Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 139

Chapter 139

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wahala har ya samu ya tafi a duniyar barci mai matukar wahala Da kyar ta iya lalabawa ta fito ta dauki rigarta da hijab dinta ta zurmuka sannan ta fice a bangaren nasa ta nufi wajen adarta Tana zuwa ta tarda ita kwonce tana waya da Malan dinta hankali kwonce Fadawa ta yi jikinta ta rukunkumeta still jikinta na rawa sosai tana ta son saka kanta a kirjinta ta labe A tsorace ta ringa kallonta tana neman zama da son ajiye wayar gefe tana fadin" Shuwwa? Shuwwa ke Lafiya ?" SHUWWA ta sake komawa jikinta ta labe tana ta sauke ajiyar zuciya hadi da kallon bayanta dan du a tsorace take Hankalin Nahidht ne ya fara tashi da gasken gaske, dama iyayen du basa nan matar Dad an yi asibiti da ita da yarenta dake koke koke sai sune a gidan, sai ta fara jin tsoron ko wani ne ya biyota haka? Ko kuma wani abu ne ya samu mijinta A rikice ta sake riketa tana fadin" Shuwwa wai menene? Wani ne ya biyo ki? Ko wani abun ne ya samu mijinki?" Shuwwar ta girgiza kai a birkice tana fadin" Ba zan kara ba, na zata zan iya abinda kuke fadi ashe ba zan iya ba, wayo Allahna ni tsoronsama nake ji, kennan ya wulakantani shikenan ya sakeni? Ai gwarama sautan da suke sakina basu yi komai da ni ba!" Fahimtar inda maganar ta dosa ya saka Nahidt rungumeta a jikinta a sanyaye ta ce" Hey babyn auntynta, wanu irin kar ya taba ki?, Haba autan mama mijinki ne fa , kece fa mai kokari mai jajircewa" Tana girgiza kanta ta zauna tana kallonta ta ce" Wani irin jajircewa gareni a gabansa?, Burina na faranta masa, ban sani ba ko bani da sa'ar a soni domin Allah ne?, Tubeni fa ya yi yake neman amsar abinda na dade ina rikewa nawa da nufin ya kwace m......" Rufe mata baki da ta yi tana girgiza mata kai ya sakata yin shiru tana jin yadda zuciyarta ke dokawa da karfi sannan ta sake kwontar da kanta a saman cinyar Nahidht dake dan shafa bayanta Sai da NAHIDHT ta kula ta dan fara dawowa cikin hayacinta kafin a sanyaye ta ce" Sirrinki ne fa, ibtin Aba sirrinki ne wannan, duk matar dake bayana sirrinta da mijinta lalle ta yi asara koda kuwa Allah ba zai hukuntata ba, balatana haramun ne, sannan yaya kike so ne?, Me kike so ne?, Ai yama yi kokari da yake kallonki kina dauke da abinda yake malakinsa , aman bai taba nuna maki yana so ba sai yau, shine kika guje shi, haba yar albarka kin san da ba'a gudun namiji ko? Duk soyayar da yake maki idan dai ke din nan kin zamto wace bata yi masa adalci walahi zai iya hakura da ke ne domin a kan wannan lamari maza basu da hakuri fa, Na san cewa a cikin duhu kike aminiyatah, na san cewa a cikin wasi wasin so ko kiyaya kike daga wannan bawan Allahn, aman zan fada maki wani abu, wasu mazan Allah ya sa kin fi zinari kyali, kin fi gol daraja ba zaki taba ji daga bakinsu sun bude sun furta maki kalmar so ba ko wani abun, su haka Allah ya halice su, ba zaka iya cenza su ba fa, ko me zaka yi ba zaka iya cenza su ba SHUWWA, koyon zama ake yi da su da halinsu sai a ci ribar zama da su, su a aikace suke nuna kalar tasu soyayar, kece baki yarda cewa wannan bawan Allahn na sonki ba, aman mu dake tare da ke mun riga mun yarda, Shuwwa ba zaki iya tantancewa ba, aman idan kina waje idannuwansa a kanki, haka kuma idan ya fuskanci wani na iya kallonki koda yayanmu ne baya iya boyewa, da idannuwansa da kuma motsinsa yake yakin dukkan wani abun da zai rabe ki, aman sai na ga ke sam bakya duba da haka........... Wani irin cutarwa kuma kike magana a kai? Ni fa ina gannin girmansa da kimarsa koda duk duniya zata ki shi, domin shine silar samun farin cikinmu da muka rasa.....shin ke bakya gannin hakan ne kanwatah?" Shuwwa da idannuwanta ke lumshe tana biye da dukkan bayananyar uwarta ta dan dago ta ce" Nahidht so kike ki ce min shi a haka zan rayu da shi tamkar dutse? Bayan ni burina na rayu da namiji mai min kukan yana sona? Ya ringa min ihun yana so na?,ya zamana tamkar jelata sai abinda na ce ya yi zai yi? Ya nunan so a gaban kowama ya kareni da dukan karfinsa ya shagwabani? Yaya zan iya rayuwa da mutun mai halayarsa?" Nahidht ta dan zarro ido da mamaki ta ce" Ki ce kawai rayuwar mafarki kike so ko kuma nace rayuwar karya?" Shuwwa ta ce" Kina nufin babu soyaya a gidan aure? Ko bashi da zuciya ne shi a jikinsa?" Nahidt ta yi Murmushi tana girgiza kanta ta ce" Babu soyaya ake zaune? In babu soyaya an saka maku wuka a kawunanku ne?, Dukan gidan dake dauke da mace da mijinta da y'ayansu koda tana zaune da shine domin y'ayanta to fa idan aka bincika akoy soyayarma, halaya ne na yau da gobe ke disasheta, da ace zasu kamanta dawo da kyautatawa da zata dawo , Shuwwa da kin fada ya yi uwarsa ce ke?, Ko kuma da kike so ya zamto tamkar jelarki kece mijin ba?, Kin ga ibada ne aure, zama ne na ibada, dukan ibada kuma sai da juriya da hakuri koda za'a kai ga ci, ki sani rayuwa baban nasarar da kika yi a yanzun amsa sunnan matar aure, zaki idasa ga ci ne idan kika yi hakuri kika ci gaba da zama da shi, Allah na tuba rayuwa ai zo mi zauna zo mu saba ne Shuwwa, zaman da yake kulun cikin dariya da farin ciki ina tsoronsa, ai zama dole akoy sabani wani sa'in, aman kuma ana ganewa ana hakuri da junna shine daidai, kin ga ina so ki fahimci wanene mijinki sannan ki masa adalci a zamantakewarku, kar ki yi wasa da damarki, kar ki yi sakaci da aljarki Shuwwa, ba zan so ki kasance mai yiwa mijinki rikon sakainar kashi ba, idan kuwa yana zuwa kina kauce masa babu abinda ba zai faru ba ciki harda daina gannin girmanki da karo wasunki da zasu tarbe shi da zarar ya buda hannayensa., Ba'a barin namiji da yinwa Shuwwa, ba'a yi........" Fuskarta ta shagwabe sosai tana langwabe kanta ta ce" Ni tsoro nake ji ne Nahidt, walahi tsoronsa nake, kuma yanzunma cewa ya yi yana jin yinwa da ishirwa kin ga baima ci abincin ba inaga ya kwonta barci" Nahidt ta sake kureta da kallo kafin ta yi murmushi tana girgiza kanta ta ce" Mace bata kadan, komai girman namiji kuwa baya fin karfinta Shuwwa, rijiya ce mai daukan guga, haka kuma babu wanda ya girma da dadi koda girman bariki ne, sannan ki kokarta ki koma ki gani ko zai yarda ya ci abincin yanzu kin ji? In bandama abinki mutumen da kece shedar yawun yan bariki a kansa ne kike son yin wasa a lamarinsa?, Koda yake baki san menene kalmar nan ba, bana so ki santa ta tsiya

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});