Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 131

Chapter 131

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,234 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

a yanzu aiki suke yi a baban filin girkin gidan, gaba dayansu ne suka hade suke girke girken sakamakon sanar masu da Dad ya yi cewar su Muhay zasu taso tare da Malan, da Hamza Du irin yadda Maman Muhay ta so ta yi zamanta duba da akoy gajiya a tare da ita a ganninta, sai Maman su Shuwwa din ta nuna mata cewa ai ita ai zama a waje dayan nan ne gajiyarta walahi, dan Allah ta barta ta kama masu aikin Ai kuwa tana kallon girke girke, girke girken irin na larabawa, kayan sarafawa ne wasun babu su aman da wa'inda ta samu ta yi anfani Cen kusan karfe biyar na yamma ta kai dubanta wajen Mama a hankali ta ce" Mamansu inace da mijin Ebtisemmmmmmmm ne za'a zo yau din?" Mama ta waiga itama ta kalli Shuwwa, harga Allah tun dazu take ta son ta ce ta tashi ta je ta shirya tarbansa ko yayane, itafa so take su tare dan har yanzun mamakinsa take yi, sam bata ga alamun ya taba kusantar iyalinsa ba, wannan abin ke daga mata hankali walahi, har yanzu fa tana cikin tunanin abu biyu, to wai ko bashi da lafiya ne? Ko kuma baya ra'ayin mata ne..? Subahannalah sosai abin nan ke damunta bata san yaya zata cire a ranta ba, kuma tana kallo fa yarinyar nan fa na iya bakin kokarinta, gaba daya shi dinne ke saka mutane a wani tunanin daban A nutse ta gyada kanta tana fadin" Eh maman IBTISAM, da shi za'a zo" Mama ta sake waigawa wajen shuwwa da mamaki a saman fuskarta ta ce" Ke , me kike yi har yanzu a zaune ne?" Shuwwa da Nahidt suka dago a tare sunna kallonta Da wani mamakin ta ce" Ba yau mijinki ke dawowa bane?" Sake kallon Nahidht ta yi domin abin ya mata banbarakwai, sai dai da sauri ta sake juyowa kan mahaifiyar tata a lokacin da ta ce" Ya ina magana kina waiwayarta ne?" Da inda inda ta ce" Eh, Eh haka Mama tace yau zai dawo" Da wani mamakin ta sake kallonta jin wai haka Mama tace, me kennan? Yaya zaman auren y'artata yake ne yanzunma? Ko dai daurawar kawai aka yi sunki yarda su gyara zaman nasu? Miyar Agushin da take yi ta bude ta daidaita dandanonta sannan ta rufe ta sake juyowa da haushi haushi ta cire ludayin cikin miyar ta nufo Shuwwa dake kikifta ido ita bata san me maman nata ke nufi ba💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* ‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 5️⃣6️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 A guje ta diba ta nufi bangarensu gannin itace za'a bugawa ludayin ko me? Ai kam mamanta bata yi kasa da gwuiwa ba ta rufa mata baya har suka idasa shiga kafin ta ja ta tsaya gannin ta je da gudu bayan mahaifinta ta tsaya tana kallon Maman Dan murmushi ya yi da alkur'anin dake hannunsa ya dan rufe yana kallonta ya ce" Malama wani abu muka yi ne?" Ludayin dake hannunta ta nuna ta ce" Aban IBTISAM ka bani yarinyar nan na maka mata wannan ludayin ko zata nutsu" Kai ya girgiza da dan sauri yana mai jin wani farin ciki da annashuwa da tuna rayuwarsu ta da ya sake fadin" Me zai hanna a gyara matsalar ta fatar baki ne ba sai an taba lafiyar jikinmu ba?" Mamanta ta sauke yar ajiyar zuciya tana kallonsa ta ce" Mijinta fa zai dawo yau, shin a shiriricewar da suka yi harda ta rashin sannin ciwon kai?, Rashin sannin ciwon kai ne mana Abansu macen da zata yi zaune kamar jaka mijinta na hanya daga tafia? Allah na tuba ko a cikin gari ne ya yi tafiyar awa hudu wajen aiki ko zaman majalisa ai kya kokarta da abinda Allah ya malaka maki ki dan daidaita ta yadda gobe idan ya tashi yi maki gori ba dai na tsaftar jikinki, ko muhalinki, ko girkinki ba, Malama wuce ki je ki gyara masa bangarensa, ki maida hankali ki zo ki kawo kayan abincinsa daban a zuba ki kai ki kilace, ki kula da turaren wuta da na bayi da na gadonsa, sannan ki tabata kin kula da jikinki yadda ya dace .......ko shima sai na koya maki ne?" Ta karashe da dan daga muryarta kadan tana zazaro mata ido Da sauri Shuwwa ta girgiza kanta ta fito daga bayan mahaifinta ta zagaya da gudu ta wuce a dakin gaba daya ta tafi wajen Maman Muhay dan tambayarta ky din bangarensa cike da tunani kala daban daban Tunda take fadan, mahaifin Shuwwa ke kallonta Zai iya cewa rabonsa da irin wannan tunanin a zuciyarsa har ya manta, Hijabin dake jikinta kiwa sosai yake boye yar ramar da bata idasa cikewa a jikinta ba, fadan da take yi kuwa sai yar duma dumar budurwar da ta sace zuciyarsa dare daya ta dawo masa a cikin tunaninsa Tabas zai iya cewa bai taba gannin mace mai tsaftarta ba, watau idanma tana da dati to fa idannuwansa basu gani ba, gata da kamshi, gata da dumi............. A hankali ya samu kansa da dan hadiye yawu kadan a makoshinsa da ya dan bushe a lokacin da ta juya ta fice a dakin bayan an ja masa nasa kashedin shima ta hanyar turo bakinta kadan ta auno shagwabar dake tata ce wace ake yi masa ne ta dan dira kafarta ta ce" Ka ga dai Abanta walahi karma ka ce zaka hannani shakarta, gaba daya yaren nan na kula sun dauki marar kirkin hali da yawa sun zubar da na kirkin, ka ga NAHIDTma jira take na ce ta je ta gyara jikinta dan bakon da za'a zo da shi, aman ba komai daidai nake da y'ayanka ni kam!" Ta idasa ta juya ta bar masa wajen Dan murmushi ya yi yana girgiza kansa ya sake bude Alkur'aninsa a kasan zuciyarsa yana ayanna abubuwa kamar haka' Wannan rayuwar ita nake so ta co gaba da wakana a tare da ni, na so na yi

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});