Chapter 112
Chapter 112
baya yi maka shawara, hakan ya sa gaba daya du irin karfi da irin yadda bawan Allahn nan ya iya rike jikinsa dan kare kansa fadawa ko menene sai gashi ya yi tangal tangal ya hade bayansa da jikin garu da karfin da ya saka shi sauke ajiyar zuciya yana sake zarro idannuwansa da zuba mata ido yana kallonta Kukan da take yi shine abinda ya fi hargitsa dukkan wani kuzarinsa, da dukkan wani tunani nasa A jikinta ko pant babu bale a kai ga maganar bra, ta gama tube dukan wani abinda zai iya tarewa ne zata shiga wanka ya shigo, kuma a halin da take ciki burinta a rarasheta ba a karra firgitata ba, sai gashi ya mata ihun nan da ta ji zata haukace gaba Daya A hankali ya kai hannunsa bayanta dan ya cireta a jikinsa jama'a rasululahi sallalahu alaihi wa salam yarinyar nan da bata da hankali?, Ya salam, ya salam yaya zata halaka shi bayan babu laifin da ya yi mata? Meye haka? Menene wannan take yi bayan shi tambaya kawai ya mata dan ya ga ai dai idan iyayen nata ne gasu sun bayana menene kuma ya hadata yiwa wancen katon magana da shagwaba me dinta ne? Shine zata auka masa?????? Jama'a ku raba😂😂😂💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 4️⃣6️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 *Aunty ni so nake na yi kiba, nima na ringa juyi ina yada hannu😂, Uhum kanwata kennan ba zaki kasheni da dariya ba, a gaskiya ni dan radin kaina ba zan yi sha'awar na yi kiba ba, kin ga motsawa nake yi sosai dan na zube, domin ita kiba bata da wani dadi, idanma ta yi yawa shikenan ke da kanki kin kashe kanki ne, idan dan mai gidan ne zaki zame masa kaya ne, komai sai ya yi......., Idan dan kawayenki ne zaki dawo abar tausayi domin ko kaya ba zaki saka ki ji dadi yadda kike so ba, sai idan kibar nan ta zame maki dole watau kin yi kin yi aman ina kin yita, to irin wannan zan iya cewa dole ce, ki yi kokari kar ki zaune ki koyi motsawa da dukan karfinki ta yadda kibarki ba zata hanna ki komai ba,aman kin ga? Yin kibar nan ko ga lafiyarki bata da wani kyai, domin shekaru na dan karuwa kin bani kennan, Allah ya daidaita mana yannayin jikinmu....., Aman kuma idan muguwar ramar nan ce ki dan gwada wannan, in sha Allah zaki ga cenji a kwana bakwai ........ Madara ta ruwa ki zuba kopi daya, ki fasa kwai ki yi anfani da yelow din dake cikinsa ki saka cikin madarar ki dan juya sai sun hade jikinsu sai ki zuba cokali daya na zuma ki motsa, ki sha kofi daya kafin ki kwonta barci, daga kin farka ki sha kofi daya, sati daya ki gani idan baki yi jiki ba to gaskiya ki yi hakuri😂* Hannunsa ya kai kusa da kafadarta da niyar cirota daga jikinsa, a hankali ya dora hannun nasa ya dan nemi janyeta daga jikin nasa, sai dai kamar cingan maimakun ta bambaru daga jikin nasa sai ta kara shigewa tana girgiza kanta da muryar kuka sannan shakakiyar murya ta ce" Abanah ne, ka ga tunda muka zo anguwarsu yake tsaye a kan rayuwarmu, yana mana nasiha sannan shine madaurin aurena, wani abin ne ya same shi shima??????" Fahimtar da ya yi cewar ta fa shiga hali na kidima ne ya saka shi dan sauke ajiyar zuciya a hankali ya ce" Ur nude" Da rarume rarumen ta dan dakata, a hankali ta sake maimaita abinda ya fada a cen kasan zuciyarta Da sauri ta rintse idannuwanta, gabanta ya fadi, tsoro da kunya da mamaki suka cikata, mene? Yana nufin ba komai a jikinta? Sai a yanzu ta tuna tawul din da ta rike a hannayenta bata rigai ta daura shi a kirjin nata ba, kennan faduwa ya yi? Aman yaya aka yi bata ji sanyi na dukan jikinta ba? Shin ya salam, ya salam, sai kuma ta yi gagawar dago kanta daga jikinsa sukai ido hudu da idannuwansa da ta kasa tantance jan bacin ran da ta saba ganninsa da su ne ko na menene? Da karfi ta dan saka ihu kadan ta cika gaban rigarsa da gudu ta yi bayi a haka din domin bata tunanin zata iya kuma daukan tawul din da ya fadi, kafin ta dauka gani take yi dukkan wani asirin jikinta ya idasa bayana kennan, Innalilahi wa inna ilaihi raj'une, yau itace tube zigidir a gaban namiji harma a jikinsa? Ai wayewarta bata kai cen ba, babu namijin da ya taba gannin jikinta haka a bude a bayane, babu shi Da ido ya raka ukunta dake sama sunna kasa har ta bacewa ganninsa kafin ya maido dubansa a hankali a kan bed din Mama A hankali ya iya daga kafarsa ya cirata ya koma bakin bed din ya zauna yana hadiye wani abu a wuyansa ya kawo hannunsa ya dafe gaban goshinsa a hankali ya furta" Mahaukaciya ce, ya salam bata da hankali yarinyar nan ko daya" Gaba daya gannin al'amarinsa na sake hauhawa ya saka shi mikewa da dan hanzari ya fito yana rufo mata dakin sanan ya shiga bin falon da kallo dan sake tabatar da abinda ya gani a shigowarsa shin ana nan ko an fita? Dan idan ana nan ba zai barta da su ba, babu abinda ba zai iya faruwa ba duba da su sun dage a kan son gannin bayansa, ita kuma a irin wannan lokacin ya kula ta samu tabuwar hankali Sai da ya gama duba ko'ina kafin ya rufe ya fice da ky din falon ya nufo bangarensa dan shima yana so ya cenza kayansa Ta jima a dakin nata sai da ta gama shiryawa cikin bak'ar abaya da nikaf dinta a hannunta, da kyar ta iya fitowa daga fakin dan wata irin kunya da tunanin yaya zasu iya hada ido da shi ya hannata fitowa kanta tsaye
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188