Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 132

Chapter 132

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ta yinta har zuwa cikin kabarina......, Sai dai gashi ga dukkan alamu kwana kusa zata gagareni, domin nadin dake kaina mai rikicin da ban san ko zan iya kallonta a haka tana min girgiza ba......?' (Mamana, auntyna, dan Allah ku duba, ku bude idannuwanku ku duba, koda kune kushewa a tsufa, koda kune magarya a y'aya ya dace ku gane cewar ibada ne, haihuwar y'aya ba shine zai sa ki watsar da komai ki zubar da komai ba, tabas akoy kunya irin tamu ta hausa fulani wace ke hanna mana aikata wasu abubuwan a gaban y'ayanmu ko bakin fuska, aman na tambayeku su y'ayan har cikin dakinmu suke kwana da mu ne?, Ki iya rigima mama koda baki iya ba, ki dan ringa dan jefo shagwaba lokaci zuwa lokaci koda baba bai san me hakan yake nufi ba, ki gane mama nishadinki ne koda baba a yanzun baya andanuwa ta hanyar bed, ki gane ki dan zuba abu irin na yarintama zai saka baba kallonki da murmushi a fuskarsa ya dan dungure maki kai ya ce yau kuma shagwaba ake ji maman walida?, Yau kuma rigima ake ji uman Fatima?, Yau yan rikicin a kusa suke da alama uwar gidan Malan, ba maganar mijinki bashi da kudi a wajenki sarki ne, ba maganar mijinki babu abinda ya sani sai fushi cen dam baki koya masa walwala ba a yanzu ba zai iya koya ba, walahi ko dutse ne shi dabi'a zata shige shi, domin yau da gobe sai Allah , ke dai ki yi kokari idan kin zubar da komai ki dawo da daurin nan naki ture ka ga tsiy a gabansa, ki dan shafa jan baki ki kanne ido, idan yace to yau kuma? Ko dai a kaiki a maki rukiya ne? Rukunkume baba ki jefa shi a gado zai gane aljanu sun shigeki😌, aman fisabililahi dan kawai kin samu jika kamarni shikenan sai ki wani kashe kanki inadarma ba'a habakata?, Lada ne fa, 😌 gaskiya a daina wasa da lada gaskiya, a gyara Mama babama yana son jin dadi gaskiya, kuma tsufanki a wajenmu y'ayanki kika dan kwana biyu walahi a wajensa in kin so kika tsufa, domin kinga damar da furfurarki da yabarki ki ce sai ya maki Ampa😌, ba nufina da shekarunki ki ringa fama da kannanun kaya ba, ko daya, ko daya walahi, wani sa'in da kannanun shekarunma sai ka ga idan yannayin jikin mutun sai a hankali kannanun kayan basa yi masa kyau, ba dole bane saka su, ke dai kawai ki iya dauri 😂babu abinda bama gani ehe, a dai kula😍😍😍) Gyaran take yi cike da takaici a kasan zuciyarta Ba komaine ya sakata a cikin takaicin ba sai tunawa da ta yi ko a safiyar yau ta yi masa mesage kamar haka *Barka da safiya yalabai, fatan ka tashi cikin koshin lafiya? Yaya aiki? Allah ya tsare* aman ko nataciyar mayya bai turo mata da reply ba bale ta yi tunanin ya gani, to wai ko bai gannin bane? Ko kuma da wani tunani na daban ne a cikin kwakwaluwar wannan bawan Allahn ne? Koda yake idan ta ce babu ta yi karya, ta san da décision dinsa na rabuwa da ita kwana kusa, to aman ita tana gannin mutuncinsa da kimarsa a yanzu ne dan ya kwatanta kamar shi din ai dan mutunci ne ta hanyar taimakon iyayenta kau?, Aman a yanzu abinda Mamansa ta ce ya matukar bata mamaki, shin ta yaya suke so ta dauko suturarta ta kawo dakin nan ne? Wai me suke so da ita ne haka kai tsaye? Maida hankaki ta yi ta gama gyaran sannan ta koma bangaren Mama ta shiga wanka Kukawa da jikinta da mahaifiyarta ta ce ta kwatanta gwargwadon sanninta ta hanyar cire dukkan datin da ta san yana iya zama a jikinta sannan ta saka turare a dukan wani lungu da ta san tana da shi a jikinta komai kankantarsa A saman kujera ta zauna ta shiga tsara sasaukar Mak'up a fuskarta, wace haka kawia ta ji tana ra'ayin a saman farin fatarta ta dan karra hoda ko yayane sannan ta gyara girarta harma ta saka kajal, ta dora da jan baki mai hawa da rantsatsan dinkin atamparta da ta ciro cikin dinkunnan da akai masu ita da yar uwarta Sosai ta bata lokaci tana gyara har akai kiraye kirayen sallar magariba Nan ta gabatar da sallarta, sannan ta saka kayanta ta kashe dauri irin mai tsokale idon ogan nan Bata dauki mayafi ba, bale hijab, takalminta ta saka plate sai dai mai gashi a jikinsa sosai bayan ta saka safar da ta zame mata jiki A tausashe take tafiya a tsakar gidan tana hankalce da yannayin gidan nasu na yau, taron sojoji ya fi na da yawa sosai, sannan du idan aka ji motsi sai an duba dan gannin ko wanene, da zarar an ga itace kuwa sai ta ga ana yi mata gaisuwa irin ta mutuntawar nan sannan a bata hanya ta wuce Ita dai bata damu ba har ta karasa ta kama kofar ta bude da salama a bakinta ta shiga Sansanyan kanshin turaren wuta garwaye da turarrukan jikin mutanen dake falon, da sasanyan sanyin Ac din da ya gama game dakin ya fara buso mata kafin idannuwanta su fara sauka a kan jama'ar dake falon wa'inda yawancinsu tunda suka dago suka ganta basu cire dubansu a kanta ba Idan ka cire Abanta watau Malan, da daidaikun ciki da suka yi mata kallo daya suka dauke idannuwansu sai wanda shi baima dago idannuwan nasa ba sakamakon muryarta da ta yi masa kuwa a kunne A hankali ta karasa shigowa da murnar dake shinfide saman fuskarta na yin ido hudu da Fauzy da kuma Hamza dake gefe zaune kusa da mamansu kadan Da dan farin ciki ta rungume Fauzy tana dan kakane mata ido ta ce" Hei malama kece da wannan hijab din? Irin za'a zo gaishe da sarakuwa ko?" Kasa kasa ta yi maganar sosai, hakan ya sa Fauzy din dungure kanta itama kasa sosai ta ce" Ni zan baki mamaki ko matar malan, kin ga Nahidt wai? Sai da ta duka har kasa ta gaishe da Malan, gaskiya ta ji tsoron Allah kar ta haukata bawan Allah" Dariya ta kubuce mata a fili da sukai ido hudu da NAHIDT din ta balla mata harara Gaishe da jama'ar dakin ta yi a jumulce tana dan bin kowa da kallo har ta kai idannuwanta saman fuskar yayansu dake murmushin ganninta shima Wajensa ta karasa har kamar zata zauna daf da shi sosai ta miko masa hannu tana fadin" Me yake damun yayanah ne?" Murmushi ya saki wannan karronma mai fadi ya saka hannunsa cikin nata a sanyaye ya ce" Ba komai autanah....." Itama yar dariya ta saki ta nemi zama gaba dayanta , sai dai bata kai da zaman ba muryar Maman Muhay ta katseta ta hanyar fadin" IBTISAM zo dauki jus din mijinki ajiyr masa kafin ya tashi, ga abincinku cen ki bari idan zaki je ki je masa da shi" Daga shi har ita din maman suka kalla kafin ta juyo a hankali wajen da tunda ta shigo ya fi wartarta, watau wajen da idannuwanta suka yi ta daukanta sunna kaita aman tana kin kallo ta dora

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});