Chapter 108
Chapter 108
ki cika ki fara sha bara na kai ruwan bayi" Da sauri Shuwwa ta ce" Aa mama bara na zubar da ruwan na barshi ne dan ban san ba ko an gama da shi ko aa" Mama ta yi murmushi tana kallonta ta ce" An gama da shi, sai kuma na yamma in sha Allah, zauna dai ina son gannin me ya makalar da Nahidt ne a ciki ina zuwa......" Ta karasge tana mai dauke robar domin ruwan bashi da yawa sosai a ciki Ajiyar zuciya ta yi ta koma tana zama hadi da kurawa madarar ido, sai kuma ta juya tana kallon hadin tsumin da maman ta hada ta dafa masu ta ce daga yau shine ruwansu, abin bashi da dadi gaskiya sai fatan samun biyan bukatarsa, ta yi hade hade ne kamar haka.....................💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 4️⃣4️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Ajiyar zuciya ta sauke, ta koma tana zama hadi da kurawa madarar nan ido, sai kuma ta juya tana kallon hadin da Maman ta hada ta dafa da kanta ta juye ta fada masu cewa daga yau wannan zai dauke kaso mai yawa a cikin ruwan da zasunna sha, zai fi ruwan yawa a cikinsu, domin hadi ne mai mugun anfani, ba budurwa ba magidanciya, hadi ne da ya dace da dukan macen da ta san kanta, hade hade ne ta yi na kaya masu inganci kamar haka *Nonon Kurciya* *Turakal zomo* *Yadial fulani* *Kafi malan* ta dafe su sosai , ya zamana sunne ruwa ........... (Labari mai gida ne zai baki shi hajiata ba kowa ba), Dan murmushi ta yi ta cika kofin ta dan kwanta a saman gadon irin kwanciyar nan ta ruf da ciki ta dan dage kafafuwanta hakan ya sa kwaurinta bayana kuma kafafuwanta babu safa tana rike da kofin tana niyar fara sha mama ta fito Nahidt na biye da ita wace ta sha hawayenta a lokacin da ta hau po din nan ta ringa tunanin yau suma wata ce ta basu abin gyaran da zasu gyara kansu ba su da kansu ne sukaiwa kansu ba, subahannalah ai dole mutun ya yi kukan farin ciki, dole abin nan ya zo masu wani iri Mama ta dan tsaya ta karewa kwonciyar Shuwwar kallo kafin ta yi murmushi ta karasa wajen kayanta ta bude ta ciro safunna masu tsayin gaske sannan ta dawo wajen gadon Tana zuwa Shuwwa ta tashi da sauri tana kokarin zama Mama ta kyaleta sai da ta gama zaburar tata sannan ta ajiye saffunan tana kallonsu ta ce" Irin wannan kwanciyan bashi da kyau IBTISAM, kin ga kwanciyan nan ya nasa maman mace ya tabe ya zube, sannan irin daga kafafuwan nan da kika yi ke ba safa a kafa ba, ke ba irin wandon nan mai saka dumi a jikin mace ba, hanya ce mafi sauki da iska zata samu damar shiga cikinki, iska irin mai haifar da tusar gabar nan" 'Na shiga uku, wai dama haka take Maman ? Tusar gaba kuma? Gaba dama tana yin tusa ne ba sai baya ke yi ba?'......Shuwwa ke ayannawa a kasan zuciyarta cike da jin kunyar maganar Nahidt kuwa da ta san me hakan yake nufi sai abin bai bata irin kunyar nan ba, ta saka safar Itama kafarta daya ta sauke ta amshi safar ta saka, ta sauko dayar tana kokarin gyara rigarta da ta yi sama har wajen cinyoyinta aka dan kwonkwasa kofar dakin Ba'a basu damar kimtsawa ba aka sako kai Cikin dakin Da mamaki yake binsu da kallo a kuryar dakan mahaifiyarsa?, Saima da ya ga irin zaman da suka yi watau Shuwwar da mamansa ya sake binsu da kallo kafin ya maida dubansa kan mahaifiyarsa dake dan Murmushi tana kallonsa Murmushin ya yi shima wanda iyakarsa saman lebensa kasancewar zuciyarsa na a cinkushe da tunani a sanyaye ya ce" Kys din gida daya nake so" Mama ta dube shi da kyau da yannayin amon da muryarsa ta bada A hankali ta dan mike tana kallonsa ta ce" Baka da lafiya ne? Wa zai je gidan? Wane a cikin gidajen?" Ajiyar zuciya ya sauke yana kallon mamansa, ita kam da zarar ta dan rikice sai ta aniya jero tambayoyi Dan ajiyar zuciya ua sake saukewa yana kallonta A sanyaye ta ce" Ko da IBTISAM zaku kaura cen din??" Gabansa ne ya yanke ya fadi jin sunnan da maman ta ambata, duda ba yai ya fara ji ba, a hankali ya sake maida dubansa kanta , daidai gaban goshinta kafin ya dan cije lebensa yana tunanin shin abinda ya yi niyar yi zai aikata ko kuma sai ya katse abinda yake daskare a zuciyarsa na wasi wasi ne?, Niyarsa yaa kaisu daya daga cikin gidajensa, ya kilacesu ya saka masu kulla da su, ya dauko malaman da zasu kula da lamarin datijon nan ko Allah zai sa a ga sauki a al'amuransa, idan ya dawo cikon hayacinsa su zauna ya masa tambayoyi a kan maganar nan, idan har ya fada masa sunnan wanda ya azabtar da shi a fada shi kuma ya je ya kaamo shi ya masa hukunci daidai da laifinsa Sai dai a yanzu sai yake ji yana son cire wasi wasin haka a ransa, hakan ya sa a dan hankalce ya ce" Ku fito ku dukanku" Da Maman, su Nahidht din dukansu suka kalle shi, sai dai bai basu damar tambayarsa ba ya ficewarsa a dakin Kallon junna suka yi,sai kuma Mama ta sauke ajiyar zuciya tana fadin" Ku mu je Allah ya sa alkhairi ne" Shuwwa da jikinta ya mutu jin bakon yannayi ta samu kanta da fadin" Ko wani laifi muka yi?" Nahidt ta dubeta ta dubi Mama itama abinda take ayannawa kennan Mama ta yi dan murmushi gannin yannayinsu ta dafa gefen kafadar Nahidt dake tsaye ta ce" Ku saka hijabanku mu tafi, in sha Allah Alkhairi ne" gaba ta fara yi domin itama tana so ta ga abinda yake faruwa, dan fuskarsa a hade take sosai, yannayin maganarsa kuma
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188