Chapter 35
Chapter 35
babama da babansa " NAHIDT ta juyo da sauri tana kallonta ta ce" Ke SHUWWAR da wa kike?" SHUWWAR ta girgiza kanta tana hayewa saman doguwar kujera ta ce" Ba da kowa ba " NAHIDT ta sake juyowa sai karra cika take tana batsewa a bayane ta furta" Sai kace ubanmu? Gaskiya mutumen nan ya iya wulkakanci, yanzu tsakani da Allah meye laifin Hamza?" Fauziya ta sauke ajiyar zuciya a sanyaye ta ce" Bashi da laifi, ko daya bashi da laifi, sai dai kuma abinda Aban Shuwwar ya fada gaskiya ne, ya dace wannan karron mu bi komai a hankali, gagawar me muka tsinta a cikinta ne banda wahala?" Shiru ta yi bata basu amsa ba, sai salamar da aka yi aka ringa shigowa da kayan abincin da ya saka su bin masu shigo da kayan da kallo, sai da suka gama ajiyewa a baki baki yaron ya duka yana fadin" Malan ne ya ce a kawo, ya kuma bada wannan ya ce a bada" Ambulope din Fauziya ta amsa idannuwanta a waje ta buda ta fitar da abinda yake ciki Gaba dayansu sai da suka zarro ido suka kalli yaron da ya gama yi masu bayani ya mike ya yi tafiyarsa A bayane Fauziya ta ce" Allah kennan, kin ga yau muma irin haka ce ta same mu? Lalle Aban Shuwwar ba shuwwar kadai ya haifa ba, muma babanmu ne" NAHIDT kam bakinta gaba daya ya mutu tana bin kayan cimar da kallo, harda madarar peak, da kidin gwongwani, sai ta samu kanta da jin dadin haka a cen kasan zuciyarta aman kuma ta ki yarda ta bayanar da haka a fili saima bara masu wajen da ta yi ta nufi cikin dakinta ___________________________________ Daga wannan ranar suka fara shinfida Rayuwa mai tafe da daraja da mutunci Rayuwa ce da basa fita yawo dan neman na cin abincinsu, rayuwa ce da suke zaune a daki iya tsayin yawonsu falonsu ne sai ko idan zasu rufe gidan Hakan ya sa suka ringa taya SHUWWAR daukan azumin da take yi wanda daga bakin lokacin da ta fara yinsa ta fara fuskantar wata irin nutsuwar zuciyarta Lafiyar jikinta ta karru fiye da da, uwa uba da zarar ta sha ruwa ta yi salolinta sai ta kawo kayan gyaran jikinsu ra hada ta hau Dukhane hankali kwonce ta dauki lokaci mai tsayi a sama tana shan hayaki har sai fatarta ta yi jajajir sannan ta sauka ta dora da damamen kurkum da madarar kauri a jikinta ta murje sosai har sai ya kamata sosai sannan ta sha kadadar madara mai sanyi karara ta haye gadonta ta luluba da bargonta , garin Allah na wayewa kuwa take dora zaman turaran wuta, wannan kuwa sabonsu ne su dukansu ukun kowace da kujerarta da turaran tsugunonsu da na jiki Watau sabon da suka yi tun a saudiya na gyaran jiki da iyayensu ke yiwa larabawa da yan matansu na cen idan aure ne ko biki ne , kai kulun dai cikin gyara ya kasance suma abin baya basu wahala, ba zai yiwu su yi sati basu dora gyara ba, jikinsu har tambayarsu yake yi Sai suka karra samun sirikan gyaran na mamaki wanda ke karra fitar da darajar fatarsu A Yanzu kuma da suke zaman gida ba dare ba rana, abin sai ya zama shine kadai abinda ke debe masu kewa bayan TV Gefe daya kuwa Hamza ba wai kwata kwata bane basu da labarinsa Ta cikin waya ya zame masu karfen kafa Ita da kanta Shuwwar dake mamakin sun yi saurin sabo da shi sai gata ta saba da shi din A waya suke bata lokaci mai tsayin gaske sunna hira, kuma hirar kowa da kowa ne Ta wayar ya nemi sannin su din su wanene? A lokacin da NAHIDT ta shiga bashi labari a lojacin nan Shuwwar ta mike ta nufi ta kwonta A hankali ta lumshe idannuwanta tana jin yadda zuciyarta ke dan bugawa Labarinsu? Labarinsu ai takaitace ne, domin su da kansu basu san menene asalin labarin iyayensu ba, basu san su din yan wata kada bace, su dai sun samu yaren hausa a bakinsu sai larabci sai ko turanci da suke ji An haifi su a Riyad ne su dukansu , daga baya iyayensu suka dawo maka da zama Abinda suka sani da rayuwarsu shine mahaifiyarsu dai farar mace ce kamar zabaya, akan kireta da buzuwa sunna ne na kiranye da abokanan aikinta ke kiranta da shi, sai mahaifinsu shi kam ba fari bane ko kadan, aman mutun ne mai kyan gaske domin a kamani ita SHUWWAR ta dauko kamanin mahaifinta ne, ita kuma NAHIDT ta dauko na mahaifiyarsu, aman gaba dayansu farin mamansu ne suka dauka da gashinta da kirarta Labarinsu bashi da tsayin da zasu ce ga asalinsu har iyayensu suka barsu da sunnan sun tafi arfa a cen aka dawo masu da maganar sun rasu Basu ga gawarwakinsu ba, basu ga kabarinsu ba, a haka suka dangana daa son ganninsu domin sun je sun kuma zuwa basu samu gannin mamatan ba bale su ga gawarwakin iyayensu, gashi a lokacin sunna cike da tsoron kar a kama su a kaisu wata kasar daban A haka suka ci gaba da nema da aikatau dan su ci da bakin su, har ranar da la'ananen nan ya kama auntynta aka kaisu gidan da ake dawo da jama'a kasashe daban daban aka diro su hausa Ajiyar zuciya ta sauke dan ta san shikenan ko mai yannayin rayuwa irin ta Hamza me zai ci da mai irin rayuwarsu?, Ita kam yanzu a irgenta satinta uku kafarta bata leka waje ba, da zarar ta samu ta idasa sakewa sosai zata fara fita ne dan ta samu aikin yi ko yayane ta ringa yi , zai kore mata kewa ____________________________________ Sati shida kennan da rabuwar auren Shuwwar A tausashe ya dora da fadin" Ban sani ba, malan ban san ko matsalar halin da ya fada maka kai tsaye bane ya saka ka yi masa iyaka da yarinyar wajenka?, Ka ga wannan da kake ganni yaya yake a wajen mahaifiyarsa , yakan zo lokaci zuwa lokaci, shima a yanzun wani ne a kasar nan, aman Hamza ya ki ya dube shi ya ki ya yafe masa, a yanzu da ya zo na ce bari na janyo shi mu zo mu sameka tare domin zan fi jin kwarin gwuiwa, kuma mai yiwuwa idan muka zo taren koda ka yi niyar hanna mana ne kana iya bamu, Hamza yarona ne, aman ka ga yayan mahaifiyarsa nan, bamu da labarin mahaifiyar tasa dai , an yi neman an hakura an barawa Allah komai" Malan ya sake kurawa fuskar Datijon dake zaune cikin shiga ta alfarma ido Da sauri ya cire idannuwansa yana mamakin kamanin nan, datijo ne, ga shekaru ga komai, aman cikin ikon Allah kamanin a bayanr suke ba a boye ba Wata ajiyar zuciyar ya sauke yana fadin" Elhaji, ko daya, ba wannan dalilin ya saka na dakatar da shi ba, ina so ne mu bi komai a hankali, bana so abinda ya ringa faruwa ya sake faruwa da yarinyar nan duda ban isa na hanna kadararta wadda Allah ya kadaro mata ba, aman ina iya yina, so nake ko yayane abin ya zo mana da dalili, ba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188