Chapter 129
Chapter 129
dazuma mun gana da Hamza da kuma Malan, su dukansu sun gigice jin an gansu harma Hamza ya ringa kuka da fadin shi ba zai je ba ai yarda shi ta yi, Malan dai ya dan masa nasihohi inaga da ya gane ko rabon su yaran nan na iya fitar da ita ko me dai da sauransu, summa sum ce zasu zo goben nan, aman na dakatar na fi so na gamsu da lafiyarsu" Dad ya amsa shi cike da jin girmansa a zuciyarsa da kaunarsa a ransa ya ce" Allah ya albarkaci rayuwarka yarona, ya jikan Mahaifinka, ya karawa mahaifiyarka Lafiya, zan taboka in sha Allah" Da amen ya ringa amsawa ya katse kiran yana kalle kalle a wajen da ya zauna dabar da duwawunsa tsabar ya ji labari mai rikitarwa Gannin Maman Muhay na tambayar sojojin nan ko sun gansa ya saka shi mikewa ya nufeta Da kula ta ce" Haba abansu, ka san da kyar na raba rigimar cen ka tafi ka barni? Hala kuka ka yi?" Kansa ya girgiza yana shafa fuskarsa ya idasa kusa da ita sosai ya ce" Aa Mama son ban yi kuka ba, hala dukansu suka yi?" Kai ta girgiza tana murmushi ta ce" Du fa y'ayan nawa ne suka fi rikicewa, to ai dole hankali ya tashi mana, shine fa suke ta kuka da yare kala kala sunma bayar da hakuri, shi kuma mahaifin nasu ya yi gumm, dama mamansu tunda ta yi shiru bata ce masu komai ba, shine fa kamar zasu mutu kuka tun karfinsu sai da na duka nima na bada hakuri kafin mahaifinsu yace to laifin me suka yi? Haka Allah ya hukunta......ni yanzun na fara tunanin anya kafin a masa kurciyar nan ba wani baban atajiri bane ba kuwa?, Kai ko ba attajiri bane mutumen nan yana da iza a tare da shi Abansu" Dad ya ja gwauron numfashi ya ce" Hummmmmmm?, Uhummmmmmm, "( 😂 magana a baki ba halin fadi kai tsaye), Mama ta dan karra kallonsa sosai kafin ta ce" Mu je ka ci abinci ka huta kaima, summa abincin suke ci da yaren" Kofar ya sake kallo kasa kasa ya ce" wai me kuka dafa masu ne?" Mama ta ce" Cuscus ce" CHIEF OF ARMY ya ce" Allah dai ya sa an masu kamar kala uku haka, jus fa? Ina fata kin masu ire iren jus din nan naki kala kala masu dadi, wai ACn nan dai bai rage sanyi ba ko?, Maman Son anya ba za'a kaisu babaan gidan nan na GRA ba?" Mama ta yi sakai tana kallonsa, har sai da ya ankara sai kuma ya yi dan mursmushi ya juya ya nufi hanyar bangarensa yana fadin" Gani na yi bakinmu ne kuma sirikanmu" Mama ta sake bin bayansa da kallo kafin ta gyada kanta ta bi bayansa tana fadin" Uhum Abansu kennan"💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 5️⃣5️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Abincin suka ci a tsanake, yan matanma na ci a cikin baban plat guda, sai dai jikinsu har yanzu ba a sake yake ba Sai da suka gama suka tatare komai suka dawo a lokacin mahaifinsu ya sake fuskantarsu a sanyaye ya shiga yin adu'o'in da ya saka su dukansu suka daga hannayensu sunna amsawa har ya yi ya gama kafin ya sauke ajiyar zuciya a hankali yana kallonsu ya masu alamu da su matso kusa da shi gaba dayansu Sunna matsowa ya fara rike hannun iyalinsa a sanyaye ya ce" Allah ya sa wannan jarabawa tamu itace silar shiga aljanarmu TINANAH" Mama ta lumshe idannuwanta tana amsawa a sanyaye Ya dora da fadin" Kin yi hakuri sosai Tinanah, kin jure, kin kuma jurewa, kin zauna da ni a haka, na yakusheki na maki komai aman kin hakura kin zauna da ni, Allah ya yafe maki dukan kura kurenki, ya faranta maki, ya bani ikon faranta maki duniya da kiyama" A tare wannan karron suka amsa gaba dayansu Tinanah na kallonsa ta ce" Papah, har yanzu ba zaka iya fada min abinda ya kaimu masarautar garin nan ba? Ka ga an dauke mu ne a lokacin da ba na kamu ba, domin ibada ake yi kowa nada damar yi aman mu sai aka kama mu, a irin wajen da ba'a kamu ko daya a nan aka ritsa mu, tun daga nan sai a bakin dakin nan da muka farka muka ganmu a ciki, tunda ka buda ido ka bi dakin da kallo da hoton mutumen nan dake da rawani ka rikice ka fita a hayacinka kennan sai kwanan nan ka dawo yi min magana irin na da, shin a kasar nan wa ka takawa da zafi, ko kuma an hadaka ne da wani daban?" Fuskarta yake kallo mai dauke da ramar da ta yi, aman irin yadda gashin kanta ya mata lufluf har zuwa dan sajen da take da shi a gefe da gefen fuskarta abin sai ya sake bashi sha'awa, shin yaya zai dubeta ya ce mata shi wane ne kai tsaye haka bayan ta hadu da dan saurayi ne a Makka sun kula zumunta ta soyaya sun yi aurensu a matsayinsu na masu nema gaba dayansu?, Bayan wannan baya so a yanzu yanzuma y'ayansa su san wannan maganar gaskiya, yana gannin kukan da suka yi haka ya isa haka, duda ya dauki matakin da ya tabata zai iya sake saka su a hadari, aman ya zama wajibi a Yanzu ya fuskanci mai nemansa ka'in da na'in ya amshi abin aron da ya ara harma ya wulakanta shi saboda shi A sanyaye ya ce" Zan sanar maki bi'izinillah". Daga haka ya yi shiru da maganar da ta tambaya, ita dinma sai ta yi shirun bata ja maganar ba domin ta san ko ta ja ba riba a tafiyar, dan ba musu yake so ba, idanma ta ringa nacin abu to fa ya mata shiru ko garu albarka A hankali ya sake kallon yan matan y'ayansa, ya yi murmushi ya mika hannunsa yana dan jan habar SHUWWA dake
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188