Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 10

Chapter 10

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,193 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *ALKALAMIN KADARRATA* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake. *Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE, WATA KOKOWAR nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Ta arta a dubu ta bankada kofar gidan ta afka ciki tana ihun kiran " Aunty?, Faufiya na shiga uku ya biyo ni, ya biyo ni har gida zai tonan asiri" Daidai lokacin da ya shigo balbalin gidan yana fadin" Kin ga SHUWAR, ki tsaya, ki dakata ba abinda kike tunani bane ya kawo ni wajenki tsaya ki ji mana SHUWWAR?" Idasa shigewa falon ta yi tana sake ihun kiran auntynta dake bayi a irin wannan lokacin tana fadin" ku bani tabarya ko ice, ku daukon gatari ko wani katon katako na sauke masa kai walahi talahi ya biyo ni ni kuma ba zan bada kudin nan ba, wayo na shiga uku tayani danewa Aunty zai bude ya fi karfina" A rikice auntyn tata ta kama mata tana tayata dannawa tana fadin" Yau na shiga uku da wata jarabar, ke kudin waye kika amso kike rantsuwar ba zaki bayar ba, meye a katuwar jakar nan SHUWWAR?" SHUWWAR na haki zata yi magana ya daga murya yana fadin" Na rantse da girman Allah ba kudin nan ne ya saka ni biyo ki gidan nan ba, kar ki manta a hatsari na gama saka kaina yanzun nan kin san dai saboda kudin nan ba zan aikata haka a gaban MUHYIDEEN ba ko?, domin kin san a dazun nan da ace ya gane ni ba mijinki bane yana iya daure mu da igiyar dake jikinmu wace sai mun tsufa a gidan yari ba wanda ya isa ya fitar da mu aman na jajirce na ce ke matata ce domin idan na bari ya tafi da ke na shiga ukuna" Turawar da suke yana turowa ta fara sasautawa tana kallon yayarta da kuma kofar jin furucin bakinsa Yayarta ta rage murya kasa kasa sosai ta ce" Kudinsa kika sato ne yau kuma SHUWWAR ? Waye shi mahaukaci kika janyo mana cikin gidan bayan kin san jiya na kori baba mai gadi?" Kai ta girgiza itama ta rage murya sosai tana fadin" Ba mahaukaci bane, kudin kuma ba nasa bane na babansa ne, dan gidan mai shinkafa ne fa, na je gidan ne na masa barazana ya ban jakar kudin nan shine ya turon yaronsa ya kwace bayan inaga million goma sha uku ce a cikin jakar cen aunty" Ido yayar tata ta zarro tana furta" Million nawa?" Ta sake maimaita mata adadin kudin, hakan ya saka yayarta gannin a kan kudin nan ko trela ce tana iya tarba, kai a kan kudin nan ko karo ne da jirgi zata iya yi Wata zuciya ta ciyota ta samu kanta da dakatar da Zahra'u dake sake dannewa kar ya shigo ta ja SHUWWAR ta mayar da ita bayanta da jakar suka bashi dama ya bude kofar suka bayana a gabansa sun yi cirko cirko da su NAHIDT ta sake aro fuska irin ta rashin mutunci ta ce" Kai me kake so a nan ne? Nice nan uwarta idan wani abin ne bismillah ina sauraronka ka fara da ni!" Wace ta kirayi kanta da maman SHUWWAR ya karewa kallo yana fadin" Mamanta kuma?" Ta sake hade girar sama da ta kasa tana fadin" Eh da matsala ne a haka?" Tsaki SHUWAR ta ja tana fadin" Dan Allah ki daina cewa mamana ce ke duba fa ki ga kalar gashin da kike da a saman kanki wa kike so ya yarda ? Ka ga yayata ce fada mata me na maka kake biye da ni !" Murmushi ya sake yana kallon yadda suke shirin kaurewa da wani fada a tsakaninsu ya budi baki yana fadin" Kun ga, dan Allah ku yi hakuri ba maganar kudi ba ya kawo ni nan, haka kuma ba wani aiken babana da zan yi, abinda nake son sani, abinda ya fi daga min hankali a kan SHUWWAR , dan Allah SHUWWAR a shagon babanmu ake maganar budurwarsa harma aka jadadan an daura masa aure da wata mai sunna irin haka jiya, dan Allah, dan annabi shine nake so ki fadan cewa ba ke bace , domin idan kece na shiga uku na lalace" Fauziya ce ta iya budar bakinta wajen fadin" Da aka yi me kuma?" Kallon Fauziya ya yi yana fadin" Baiwar Allah Idan haka ne hakan na nufin wannan matar da kike gani matar ubana ce fa, kuma ni kuma na kamu da sonta bilhaki bilahilazi" NAHIDT ta kalle shi da sauri sai kuma ta kalli SHUWAR da ta saki baki da hanci tana kallonsa itama NAHIDT ta ce" Ka ga, ina ga mu shige ciki mana wannan maganar ai ba ta a yita a waje bace ka ji? Bismillah" SHUWWAR ta ce" wani irin ya shigo daga ciki kuma kamar kina son amsar maganarsa a bayane bayan ni ba bariki nake aikatawa ba kema sheda ce? Ka ga bawan Allah eh nice aka dauran aure da babanka jiyan nan" Da sauri NAHIDT ta ce" Eh kuma ya sake ki ba tare da ya kwonta auren ba ko dan an ce ni yar bariki ce, ko akoy abinda ya shiga tsakaninki da mai shinkafa ne bani da labari?" Kai SHUWWAR ta dafe jikinta ya fara mugun yin sanyi ta ce" Aunty, ko dai so kike ki nunan mu je ciki da shi ta yadda zamu tatse shi kudinsa kamar yadda kike gagawar kawowa tunaninki?

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});