Chapter 33
Chapter 33
sanadiyar hannani shan giya, mamana kam na iya bakin kokarinta, a wajenta na gane ilar shan giyar kafin na gane haka da kankin kaina, domin sanadiyar ina shan giya na ga wulakancin rayuwa kala daban daban, na nemi aure sau biyu abinda yake faruwa da neman auren nawa ke sakani a kuncin zuciya, Malan ka gaa dai yada nake , ina aiki, ina karantun islamiya har yanzu, aman a haka kuma nake zuwa na sha, ban sani ba, ko kuma zaku hanna min mata?" Wani shauki ke diban Fauziya da ta kure shi da ido, a hankali ta sada kanta a lokacin da ya dasa aya tana mai tsintar zuciyyarta da mangarinsa wa kanwar tasu, tana ji a ranta wannan din ai bashi da aibu, shan da yake yi kuwa idan har Allah ya nufe shi da dainawa zai daina ne in sha Allah, ita ba abinda ya birgeta da shi sai halayansa na fadin gaskiya kai tsaye, duda basu da tabacin gadkiyar ya fada, aman mutumen da zai fadi laifinsa kai tsaye ba tare da jin kunyar d'an Adam ba, gaskiya abin a duba ne Malan ya lumshe idannuwansa yana tunanin mizanin dora wannan lamari A hankali ya furta" Astgfrullah " Ya sake yin shiru sannan ya dubi fuskar Hamza da ta NAHIDT, sai kuma ya kore da gagawa abinda fuskokinsu ke fada masa yana mai tunanin kaye kaye ne irin na tunanin mutun A nutse ya ce" Malan Hamza, na gode, na gode matuka da ka ceci yarinyar nan ta hanyar nuna mata ilar saka kanta a rayuwar da ta so sakawa, ka sani daga yau, daga yanzu zan ringa sakaka a adu'ar Allah ya kawo gagarumin dalilin da zaka fita a harkar shaye shaye, domin shaye shaye bashi da anfani, bashi da kyau ga kiwon lafiyar dan Adam, kai ka san shaye shaye yana hadasa rayuwa irin ta wulakanci, sannan uwa uba shaye shaye laifine ne a adinin musulunci yana da zunubi mai girman gaske, Allah ya sa ka daina" Da amen suka amsa , shi kuma ya sake yin shiru yana ta yanyanke hukuncin furucinsa ya ce" Dangane da maganarka da Shuwwar, zan iya ce maka gaskiya ban shiryawa ganninta fadawa wata rayuwar makamanciyar haka ba, sannan ba zan ce maka aa kwata kwata ba, zan iya ce maka ka je ka yi ta adu'a idan har shuewar rabonka ce, Allah ya tabatar maka, ka ga sanadiyar sakinta da mijinta ya yi dan mahaifinsa baya sonta ne kawai ba dan wani dalilin ba, zan tashi ne na sake mikata wani hannun da nake hangen wani tarzomar? wannan karron sai dai ta yi hakuro ba zata sakani aikin gagawa ba, domin na yi mata sau daya, na mata na biyu, na mata na uku babu riba a ciki ko daya, a koda yaushe faduwar ta fi cin ribar yawa........ina fatan ka fahimta Malan Hamza" Idannuwan yan matan nan uku yadda ka san zasu fado kasa dan kallon Malan, sai dai a cikinsu babu wace ta iya budar bakinta ta furta A ne domin wanni irin hade fuska da malan din ya yi kai ka ce zai hau yaki da dayansu ne Hamza ya sake gyada kansa yana jin wani farin ciki na kalaman da ya samu bayan an ji ko shi waye, yana dauke da tabo biyu a rayuwarsa wa'inda malan bahaushe ke jifa da shi dan huce haushi ko dan kin bawa, sai gashi an saurare shi , an bashi damar fadin abinda yake da na fadi, kuma an masa kyakyawar magana, a duniyama kaf banda babansa waye mai yi masa irin maganar nan haka? Yana murmushi ya ce" Na gode sosai Abanmu, aman dan Allah hakan na nufin ba zan kuma zuwa nan ba?" Malan ya sauke wata ajiyar zuciyar yana fadin" Zaka kuma zuwa mana, aman idan na kirayeka, yanzun idan zaka fita ka ba mai gadi numberka domin ban fito da waya ba zan tuntubeka in sha Allah" Da godiya sosai ya mike ya fice bayan ya yi masu salama yana mai jin kaunarsu har cikin ransa irin kauna ta ban mamakin nan, gaba daya dangin Shuwwar yana jinsu har cikin zuciyarsa hakan ke bashi tsoro da jin tsoron kar dai su hanna masa ita, domin ga dukan alamu soyayarta bata fara damkarsa da wasa ba "Muhamadu rasululahi" ta fada da karfinta tana zarro ido da mikewa da sauri ta leka ta ga ya tafin fa, ya tafi da sauri ta dawo tana kallonsa ya karasa fadin" Sallalahu alaihi wa salam" Sannan ya dubeta yana fadin" Ke yaya zaki ambaci mai daraja, mafi daraja a cikin masu daraja baki idasa hade sunnansa yadda matsayinsa ya kai ba? Baki san hakan baban kuskure bane?" A dan rikice tana zama dan daf da shina kasa a gabansa wanda Hakan ya saka shi dauke kansa a kanta yana hade fuska sannan ya dan matsar da kafafuwansa sosai A dan birkice ta ce" Ai zan karasa ne, Sallalahu alaihi wa ahlihi wa asahabihi wa salam" "Malan me ka yi? Kaf a cikin manema auren Shuwwar akoy mai hankali dan mutunci irin wannan ne? Yana zuwa ya min, na ji ya shiga zuciyata, harma na ji wannan din ai mijin aure ne, shine zaka nemi ja masa aji har ya ki dawowa? Idan ya ki dawowa na rantse maka sai mun je nemansa gidajen manyan sojojin da sukai ritaya har Allab ya sa a dace, Malan yanzu fisabililahi meye ribar haka da aka aikata? Ka gaa shi ya rakamu gidan su wancen shegen muka amso akwatunnanta gasu nan, kuma shine zaka wulakantar da shi? Da acema auren kawai ka daura masu ai da ya fi , malan ko dai ko dai kana cikin mutanen dake iya yi masa kiyaya dan yana cikin jerin masubaikata kaifi sannan an haife shi ba da aure ba? Malan ka hanna masa y'a ne dan shi din mashayi ne?" Ta karashe tana dora hannunta jikin babar rigarsa daga gefe tana irin son ya juyo din nan ya fuskanceta A kan hannun nata ya sake dora idannuwansa da dan karfi ya janye rigarsa yana fadin" ke, ki, ki fa daina abu irin na jahilci daina kunace min wuri mana hakanan, tashi ki koma kusa da yan uwanki tashi tashi!" Fuskarsa ta kalla da sauri jin furucinsa sun kausasa sosai Ai kam shayinsa ne ya sake darsuwa a zuciyarta, hakan ya sa ta mike ta koma tana zaunawa hadi da sake zuba masa ido Akwatunnan ya sake zubawa ido sannan ya maido dubansa kansu ya ce" Me kennan?, A kan wani dalili kuke so karfi da yafi sai kun nunawa duniyar cewar baku da daraja sannan kun wulakantar da kanku? Me hakan yake nufi da zaku he ku dauko yan akwatunnan da take da layi uku kala daban daban a dakinta? A cikinku wacece bata da suturar da zaku je neman kari?, Ku kunna tunanin kun kauro duniya da zaman dindindin ne? Na ce hala an maku albishir din an cire ku daga cikin wa'inda zasu tsaya a gaban Allah a yi masu hisabi? Ko bakwa tuna kwwonciyar kabari mai tsayi ne?! Subahannalah yaushe zaku daina kwaba shirme kunna ci ne?" Sasautawa ya yi domin shi da kansa da yake yin maganar sama sama ba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188