Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 170

Chapter 170

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,235 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

suka sauka ba wani tsaye tsaye motocin da suka zo daukarsu aka ware wa'inda zasu nufi gidan amarya da ita, inda Malan ya wuce tuni da abokanansa abokannan arziki suka fara yin gaba, Furera ta wuce ta dauki taxi ba tare da kowama ya kula da ita ba, domin taron ya yi taro, talakawa sun zo tarban sarkinsu, ga masu bada tsaro sun zagaye an tatare ana ta kafa kafa, shi yasama suka yanke hukuncin a sadata da gidanta tun kafin a shige masarauta da ita fitowa kuma ta zama aiki, idan gidan ne zata zo tunda nasu yake yanzun Ita kam a hankali ta dora kanta a gefen kafadar Mama dake ta yi mata nasiha, nasihar da akai masu a cenma ita ce ake sake jadada mata a cikin motar, nuna mata ake a duniya bata da masoyi irin Muhamadu, an nuna mata wannan bawan Allah da anaiwa mutun sujada da zata yi masa tsabar darajar da ya samu a yanzu a rayuwarta, ga rabuwa da kanwarta, gashi ita maganama basu samu sun yi da Muhammad din ba har yanzun, wannan ya hadasa mata kasalanda mutuwar jiki da sake dulmiya a halin tunani, bata taba sannin cewa wai irin ranar nan haka zata samu kanta a irin wannan halin, ashe dai shi aure ko na bazawara ce sunnansa aure? Ko nata ita NAHIDt sunnansa Aure? Haka aka shige tafkeken get din da shi kansa an cenza kalarsa an saka sabo mai sabon yannayi, kafin ake karasawa wajen ajiye motoci Kamar yadda aka yi umarni, dogarai suka iyakantar da jama'ar anguwar da suka zo dan wanke kwalkwatar idannuwansu, iya matan nan hudu yan rakiya ne suka idasa shigewa baban falon da Uwar gidan malan ta shaida masu nanne falon Malan din cen ZA'A fara kaita a cen zai tara su ya masu nasiha kamar yadda yayi da Furera, suka bar mutanen da Furera ta gayata da budaden baki da hanci da tunanin me ya hada amaryar malan din da aka ce yarinyar nan ce da ta gama yawon ta zubar da dogaren gidan sabon sarkinsu mai daraja da mutunci sarkinsu wanda suke fatan ya kamanta halaya irin na mahaifinsa na adalci da tausayin talaka A hakimtaciyar kujera Uwar gidan Malan ta yi masu jagora suka hakimtar da jinnin sarauta, y'arsa baba, y'arsa ta farko NAHIDHT UMAR ABDULAHI BINE MUTALAB Bayan ta tabatar an gama wadatasu da dukkan abubuwan motsa baki ta nemi su bata dan lokaci kan tana zuwa Tana fita bangaren Furera ta sake zuwa ta kuma fada mata cewar ta zo iyayen Nahidht zasu juya, kuma ta san du inda malan yake yanzu zai shigo domin baya zarce wannan lokacin bai shigo gidansa ba tunda an yi sallar isha'i Rai bace Furera dake zaune da kanwarta sunna kitae kitsensu ta bata amsa kamar haka" Kar ki ce dan ya saba, ki dai ce dan yana zumudin zuwa ya idasa shanye sauran romon karti, ke kuma kai na rawa dan a samu gindin zama a gidan sarauta kina kai kawo tamkar ba kishiya akai maki ba, Allah ya tsareni da nuna fuska biyu ko a gaban waye!" Murmushi ta yi ta dubeta da kyau ta ce" Haka ne, Allah ya tsaremu baki daya, aure dai an riga an yi an gama sai hakuri da fatan zaman lafiya, idan baki manta ba a lokacin da Laure kishiyar babarku ta rako ki i warhaka Malan na gida, haka na amshe ki, shi kishi ai ba hauka bane, ki huta lafiya!" Tana gama fada ta juya ta yi tafiyarta , ita kuma ta ringa gunduma magangannu kunduma kunduma har sai da ta gaji dan kanta kanwarta na tirata sannan ta sake caka mata dauri tana fadin ta je ta jadada masa bata karbi amanar karuwa ba, idan ta masa ciwo ya dauki mataki Da wannan hudubar ta fice ta nufi bangarensa, a lokacin da ya shigo din kennan shima bayan sun gama salamar bakin da suka yiwa Nahidt din rakiya harma ya yarda da maganar cewa masu yi mata hidima zasu zo nan da sati guda idan an gama tantance wa'inda suka dace a kawo mata in sha Allah Tunda ya shigo falon da lalausar salamarsa yannayin gudun jinninsa ya fara cenzawa A hankali ya ringa amsa gaisuwar Malama dake masa da murmushi kwonce a saman fuskarta, sai kuma ya juya bangaren da Nahidht din take wanda yake ta son kallo tun zuwansa aman ya hanna kansa dan yiwa mai adalci adalci Idannuwansu ne suka sarke da junna, sai kuma ta yi saurin sada kanta hakan ya sa farar alkyabar dake jikinta sake sadowa ta sake tare gaban goshinta Dan Murmushi ya sauke na fahimtar kamar wace take jin kunyar hada ido da shi ko menene? Sai kuma ya girgiza kansa yana ayana' Ba dai Yayar Y'ata ba, idan ta ga dama Yanzu ne zata ce min Muhamadu kamar wata gwogwona' Shigowarta da doka kofar da ta yi ya saka shi waigawa da dan sauri ya zuba mata ido Salama ta yi ciki ciki, haka kuma jikinta daga ita sai dan kwalin nan da ta yiwa dauri irin na birkitatun yan barikin nan tana taunar cingam, kana gannin yannayinta ta aro lamari ne irin na fitinanun mararsa jin magana irin wa'inda barikin bata karbe su ba suke mata cin karfi da yaji, watau mararsa nutsuwa a barikinma, irin masu ja da karfi da son nuna su din yan duniya ne ta kowani hali A kujerar da ya dace ya zauna ta karasa ta zauna sannan ta dora kafa daya kan daya tana taunar cingan hadi da yin kas kas kas da cingan din Har ga Allah ta ba Nahidt dariya, ta ba Malama tausayi, ta kuma ba Aban Shuwwa mamaki da tunanin ita kuma nata salon kishin haka ya sakata dawowa? Subahannalah a haka ta fito dan rashin sannin ciwon kai ta zo har bangarensa? Duda gidansa ba gida bane dake cike da maza, aman ko dan shedanun aljannu ai zaka kamanta rufe jikinka, bale masu aikinsu mata dake yi masu aiki sunna girmama su har sukan duka har kasa su gaishe su da kiransu malamansu, me take son nunawa a haka? Ajiyar zuciya ya sauke, da yannayinsa na sanyi ya kai zaune a saman kujerar dake gefen ta Malama wace kuma take facing din su biyun Sake zuba masu ido ya yi d💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* ‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 7️⃣2️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});