Chapter 60
Chapter 60
take yanka masu kashedi haka? Su kuma lokaci daya du suka sarra sunna kamewa hadi da sake sada idannuwansu a kanta domin basa so sanadiyar kureta da ido su jazawa kansu balaki Mamaki ne ya kumeta gannin sai wani sara mata suke dan tsohon munafurci bayan sun gama kiranta da Madame da gaisheta kai a kasa kamar ita din sarakuwarsu ce, a kule ta ce" Kai kai wai ku ba zaku yi hankali ku san ciwon kanku ba? Kun ga ku ajiye hannayenku kamar kunna shirin tayar da kabara ku fice min a falona, na dai gama magana bana son ganninku a cikin gidana kawai, ina dalili da kun san cewa ina fama da allergic du idan na ga kakin jikinku da kun taimakeni kun nisantar da ni da kallon kayan jikinku walahi!" Idannuwansa ya lumshe yana girgiza kansa a hankali ya idasa saukowa yana yin dan gyaran murya hadi da yi masu alamun sunna iya sauke hannayensu sannan ya zo ya ratsa ya gitata ya nufi hanyar ficewa yana kallon wanda ya haye sama da sauri dan dauko jakarsa ta office Taku daya biyu ta yi tana kallon yadda du sukka juya da niyar ci gaba da aikin da suke yi tana kunce ribom din da ta kame kanta a tsakiyar kan nata tana kallonsa ta ce" Ehem malan ina magana" Dan turus ya yi domin ko shi kurma ne ya fahimci da shi take dan ga madubin dake haskata ta bayansa Juyowa ya yi yana kallonta hakan ya sa idannuwansa sauka a kan lumbukeken Gashin kanta mai duhu da yawa sosai yana walwalin gyaran da ya ringa samu na mamaki Hannayenta ta harde ta dan zazarro idannuwanta tana kallon gefe hakan ya sa manyan idannuwanta masu dauke da kwali yi masa wal wal sannan jajayen lebunnanta suka hade waje guda suka kuma bude ta ce" ina magana ne a kan gardaye da aka zuba kin a cikin gidana a falona, shine na ce a dakatar da su sannan a zuba min mata masu yawon gaske dan gaskiya ni musulma ce ba zan ci tuwon dan daudu ba" Gaba daya ji yayi yana ta amsar tayin balakin da take yi masa a tsaye a gabansa Ya sani ne idan cewa ya yi zai dunkuleta waje daya tsaf zai aikata hakan ba tare da ya wahala ba ya yi wurjin ball da ita ta yadda zata je nesa sosai ta bace batt da gannin masu hangenta Sai dai ya samu kansa da sake kallonta yana tunanin to wannan ai idan ua yi mata haka zai raunanata ta yadda ba zata kuma anfanuwa ba, bayan wannan aiki ne na mahaukaci ke dawainiya da ita, idan ya taba lafiyarta gaskiya ya taka dokarsa da kansa Kai ya girgiza ya juya ya saka kafarsa daya da niyar ficewa a falon, sai dai wani uban ihu da SHUWWA ta saka a lokacin da ta fahimci a gaban yarensa ne fa yake shirin nunawa cewar ita din ba komai kowa bace sannan bata isa ta saka ko ta hanna ba, uwa uba ya tafi ya barta da su bayan ta gama kiransu da yan daudu su rufe gidan nan su yi dakan sakwara da ita kowama ya huta? Wani tartsatsin ihun ta sake sakawa lokaci daya ta tatara doguwar rigarta ta haudata saman cinyarta ta wara kafafuwanta ta yadda rigar zata tsaya a nan sannan ta sake barbaza gashin kanta ta kwala wani ihun da ya saka shi sakin kofar ya juyo da dubansa da mugun mamakin hali irin na giya kamar yadda ya gama yin waje ya ajiyeta ya sauke dubansa a kanta a daidai lokacin da ta daka tsale ta rufta ta baya tana ala ala kar ta fada saman abinda zai cutar da ita ta zube a kasa kafin ta aniya gangarawa tamkar an ajiye taya ana garata tana nufar du inda ta ji jikinta zai iya wucewa hakan ya sa da sauri suke matsawa da zarar ta yo wajensu sunna bata fili da sarari dan gannin ikon Allahn da ya fi karfinsu, haka shima idannuwansa sai suka zama tamkar ana yawo da ball a duk inda ta yk uwa uba rigarta kara yin sama take yi daf take da karasawa ta bude cinyoyinta harma ta idasa da wajen pant dinta, wanda Hakan ya matukar dimauta bacin ransa da gannin tsantsar tsagwaron raini na aljannun yarinyar nan da suka rasa wajen faduwa sai a cikin yarensa suke neman yiwa matar da take amsa sunnan tasa zirrr a gaban yarensa? A matsayinsa na musulmin da ya san cewar namijin da baya kishin iyalinsa ba zai taba shiga aljanna bane take neman karya masa karra a ido? Rai bace ya dakatar da sergent da ya nemi da su kamata su kaita sama yana kallonsu ya shiga takowa ciki a zazafe yana fadin"💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 2️⃣3️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Rai bace ya dakatar da shi ta hanyar daka masa tsawa a lokacin da ya yi niyar dukawa dan fara talafawa matar ogansu dake iskokai Da idannuwansa da suka fara rikidewa ya masu nuni alamun su fice a falon gaba dayansu Ai kam zo ka ga sauri da gudu gudu wajen fita a falon Bai yi wata wata ba ya rage tsayinsa ya sungumeta a hannunsa ya shiga haurawa sama da ita ba tare da ya tsaya ya gane alamun ta fa rike shi daf dan kar ta fado haka kuma idannuwanta sai rawa suke tamkar an jijiga bera a cikin kwano tsabar tsoro da ya kamata na daukotan da ya yi kar dai dukanta zai yi ne Walahi tsananin firgicewa da bacin rai da ya yi kwata kwata sai ya rasa wane nasa dakin bale nata, watau MUHYIDEEN ya kasance baya daukan abin bacin rai da sauki a rayuwarsa ta duniya, hakan ya sa ya murda kofar dakinsa wanda ko AC din bai kashe ba bale ace ya kwakwashe wasu kayan da ya anfana da su ciki harda gajeran wandonsa da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188