Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 153

Chapter 153

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,207 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

gyara hankali kwonce ta yi adu'a ta shafa ta shiha barci _____________________________________ Dauri ta kashe tamkar ta saka takardar dauri a ciki, a saman dakaken dinkin atamparta mai kyan gaske da ya bi jikinta ya yi dasss a jikinta A hankali ta bude tana kashe wayar da suke da Nahidt ta kai dubanta wajen table din kayan abincin da ta jera, domin tun karfe shida take kicin sai da ta tabatar ta gama komai sannan ta komai dakinta ta kimtsa, bata jin barcin ko kadan dan ta sha barcinta kai dadin gaske a dakinsa Bayansa take kallo ya ba falon baya yana bubude kwanonin abincin, jikinsa sanye da wandon kakin soja wanda tsayinsa ya tsaya wajen kaurinsa, sai rigarsa ja mai dan kakauran hannu ba siriri ba sanann ta dan dame shi daga sama sama kadan Zuciyarta ta ji tana tsintsinkewa tana rugurgujewa tana kallonsa Ba zaku gane bane, gayen nan koda baka sonsa fa ba zaka iya tsanarsa ba, ta kwatanta tsanarsa aman bata ci riba ba ko daya A hankali ta ringa takawa da safar kafarta ba takalmi a jikin, hakan ya sa ba'a jin karar tafiyar tata, sai dai kanshin turrarenta da ya saka shi dan dakatar da abinda yake yi yana tunanin ko yaya ta fito ne daga dakinta A hankali ta karasa ta bayansa ta saka hannayenta duka biyu ta rungume shi ta baya, sannan hannayen nata suka sauka das a daidai wajen da ba zai so su sauka ba harma suka dannan wajen Zabura ya yi yana saka hannayensa ya ture kofin da ya zuba jus ya juyo da sauri bayan ya yi raf da hannayen nata ya rike su raf a nasa yana zazaro ido ya saka idannuwansa cikin nata Da gagawa ya hadiye wani kakauran yawu muryarsa na dan craking ya budi bakinsa da kyar ya ce"ALK'ALAMIN KADARATAH Na *Sajida* Page 6️⃣4️⃣ *ki samu danyi zogalen ki mai tsafta ki daura shi akan wuta kan ya dahu kuma daman kin tanadi cucumber,dayen tumatur,albasa,sai kwai, bayan ki sauke zogalen ki kitsane shi ruwa ya dige gaba daya,yadda zaki hada shi kwai guda uku,cucumber in babbane rabi ma ya isa inko karami ne sai ki sa shi duka kawai sai tomato maya buyi albasa kuma zaki iya sa yadda kike so ki yan kasu kanana sai ki fasa kwan akwai sannan ki kawo zogalen ki da ya gama tsanewa shima ki zuma a ciki sannan ki dauko maggi dadai yadda ya miki kisa a ciki sai ki jujjiya shi sannan ki dauko abun suya ki zuba mai inayayi zafi sai ki zuba amma karki yawaita mishi wuta sannan kuma karki soya shi ya soyu yayi kamas da dan ruwa ruwan shi yafi anfani,hmmmm wai wani kaya sai amala😍 yar uwa ki gwada wannan hadin kiga ikon Allah*. (Jazakillah sisina😍😍😍) Da gagawa ya hadiye wani kakauran yawu a makogwaronsa, muryarsa na dan craking ya budi bakinsa da kyar, still hannayenta rafff a cikin nasa a rike yana kallonta ya ce" Ke wai me yasa bakya jin ma .............. AHSSSSSSSSSSSHHHHHHHHHHHHHHHHHHHH maranahhhhhhhh" Ya katse maganar da karfi yana rimtse ido hadi da hade bayansa da jikin kujerar dake ajiye sanadiyar afka masa da ta yi gaba dayanta a jikinsa ta shige jikin nasa da karfi kuma ta rukunkume shi Idannuwansa ya rintse shi dinma na yan sekwani kafin ya dan bude a saman gashin kanta da daurin dan kwalinta ya zame ya fadi kasa ta kuma rimtse ido a jikinsa tamkar wace ta tsorata A hankali ya dora hannunsa saman gashin kan nata ya dan shafa a hankali zuwa kasa.......muryarsa ciki ciki ya furta" kin tsorata ne?" IBTISAM ta sake lumshe idannuwanta a hankali ta dan gyada masa kai tana sake narke masa tamkar wata yar babyn da ta samu kanta cikin abun tsoro A hankali ya sauke ajiyar Zuciya ya ringa dan shafa gashin kan nata, muryarsa a ciki sosai ya furta" I'm sorry ba dukanki zan yi ba fa" Sai da ta sake shakar kanshin turaren jikinsa sannan ta yarda wai shine ya iya furta mata kalmar sorry da bakinsa A hankali ya sake dan saka hannunsa ya dago fuskarta, ido ya zubawa fuskar yadda take mamamamar da idannuwan nata ya saka shi sakin dan murmushi a hankali sosai sai dai radau take ji domin kuryarsa ba wani sirri ne da ita ba ya ce" Kuka zaki yi?" Lebenta ta dan cije kadan kafin ta bude idannuwanta ta zuba su a cikin nasa Kwonyar kansa ce ta ringa yamutsewa kafin kirjinsa ya ci gaba da dokawa Yana kallon idannuwaan nata a sanyaye ya ce" Ina so na sha IBTISAM" Leben nasa mai ja tamkar na dan baby take kallo, tana so ta tambaye shi shin me yake so ua sha din? Aman kuma gaba daya bakin nata yai mata nauyi, nauyin mamaki A hankali shi kuma ya sake rike gefen fuskarta da hannunsa na dama yana sake kallon leben nata ya sake furta" Can i kiss your lips 👄???????????" Ya idasa yana dan ja hadi da lumshe idannuwansa, sai dai tambaya ce mai tafe da ba kai izini, dan kar ace ba'a tambaya bane aka yi tambayar, domin yana ajiye tambayyar ya hade lebensa da nata, a hankali ya shiga kissing dinta, wanda hakan ya sa itama ta lumshe idannuwanta tana karbar musayar yawun da kazamai basa yi tana jin dandanon da ya bata mamaki domin bata taba sannin cewa yawun bakin mutun na iya bada dandano da dadin lasa ba sai a yau da ta riki leben sojanta ta aniya lailaya a cikin dan bakinta mai dumi da santsi sai suka zamto tamkar cif da taya ne watau suka likewa junna kuma suka ringa matsawa da junna ba tare da sun ankara ba har suka karasa saman cafet suka zube da jikin junna sunna ta romancing din junna wanda babu wanda ya san wa ya koya masa sai samun kansa ya yi da taba dan uwansa da wani yannayi na fitsara dan aa samu gamsuwa da junna cikin salama A hankali ya saka hannunsa ta kasan rigarta ya ringa yin sama da shi har ya kai wajen abin nan da ya taba ranar nan ya ji kamar an hula balan balan da ruwa ya dora hannun nasa, hakan ya sa ta ja wani irin numfashi tana tsurawa fuskarsa ido, wanda ya samu kansa da dan hure mata idannuwan muryarsa cen ciki ya furta" Kin ga, ki daina bina da idannuwan nan, kar ki saka na saka ban yi nafila da ke ba.....bayan akoy halayanki da nake tsoron Allah ya jarabeni da su kin jihhhhhhhh" A dole ta mayar da idannuwan ta lumshe tana jin yadda yake wani irin abu ba irin na ranar farko da ya fara damkarsu ba, yau shafa su ne yake yi yana mulmula su a haankali a hankali har sai da ta ringa wata irin mika tana jin yadda abin ke hawa kanta tana sakin masa wani irin nishin da ya karra durmiya shi a duniyar gajimare ya kai shi kololuwar maji dadin tuzuru yake ta shawagi da shi a cencencen kolin koli A hankali ya nemi dage rigar, Hakan ya sa ta sake dahe cikinta cike da tsoro wanda hakan ya sa hannayenta suka dan fara rawa A hankali

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});