Chapter 185
Chapter 185
shiga huruminta da kangin kanta ta yadda zata zartar da abinda ta yi niya a kanta da dalili aman ba haka ba kai tsaye Murmushin dake kan fuskarsa bai gushe ba, haka kuma bai damu da rashin gaishe da mutanen da bata yi ba domin ta yi salama sai dai ta kasa gaida kowa tana dai bin mutane da kallo bayan ta cire nikaf dinta ga karnin ranar da take na wuni a gari tunda bata riga ta yi wanka ba ya ce" sannu da dawowa Furerah........" Dan murmushin yake ta yi sai kuma ta ce" Barka da yamaci Yah Ustaz....., Shin me yake faruwa a nan ne?" Carab ya shaida mata abinda yake faruwar, dan shi ai ya dauka Furera da Hajia daya suke kuma zasu iya nuna soyayarsu wa soyayarsa, sai dai kashhhhhhh, hannunta na rawa ta ce" Yah ustaz, kana nufin yarinyar da ka auro jiya, wannan dandin itace ke dauke da cikinka? To wayema ya fada makaa cewar tana da ciki? Me kuma ya tabatar maka naka ne????" To fa, tunda ta shigo har ga Allah MUHAY kallo daya ya mata ya juyar da kansa wajen wayar dake hannunsa ya danna ya shiga domin shi baya son rashin kunya, fetsarare kuwa kallo daya yake masa ya gane shi, sai yanzu da ta dire maganarta ya sake dagowa ya shiga dumbin yan mamakin jim furucinta A hankali Malan da maganar ta dake shi yana sake kallonta ya ce" Fure? ......." Shuwwa ta dantse hakorinta bayan ta ce" Hurera take!" Malan ya sake fadin" Ki je bangarenki" Furera duda ta ga yannayinsa haka ta kasa hakura da wutar da ta fara ruruwa a kirjinta a wani haukacen ta bude baki ta kurma ihu tana dora hannayenta duka biyu saman kanta tana fadin" Malan, dama rike cikin ka yi sai a fara zaka ba ba ni ba? Malan dama kana iya yiwa mace cikin ni ka ko bani malan me na tsare maka da ka ba karuwa ciki ni ka hannnnnnnnnnnnjnjj........." Sai kuma luuuuuuuuuu ta tafi ta daku a kasa gaba dayanta alamu na summa suka bayana a tatare da ita Malan ya lumahe idannuwansa yana girgiza kansa yana kuma jimke hannayensa yana ta ambaton sunnayen Allah da son daidaita fushinsa kafin ya kai gareta Muhyideen ya sauke murmushi ya dauki ruwan kankarar dake gefensa ya karasa ya maka mata shi yana tsaye a kanta ta farka a gigice da wani ihun ta kuma dora da haukan magangannun mararsa dadin ji har sai da abin ya kai masa makura ya tafka mata wani uban ihun fa ya saka ta zarro ido ta ja baya da sauri tana hade hannayenta a kirjinta tana kallonsa jikinta na bari A kausashe ya ce" Baki ji Muhamad ya ce ki je bamgarenki ba ko sai an kaiki ne?" Ido ta ringa kikiftawa tana kallonsa tana kuma kallon Malan da jiran ya yi magana mana waye wannan ya bari ya shiga fadansu na cikin giida? Gannin bai yi niyar yin magana ba ta juya ta fice a dakin da sauri tana mai ci gana da hanna kanta tube komai na jikinta ta fice a gidan tana kurma ihun da kukan nata MUHAY ya juyo yana fadin" Kaima ba kowa ba ake fadawa irin maganar nan mana, wani fa makiyinka ne baka sani ba" Malan ya dago kansa yana fadin" MUHYIDEEN Furera ce fa, Furera iyalina? Yau Furera ce ta min min wannan abin? Ashe rashin hankalin nata ya kai haka? Ni walahi ji nake kamar na saketa na huta da shirme irin nata, ina dalili mace ba hankali ko daya? Ka ga har kiranta ta yi da mugun sunnan nan bayan na yi alkawarin du wanda ya kuma kiranta da shi sai na zane shi in dai na fi karfinsa?" MUHAY ya sake tabe baki yana cewa" Gaskiya gwara kawai ka saketa, kai ni walahi na yi mamaki ko dai auren dole aka yi maka da ita ne? Ina dalili wannan fa ba zaka iya dukanta ba gaskiya tana iya nanaka da kasa baka ganninta ne wai? Yayama kake iya juya abar nan ne? Kai sbahanalahi gwara na auri kamar gajiyarka sau dari da wannan matar, kana gani fa gaba daya ba laushi ba lausasawa, ai da gangan na daga muryata dan na bambance da ihuna da nata wanne ya fi karfi? Wannan ta kwarara maku shi tsakiyar dare ai sai ku zata farmaki aka kawo ko yan fashi ne, inaga ka saketa ka auro wata ya fi alkhairi kawai" NAHIDt ta yi saurin fadin" Haba yaya MUHAY, Haba abana kai kuwa ya saketa ya kawo wata fa kake cewa, ai ya yi hakuri ya sanyayar da zuciyarsa ya yi adu'ar Allah ya dora shi a kan daidai in sakin nata ne daidai to Allah da kansa zai karrar da zaman ba tare da ya kawo wata ba , idan kuwa ba shi bane Allah ya shiryeta, aman ba ruwansa da fadanmu gaskiya, kai ni nama yafe mata kawai a bar maganar ai dama ba kowa zata birge ba, aman ba sai an kai da su duka bama, duda na yarda da sadaukina ba ita ba ko gaba da ita yana iya horarwa ta kuwa yi la'asar ta yi sanyi walahi, aman bana so ni ma yafe na kuma yafe a bar maganar dan Allah" Ido da hanci suka zuba mata daga Shuwwa dake jira ace a je a zaneta har mijinta MUHAY ya juya wajen da nikaf din Shuwwa yake ya dauko yana miko mata da safar hannayenta yana fadin" Dan maimaida kayan nan mu tafi gida kin ji? Inaga Nahidt ta zama munafuka, wai mu zata nunawa zagaye? Ke din? Idan kin tashi yin kokowar dai da ita ki kula fa cikin nan dan idan ta nausa maki hannunta ya bare zan rufe ku ne a matsayin kun yi kisa, yan wulakanci kawai" Shuwwa din kanta sakawa ta yi cike da mamakin kisar antyn tata, haka dai suka yi tafiyarsu da fada suka barta ta sake rike abinta tana rarashi da nuna masa dole zai ga irin haka, kawai ya kyale maganar cikin a yi fatan Allah raya itama Allah ya bata nata Shi kam a gaskiya ya zama wajibi ya kaurace mata, ba dan komai ba sai dan kankin kanta, idan ta mike a haka zata fara halaka kanta ne a banza da wofi, gwara ta gane ta yi hankali .............................................................. *A gurguje*ALKALAMIN KADDARATA PAGE 7️⃣9️⃣ NA SAJEEDA END🤧 Cikin gata da kulawa suke rainon cikinsu abun gwanin sha'awa, duka mazan lallab'a mtan suke dan wani abun idan suka nemi kirtashi dole suke nuna musu sunyi saranda ba dan komai ba sai dan cikunan jikinsu, kowace da na ta kalar laulayin, Shuwwa dai ba mai tsamari bane sai dai kawai canzawae yanayi na kana tare da d'an mutum a jikinka, inda Nahidt kuma har yau baccinta take sha hankali kwance, wanda hakan ba k'aramin shiga hakk'in malam yake ba indai kwananta ne, sai dai ya ya iya? Da ta fara fad'a masa baccin ma ba za'a barta tayi ba dole yake komawa daddab'ata har ta koma baccin, ya d'auki son duniya ya d'orawa cikin nan, fatanshi a yanzu d'aya ne ya ga me za ta haifa, mace ko namiji? Ya ji
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188