Chapter 13
Chapter 13
kafin ka ce meye wannan, nan da nan wajen neman dinkewa yake yi da al'uma, hakan ya sa sojoji biyun da suka zo da gagawa bada damar yan uwansu su karaso su talafa masu dan a tsagaita cinkushewar hanyar domin Sir bai jima da keta hazo ba, a awa dayan da zai yi kuma a sararin samaniya bata cika bale ace ya sauka garin da zai je, karma ace har ya saukan ba zai iya dawowa da wuri wuri ba balema dawowar tasa ba wani abu ne mai wahala ba idan ya ji ana bukatar ya dawo din zai dawo ne yanzu yanzu ba tare da bata lokaci ba, gashi wanda yake cikin motarma baba ne na polisawa tare da masu bashi tsaro zai nufi gida ne hakan ya faru Alamu take hange, kuma take ji a kunnayanta masu nuni da kamar wannan motar da ta kadeta ta soja ce A lokacin da hannu ya kawo dan juyar da ita domin ana yi mata magana ne kan tana farke kuwa? Ta yi shiru, ta yi bakam tana saurare har sai da ta ga alamun hannu zai taba jikinta ta dago da sauri tana dan ja baya hadi da kurawa kakin jikinsa bakake irin na police ido lokaci daya tana fadin" Ka ga kar ka taba ni, ina wanda ya kade ni ne?" Datijon da ya zubawa kyakyawar halitar ido ya yi dan murmushi yana fadin" Motocina ne suka samu hadari da ke yan mata, ina fatan baki raunata ba? Bismillah kawo hannunki na taimaka maki ki tashi" Wani shegen takaici mai zafin gaske ne ya taso mata a cen kasan zuciyarta, yanzun du irin wannan wahalar da kasadar da ta yi da rayuwarta dama da mai kaki zasu hade ? Gaba daya sai ta ji hakan da ta yi bashi da anfani, wannan police din kuwa take ji a kasan zuciyarta da idan ta zage shi zata wanye lafia da ta aikata ta ji sanyi a kasan zuciyar tata Da baya da baya ta sake ja tana girgiza kanta hadi da fadin" Ba sai ka kama ni ba zan iya tashi " Tana fada ne tana son kama motarsa ta mike da kyar tana sauke mawuyaciyar ajiyar zuciya ta juya tana faman fadin" Ba sai kun rike ni ba ban ji rauni ba, aa ba sai kun rike ni ba ban ji ciwo ba....." A haka har ta samu ta ratsa mutanen ta wuce tana jin takaicin mai kaki a zuciyarta, ta tsani soja, soja bai yi mata ba sam, tana da dalilai na tsanar soja a rayuwa, soja yana da baban kamasho a cikin zanen kadarta! Da kyar ta samu ta yi wata kwana ta zauna jikin garu tana janyo kafafuwanta jikinta hadi da sauke nanauyar ajiyar zuciya a bayane ta ja tsaki tana bude hannunta zata fara yin magana ta ji wata murya mai laushi an yi mata salama lokaci daya mai muryar kuma ya rage tsayinsa yana kallon kafarta da ta janye abin rigarta sama kadan har zuwa idon sawun kafar tata A hankali ya ce" Bai dace ki zauna a nan yar kyakyawa ba bayan motar soja ce ta kade ki? Na so ki ba sojan cen wahala ki saka shi daukan ki da kai ki asibiti , ki langwabe ki saka shi daukan ki a hannunsa ba a cikin kujerar tuki ba, shima mu saka shi yin gumi kamar yadda yake son gannin ya wahalar da mu a duniya......ko kina son ce min bakya sha'awar ganninsa yana tafe yana share gumi a gaban goshinsa?" Tunda ya dukan bata dago ta dube shi ba sai yanzu da ya gama karewa soja wulakanci Da murmushin da ya subuce mata ta dube shi tana shirin yin wata maganar ya yi gagawar fadin" Wauh, masha Allah, ur splendid yar budurwa , kin ga I'm Sudais ke fa?, Na san sunnanki ba zai wuce Zahra'u ba domin kin hasken idannuna tunda na kyalo ki a wajen nan a zaune" Kanta ta dan cire a kansa a kasan zuciyata tana ayana' Ba dai surutu ba shi wannan' A bayane kuma sai ta furta" Am SHUWWAR " " SHUWWAR, unik, magnifique, SHUWWAR, ko zaki taimaka min na samu na kaiki likita ya duba min kafarkin nan da kika dingiso da ita daga cen har zuwa nan?" Watau ba zaku gane ba, a duniyar SHUWWAR tana matukar kaunar ta ga ana caring dinta, idan ta ga mutun ya bayana a gareta da wannan espri din, gaba daya tafia yake yi da imaninta, 'shin idanma ba maza ba akoy abinda ya kai ku bi maganar Allah ne a kan matayenku? Ku kula da mu, domin mu din halita ne masu rauni mana.....ama da yake kawunanku na daidai da jikinku sai kunna daga mana kai' ta samu kanta da ayanawa sannan ta wani shagwabe fuska irin an samu abinda ake so din nan ta mula kai a hankali ta ce" Ba zan iya tashi ba, kuma gashi bana kama hannun namijin da ba muharamina ba" Murmushi ya sake yi yana karra kallon yarinyar a kasan zuciyarsa yana ayana' Tabas wannan ta yi, abana da yake faman na fitar da mace gata Allah ya bani sai hankalinsa ya kwonta, ka ji malan bama zata iya bari na tabata ba, a gaban idannuwana kuma ta ki police din cen ya tabata, wannan ita zata kasance uwar y'ayana, ta zamto a kilace a fadata, na juya abina son raina domin da ganni wannan irinsu ne basu da ummm basu da ummm, ni dama burina na zamto sarki a cikin gidana , idan mu ba sarakai bane a duniya ai dole mu mulki mace ko dan yayan bankin da muka malaka zata yi mana biyaya ne' Mikewa ya yi bayan ya ce da ita yana zuwa, ya shiga dube dube a anguwar Da kyar ya samu dalbejiya ya kama da kyar ya karyo reshenta ya fige ya dawo yana fatan Allah ya sa bata gudu ba duda da gangan ya ajiye wayarsa a gefenta yana tunanin a inocent face dinta ba zata saci wayarsa ba, haka kuma ba zata tashi ta bar wayar a nan ba Ai kam murmushi ya saki a lokacin da ya ga tana nan zaune ya karaso a hankali yana dukawa ya mika mata icen irin na gentle man din nan ya kashe mata ido daya yana furta" Bismillah madame" Murmushi ta kuma sakar masa ta amshi icen ta kama a hankali ta mike ta shiga dan dogarawa ta nufi motarsa Sai da ya gyara mata mayafinta ya ajiye jakarta a gaban motar sannan ya zagaya ya shiga ya tada ya kama hanya A lokacin da suka nufi wajen likita ya dubata suka fito ya tsaya a pharmacy ya siya mata magungunna sannan suka sake shiga motar yake tambayarta ina ne gidansu a lokacin ta shiga tunanin abinda zata iya fada masa amsa A sanyaye ta ce" Me zai hanna na shiga adaidaita sahu na karasa gida ne? Malan Sudais sai wahala nake baka bayan ba kai ka bige ni ba?" Sudais da irin nasa salo ya yi murmushi yana furta" Dama sai kai ka bige matarka zaka tayar da ita ne? Ai ko wa ya bige min matata zan tayar da abina ne" Jama'a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188