Chapter 32
Chapter 32
zata tabata, Sannan akoy wa'inda haka suke, su kowa nasu ne, kuma da zuciya daya suke tare da kai Hakan ya sa ya zubawa Nahidt ido da ya kula lalle lalle wannan bako ya gama siyan yardarta ta yadda take bashi amsa da zarar ya budi bakinsa sannan ta yi daria a dukan shirmen da zai fitto daga bakinsa SHUWWAR dake tsarge har yanzu ta ce" Aba, wannan Hamza ne" Malan ya kalli Hamzan a Karro na ba adadi a nutse ya ce" Na gani " Daga na gannin bai kuma furta komai ba, sannan ya hade fuskarsa ta yadda shi da kansa Hamzan jin ta ce Aba duda da kamar wuya ace wannan mahaifinta ne, aman sai ya sake kama kansa , harma ya ringa sada kansa irin ka zo gaban sirikinkan nan A tausashe kamar yadda ya iya mu'amalantar mutane ya kalli su NAHIDT yana nunin alamu na son karrin haske ya ce" ABA ne?" NAHIDT ta hadiye yawu ta ce" Eh to Abanta ne, shine wanda yake........." "Eh abanta ne ni" ya fada a tausashen shima yana katse bakin yar neman sannan ya sake kure yannayin Hamza da kallo, abin ya dawo daidai da namiji a namiji ne Daga saman kujerar da yake zaune ya dawi kasa yana sake sada kansa ya ce" Masha Allah, Aba barka da warhaka......am ka yi hakuri dan Allah, Ban sani ba kaine Aban, dama jiya nine na hadu da ita a cikin wani irin yannayin da ya sakata ta je gidan Giyar dake anguwar................" "Ba ba sai ka fadi nan ba, Aba wannan shine ya taimake ni jiya ya kawoni gida, yanzun dai ban san meye mu'amalarsa da aunty ba na dai farka fitowata kennanma daga daki na same su a haka, daga haka ban san komai ba" ta fada da dan gagawar dake nuni da bata so Aban nata ya san daga ina ya samota, hakan ya sa Nahidt da ta zabura jin ta juye laifin a kanta ita da take ikirarin bata wani Tsoronsa ta ce" Ke ki ji tsoron Allah yarinyar nan a kan me zaki ce kika tardo mu bayan ta dalilinki muka sanshi? Fauziya dan Allah mun sanshi kafin yau ne?" Daga Fauziyar, har Shuwwar, har Malan din sun yi mamakin gannin yau NAHIDT na gudun aa dora mata laifi har tana kare kanta da dukan karfinta SHUWWAR kam sai ta sada kanta tana hade yan hannayenta tana sauke ajiyar zuciya Shima Hamzan sai ya samu Kansa da jin sha'awarsu, ashema sunna da alkibla? Ba kwata kwata bane suka bace? Ashema sunna da wanda ke tsawatar masu? Malan ya maida dubansa kan Hamza ya yi dan gyaran murya yana fadin" Bismillah malan ina sauraronka a wani gidan giya?" Sai da cikin Shuwwar ya juya, ta karra sada kanta sosai tana sauraronsa ya dora da fadin" bata sha ba, ta siya aman ta kasa sha, domin koda ta saurari shawarata bata yi niyar shan bane, domin da ta yi niyar sha din ba zara iya tsayawa dan wata maganata ba, daga nan ne na daukota na kawota gida, sai kuma tun da safe da na yi safiya na dawo" A tausashensa ya ce" Wani abu ka manta ne?" A hankali ya girgiza kansa ya karra sada kan nasa ya ce" Ka yi hakuro Abanmu, idan har shi ya saketa ni ina sonta, zan kuma aureta na zauna da ita da zuciya daya" Murmushi NAHIDT ke yi tana gyada kanta ta ce" Kai abu ya yi kyau" Harare Malan ya maka mata yana cire kansa ya maida kan SHUWWAR ya ga bata dago kanta a yadda yake ba, ya sake kallon Hamza ya ce" Ko zan iya sannin dan tarihin malamin?" Hamza , mutun ne da bai iya boye waye shi ba, haka kuma baya jin kunyar hakan, Hamza bashi da boye boye nema sam a rayuwa, hakan ya sa ya ce" Ni dai sunnana Hamza, Ni haifafen garin Tanus be, Aba ni dai shege ne, domin bani da uba a yadda marikina baban sojan nan da ya yi retaya aka fada masa da na matsa masa ya fada min gaskiyar lamarin ana cewa ba shine ubana ba bayan ni kadai ya malaka? Ana cewa ni din ai shege ne, sai yake ce min.................... Tunda ya ce shi shege ne, gaba daya dakin kowa ya dago yana masa kallo irin wanda ya zo cikin zuciyarsa, ba ga Malan din ba ba gaa y'ayan nasa ba, shi kuma a nutse yake basu bayani ya ci gaba da fadin" Shi kuma a nutse yake basu bayani ya ci gaba da fadin" a ranar da na dagawa Babana hankali da rigima da tashin hankalin wai an ce ji shege ne? Sai ya samu ya zauna da ni shi da mamana dake rike da ni ya ce, Hamza ka daina kiran kanka da shege, domin ba wanda aka samu ba aure bane shege a adinance, shege shine wanda akai ratsen samunsa a cikin zamantakewar matan mutun Idan ya ziyarci iyalinsa ba ranarta......., 'A fa tasa fahimtar kau?' Sai babana ya ci gaba da ce min Hamza ni dan da ka ganni a nan a lokacin ina te ke da bada tsaro a garinku aka tsinto ka, wanu manomi ya tsintoka ya kawo mana kai, mun hau bincike mun saka ka a hannun masu kula da kai sosai, a tsayin sati daya da kwana hudu muka samo labarinka, Mahaifiyarka haifafiyar garin Tanus ce , ta sameka haka ne ba da aure ba kuma aka koreta a gidansu dan sun ki yarda su amsheka, uwa uba saurayin nata ya ki ya amsheka, kai dai wahala ta isheta ta samu wata mata ta ce zata yi mata hanyar zuwa Saudiya Neman kudi, da zarar ta je ta bada kai da fata ta biya kudin jirgin da akai mata itama ta bata naira dubu dari biyar, in ta yarda su yi, idan bata yarda ba karma a fara domin yadda sukai dalilin zuwanta sunna iya yin na dawowarta ba tare da sun bari ta dauko ko tsinke ba, wannan dai shine dalilin da ya sa mamana ta kawo ni gonar Baba Augui ta ajiyeni ta tafi saudiya, maganar da nake yi maka dai har i zuwa yau babu ita babu labarinta, dangina kuwa ba ni ba su Gaskiya dan na kurce su kamar yadda suka ki daukana!" Shiry falon ya dauka na dan lokaci Yan matan nan tunda ya yi maganar mahaifiyarsa ta je saudiya sai ya kasance sun sake kura masa ido SHUWWAR ta ce" Dama haka suke yi ne? A biya masu su zubar da bayansu ba ruwansu su yi tafiyarsu su je su haifa su kuma mutu su bari?" Malan ne ya yi dan gagawar fadin" Ehm, ki yi shiru, bawan Allah kai kuma me ya kaika gidan giyar?" Dan dagowa Hamza ya yi ya dan kalli Malan sannan ya maida kansa ya ce" Sha nake yi, an yi an yi na daina abin ya gagara, yanzu haka dai ta jiya ce kadai ban sha ba, aman in sha Allah ni na san watarana zan daina, na fada a shaye shaye ne sanadiyar abokannan banza, aka taki rashin sa'a babana a duniya yanaimin makauniyar soyayar da ba zai sakani kuka ba koda dan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188