Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 46

Chapter 46

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,190 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE, WATA KOKOWAR nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Dukkan furucinsa, sun nutsu ne, sunna fahimtarsa, kuma har kasan zuciyarsu sun gane , sun kuma gamsu da bayanansa har kawo wajen da ya furta a daura aurensu, hakan ya sa kowa ya dago da kalar nasa fahimtar da ya fara yi masa yana kallonsa da hakan Amininsa ne ya riko hannunsa yana fadin" Father Lieutenant, ka kuwa fahimci rigimar cen da ta kacame? Ana nufin uwar da ta haifi Hamzana ita ta haifi yan matan cen, ta ina kake so a daura aure kuma? " Dan murmushi ya yi ya juya wajen da Fauziya ke zaune ta rakube ta hade kanta da gwuiwoyinta tana kuka , takan dago ta sauke dubanta a kansu ta kuma maida ta sake fashewa da wani kukan irin na cikin ran nan mai cin rai din nan ya nuna wajen da take ya ce" Kunna nufin harda wancenma mamansu daya ne?" Su dukansu ita suka kalla, Malan ne ya furta" Aa, ita din aminiyar NAHIDT ce, tare aka kawo su a kame da ake yi" CHIEF OF ARMY ya ce" Thats good, ka ga ka aurawa d'anka yarinyar cen, ina kyautata zaton zai samu gata in sha Allah" Sake kallonta sula yi, haka kuma suka kalli wajen da su Hamza suke sunna ta sake rungumar junna da Hamzan yana ta talabar kumatunsu yana mai yi masu furucin su yi hakuri su daina kuka, in sha Allah damuwarsu zata gushe gaba dayansu, dan an daina aurensu a yau ba damuwa, Allah zai basu abokanan rayuwa masu albarka, gashi ya bayana a garesu zai zamto uwa, ya zamto uba a wajensu, zai zamto gatansu, zai tare masu dukan wata rigima ko raini, zai hanna a zage su , zai daki du wanda ya nemi ya dake su, shi murna yake da ya same su , kuma babansama zai rike su kamar shi ya haife su domin dama so yake yi ya samu wasu y'ayan gashi Allah ya karra masa ai, su kyale wa'incen masu bata farin cikin mutane daga su har yar uwar tasu, su yi shiru su daina kuka haka Allah ya hukunta A sanyaye Malan ya ce" Tabas haka Allah ya hukunta, na jima ina gannin lamarin launin Kadarrar bayi ciki harda tawa ta jarabawar rayuwa Alhmdulilah, aman ta Shuwwar, ta shuwwar tana bani tausayi ainun, ina mai taya shuwwar adu'ar Allah ya sanyaya mata jarabawar rayuwarta ba dare ba rana " Sake juyawa Chief of army ya yi yana kallonta, mugun tausayinta ne ke tsirga masa har cen kasan zuciyarsa Ajiyar zuciya ya sauke ya juya ya fara fita ya bar Baban Hamza zuwa ya sanar masu abinda suka yanke A lokacin da ya fito ya ga dumbin al'umar da suka saka jikinsa daukan yamyamyam Da mamakin tarin mutanen da suka taru yake karra bin mutanen da kallo wa'inda idannuwansa suka kasa gannin karshensu , a cikinsu kuma ya ga manyan malamai, ya ga datijawa, ya ga matasa, uwa uba sojoji babu kalar hular da babu A hankali ya kai dubansa wajen da ya kula sun fi zagayawa hakan ya tabatar masa cewar a cen yake Murmushi ya yi mai sanyi yana komawa gefe ya ciro wayarsa ya samu ya fita a cikin mutanen daidai mai rike da 🔊🔊🔊 ya fara sanarwar cewa a shirya kowa ya zauna za'a gabatar da daurin aure LIEUTENANT GANARAL ya dan tabe bakinsa yana mai sake bin mutanen wajen da kallo da bakin gilashinsa a kasan zuciyarsa yana ayana' In ba malan bahaushe ba, a kasar da ake kawo hari yan bani na iya na shiga da boom sunna watsa al'uma, shine akai wannan tarron mai cinkushewar nan aka cinkushe kowa da babar riga, yanzun ka dauki dan dutse ka furta attakhabir ya jefa kusa da liman din cen da babu abinda zai iya aikatawa da ya wuce diban babar rigarsa ya diba da gudu ko ya sume kafin ta tashi da shi din, shirme dai ba zai karewa malan bahaushe ba, daurin auren a yi shi a cikin masalaci mana a watse?' Zazaunawa aka yi, du aka samu nutsuwa inda suka shiga gabatar da daurin auren da su rabe raben cingam da komai A bangare guda kuwa CHIEF OF ARMY idannuwansa ke lumshe yana sauraron maganarta a nutse take furta" Har ka sa na ji kunya, wani irin neman yardata? A kan yaron da kaine babansa?, Dan Allah me na yi maka ne da sasafe haka ELHAJ ?" Murmushi ya sauke hadi da ajiyar zuciya ya datse kiran bayan ya furta mata kalamai masu daraja ya maida dubansa wajen tarron al'umar nan ya daga kafarsa da dan sauri ya dawo jin ana shafa fatiha wanda hakan ke nufin aure ya dauru kowa na iya tashi Kamar jira yake ana shafawa shi ya fara mikewa, sai dai gannin Father ya nufo da sauri shima ya sha babar riga fara yana masa alamun ya zauna saman kujerar da yarensa suka bashi ya koma ya zauna sannan ya karasa wajen da yake zaune yana kallon fuskarsa a nutse ya ce" MUHYIDEEN, ni kuwa idan na yanke wani hukunci a kanka yanzun zaka iya yi min biyaya kuwa?" Kai, watau Father dinsa ya cika son saka shi magana ba lokaci walahi, ya fi sau a irga suke irin haka, kuma fa wani yanke hukuncin saima an yanke ake fada masa sai a biyo ta bayan layi da shi, duda ya tsargu kwarai da gaske da tambayar da akai masa a wannan wajen a irin wannan lokacin, aman sai ya dan kafe shi da ido kafin ya dan gyada masa kai yana sake waiwaige ko zai ga abinda Father ke son saka shi Murmushi ya yi yana fadin" Ka matso kusa da wajen daurin auren nan yi sauri taso ka matso Da kallo ya raka bayan Father a lokacin da ya ratsa da sauri yana dukawa wajen datijawan nan da abokinsa da malan dake zaune zagaye da goron da aka karkasa ana ta rarabawa Bakinsa ya karra dan dantsewa yana ayana' Allah , Allah ka sa wani tsagera aka sama min da safiyar nan na ci uwashi na hutama zuciyata!', tunanin haka da ya yi saka shi mikewa da kwarin gwuiwarsa da kakinsa ta sojoji a jikinsa ya matsa da kyau ta yadda zai damki mutun (😌) A nutse bayan Father ya gama gagaisawa da su ya ce" Ku yi hakuri, na shigo kai tsaye, Malan, Aban su Hamza, Aminina idan har ba damuwa ina nemawa yarona auren SHUWWAR" Daga Malan din, har sauran

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});