji? " Ya juya wajen su Malan dake dubansa gaba daynsu da su Aba ya ce" Ku saka min a adu'a dan Allah" Sannan ya salami gaba daya y'ayansa na cikinsa da kuma su SHUWWA wa'inda yawanci da murna da tsale suka bar falon domin su a wajensu daya ne sun san ko abansu ko yayansu yake dauke da matsayin du daya ne, wasunsu kuwa kumar zasu saka kuka da ihu , chok din abin ya dake su sosai sun cika da al'ajabin abin nan har cikin kwakwaluwarsu , sai dai rabonsu jin haushin ne dan sun san ba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188