Chapter 19
Chapter 19
san aure ya haramta tsakanina da ita dan saki uku ne aman kuma take damuna" Mamansa ta ce" Baka san Fareeda ta yi wani auren ta rabu ba? Dan ta kasa zama da wancen mijin ta fito? MUHAY tana sonka, me zai hanna ka maida yar uwarka dakinta?" Fuskar Maman nasa ya kure da kallo yanzunma, a kasan zuciyarsa kuwa yana ayana' da kin san sirrin dake boye a cikin guguwar alkalamin kadararki yah ke mahaifiyata, da zuciyarki ta buga a yanzu a take, sai dai zan ci gaba da yin iya yina dan gannin na kare ki da jin labarin da zai girgiza tunaninki Umunah.....in sha Allah ba zan yarda wani abin tashin hankalin ya same ki ba mudun ina iya hannawa' A bayane kuwa sai ya yi mata diffff Ta sake jan maganar, ta yi nasihar , ta yi rarashin, ta hada da fada fadan aman tunda ya ja bakinsa ya yi shiru a kan maganar sai ya zamto tamkar kurma a gabanta Kanta ta cire tana fadin" Na rantse maka da Allah idan har baka maida ita ba, to fa sai dai ka samu wata ka aura, babu abinda zai saka na yarda na zuba maka ido da shekarunka da aljihunka da lafiyarka ka zauna ba mace a gefenka, domin ka kai minzalin da Mace taka ko ba taka ba mace take a gabanka!" Shi kam yau harda yaren nan da ake cewa kunya mamansa ke son bashi Hakan ya sa muryarsa ciki ciki sosai ya furta" Yinwa nake ji Mama, kin ga cikina ya hade da bayana sosai, inaga Yinwar ta kamani da yawa ne" Duda ta san harda son kawar da maganar da suke yi ya saka shi sako maganar yana jin yinwa dan ya san idan kowani irin bacin rai take ciki bata wasa da cikinsa ne, ai kam sai ya ga ta dan zarro ido tana fadin" Sorry MUHAY, ina zuwa" Daga haka ta mike ta nufi cikin bangaren da kicin dinta yake, hakan ya saka shi rakata da kallo yana murmushi sannan ya juyo da kallonsa bangaren TV yana mikewa ya hau saman kujera ya kamo duniyar labarai ya kafawa TVN ido yana bin dukan labaran da ake gabatarwa Garzayo ki samu naki yar uwa a kan farashi mai sauki ta hanyar yin transfer ko tura katin MTN🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰 thanx Sajida ce💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 9️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *ALKALAMIN KADARRATA* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake. *Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE, WATA KOKOWAR nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Soyaya ke gudana a tsakanin SUDAIS da SHUWWAR Tabas a dan kwanakin da ya yi yana kai kawo gidansu Shuwwar ya shaku da ita, uwa uba zai iya rantsewa cewar yana sonta har cikin zuciyarsa, du kuwa da irin abubuwan da yake dan fuskanta wa'inda ya yi masu uzuri ainun duba da sune kadai ke rayuwa da junnansu ba iyaye a gefe dole za'a iya fuskantar irin haka, sannan a anguwar mutun biyu suka zo masa da maganar ya fitar da kansa a lamarin yaran nan yan iska ne, sai ya murje ido duba da dan adam a yanzun ya auri mugun halaya na hasada da zagon kasa yana aikatawa dan uwansa ba tare da ya taka masa ko ya kashe masa ba, ya fi so ya ganka a wulakance hakan shine farin cikinsa ba dan kana tauye masa wani abu na rayuwa ba Abinda suka tashi da shi a gidansu tare da matar mahaifinsa kan ta bashi y'a ya saka shi fitowa a mutun ya nuna ai shi yana da wada ya tsayar jira yake a sake yi masa magana dan ya gabatar da ita a nema masa aurenta Ai kam mahaifinsa ya yi farin ciki da hakan, sannan ya saka ranar nema masa auren yarinyar bayan ya gama fada masa bayanan yarinyar marainiya ce tana zaune da yayarta ne Kwarai mahaifin nasa ya yi tunanin yayar tata ai wata babar mace ce mai shekaru, hakan ya sa bai masa maganar danginsu ba, sannan ya nuna ga wajen wanda za'a je neman auren hakan ya sa mahaifinsa samun nutsuwa da maganar auren domin ko ba komai Malan sanane ne a kafafun redio da talabijin da muryar yadda addinin musulunci da wa'azi, saima ya dauka mijin auntyn yarinyar ne, watau mijin NAHIDT din ne __________________________________ "Ki gane SHUWWAR, bana son abinda zai iya kawo damuwa a cikin maganar aurena da ke, SHUWWAR ina sonki, ina so ki zamto uwar y'ayana, ki yi hakuri yannayin da Aunty ke fita ta kuma dawo ne ke damuna, bana so sanadiyar haka wani abin ya je gidanmu, gidanmu dauke yake da mutane masu yawa, matan mahaifina hudu ne reras, a cikinsu babu wace bata dauke da irin nata halin , sannan a cikinsu wace ta fi kowace iya juya shi ce ta bani y'arta dan ina baban d'ansa na kiya domin bana son auren hadi,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188