Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 102

Chapter 102

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,192 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

karara alamu suka nuna kansu na yanzu ne wani abin ya cenza mata ra'ayin da ta shigo da shi Ajiyar zuciya ya sauke ya mike yana daukan ky dinsa ya ce" Dauke" Jikinta ne ya fara rawa tana kallonsa , muryarta na rawa ta ce" Ganaral " Juyowa ya yi ya sauke manyan idannuwansa a saman fuskarta hakan ya saka ta fashe da kuka tana ajiye plate din saman table din ta ce" Ganaral har gori ake yi min cewar da ni da banza du daya a gidan nan, Ganaral aure ka kara a gabana kana jan hannunta, ita kana sonta ko? Ganaral nima ai matarka ce me yasa ba zaka mayar da ni matarka mai sunnan matarka ba? Ganaral ko ban cencenci hakan ba?" Idannuwansa ya lumshe a hankali ya taka ya karasa gabanta ya tsaya Kanta da ta sada ya saka lalausan hannunsa ya dago habarta yana kallon fuskarta ya shiga fadin" kina da kyau Masha Allah, sannan kina da kannanun shekaru masha Allah, sai dai na riga na kamu da rashin yarda da ke, wanda hakan na nufin ina iya zama da ke aman koda yaushe da tsamtsamcinki a zuciyata, u see na san komai tunda aka fara, na so kwarai ki yi kokari ki ci jarabawar da ake kawo maki, na kara matse maki lamba dan ba zan yi wasan raba shinfidata da wanda da zarar na bata masa yake iya daukan mataki mai muni a kaina ba, duda ina son gwadawa duniya cewar Mata sunne ababen rayuwata ba maza ba, ina son gannin masu kirana da Papah dan na haifa, sai dai yannayin rayuwata ya zo da hatsarin da sai na auna, ba dan na isa na kare abinda Allah ya kadarto min ba, aman kuma kakin dake jikina ce ke sakani bincike ba ji ba gani........." Ya saurara gannin yadda ta kwalalo idannuwanta waje gaba daya, sannan ta dafe kirjinta gabanta na faduwa jikinta na rawa A sanyaye ya ce" Na so ki fi karfinsu, da suka kirayeki ki ce da su ke yar malam ce, gidanku alkur'ani kuka rike, ki yi anfani da sanninki cewar dukkan tsanani yana tare da sauki, ki maka ni da adu'o'i , da ta yiwu yanzu nan dinki ya tasa......." Ya fada yana shafa cikinta a hankali ya sake kallon fuskarta ya ce" Sai dai kashhhhhhhhhhhh............." Daga haka ya saketa ya juya da niyar shigewa dakinsa na barci, sai kuma ya juyo a dan kausashe ya ce" Kuma itama ba sonta nake yi ba!" Daga haka ya shige ya zauna bakin bed yana maida numfashi sannan ya dauko wayar da yake sauraro da ita ya zauna zaman jira A haukace ta kashe kayan da wani irin sauri cikinta na juyawa ta yi bangarenta Tana shiga bayi ta zarce da wayar da suke magana ta haye saman salga jikinta na masifar rawa Ko idasa sauye abinda ya murda mata cikin bata yi ba kira ya shigo wayar tata A jirkice ta wawura dan a kasa ta ajiye ko zata iya zubar da abinda ke cikinta ta daga ta saka a kunnenta "Bani albishir din ya ci" aka fada a zakwonce Kuka ta fashe da shi bakinta na rawa ta ce" Walahi ya sani, walahi ya san abinda muke aikatawa, kuma ya san ko ku su wanene " Gaban mai kiran ne ya kwonci kwonci ya bada rarararassss ras ras ras rassssssssssssss, shiru ne ya dauki wajen na dan lokaci kafin kitttttt a kashe kiran MUHAY dake zaune a saman gadonsa ya yi dan murmushi ya ajiye wayar a aljihunsa ya mike a nutse ya fito ua fice bayan ya duba agogo da tunanin Allah ya sa Mamah bata yi barci ba yanzun Dadadan kanshin turaran da ya kasa gane na ruwa ne ko na wuta ya daki hancinsa a lokacin da ya bude falon A hankali idannuwansa suka sauka a kan kayayaki manyan bokitai manya manya sosai , ga wasu manyan ledoji shake da kaya a cikinsu, ga manyan galoli masu dauke da turarukan ruwa, harda su turmin karfe da tabaryarsa da katon ludayi a ajiye a saman cikinta, ita kuma ta yi barci a ringyeshe saman doguwar kujera kafarta daya a kasa dayar a mike sambal saman kujerar Yanzunma dogon wando ne a jikinta har kasa , kuma damame ne , sannan rigar dake jikinta gwara ta jiyan ta fi arzikin rufewa dan dai a sake take rigar sannan barcin da ya kwasheta ne ya saka rigar dagewa har cikinta ya bayana a fili Aiki ne suka raba, duba da suka ce da Mama sun iya hada turaran wuta ta saka suka yi list aka kawo shine fa ta zabi aikin harhada turaran da itacen turaren, su kuma suka shige kicin Nahidt zata kiyawa Mama yadda ake soya garin turaren da kuma icen da suke sim soyawa kafin su hada shi, shine ta fara barci ya kwasheta domin gajiyartama ta gaji yau din nan kokarine take yi karfi da yaji dan Nahidt ta fada mata cewar karfa ta ja abinda maman sojan cen ta tsaneta ko ba komai a rabu ana begen junna ya fi a rabu da ana tsine hali, shi yasa ta dage take kakau da komai, balema Maman kanta gaba daya ta tare a tare da su da dukkan motsinsu da nan nan da su, har mamakinta suke yi yadda komai suka yi sai ya sakata sakin murmushi Kansa ya cire daga wajen kicin da yake jiyo dariyar Nahidt da ta mamansaa da mamakin lamari na mata ya dan dafe jikin kujerar yana auna awanin da suka yi tare, aman shine har suka sake da junna haka suka zama kamar wasu da suka jima da sannin junnansu? To shi ta yayama zai iya sakewa haka da mutun daga haduwa? A hankali ya mika hannunsa dan ya dauke ludayin dake saman cikinta dan harda turare a jikinsa ta dora a saman jikinta ta yi barci A zabure ta farka tana rike Ludayin tana fadin" Idan aka hade ruwan da itacen aka barsu suka kwana sun fi tsumuwa sosai ta yadda idan akai sauran hade haden kayan kamshin zai kasance kamshinsa mai kama daki.......... Lah da kaine???????" Ta karashe da dan nuna alamun mamakin da shine take gayar maganar nan, ita ta zata ai su Nahidht ne Hannayenta ta daga a hankali ta shiga yin mika wace barcin da ta fara ne ya hadasa mata ita ba wani abin ba A hankali ya bi hamatarta da kallo wace ya yi mamakin ganninta sumul kakal ba dis din gashi sannan ba alamun dati a tatare da ita, sumul din wajen abin sha'awa kamar ba hamata ba da kuma kirjinta da ta bankaro dan yin hamarta mai ma'ana ( Maganin bakin kasan hamata, wani lokacin zamu ga mutun ko fari ne hamatarsa tana da dan duhu, idan kuwa yana kwaikwaita kwaikin hamatar tana da baki marar kyau, idan kuma shi din baki ne wahen hamatar yakan fita daban sosai, idan aka taki rashin sa'a mai gidansa ba abinda ke haukata shi irin ya ringa gannin uwar gida na mika ai ba dadi ka ringa daga hannaye hamata na neman saka amai koda bata hamami, maganin wannan da shi da bakin raba rabar kafafuwa, watau cinyoyi wajen dake haduwa shine

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});