Chapter 40
Chapter 40
sun je wajen daurin auren da aka saka karfe tara za'a daura shi? Eh lalle yaron nan dan gata ne, watau sun je su yi jiran bakinsa ne ko? Dan nishi ya dan fitar kasa kasa ya ce" Zan zo " Chief of army ya yi yar dariya yana fadin" Ina duban hanya " Daga nan ya kashe yana fuskantar baban Hamza ya ce" ka ce min tun zuwan nan da ya yi sau daya da na ce ya je bai kuma komawa ba?" Daria ya yi yana fadin" Haba aminina kaima ka san zuwanma da ya yi dan maganarka ce ai, ka ga ranar farin cikin da na yi kuwa? Allah dai ya kara girma aman garin nan ana tsoton Lieutenant ganaral walahi, baka ga yadda ake kwasa tsakaninsa da mararsa jin magana ba" Shima yar dariyar ya yi ya ce" Ai ana cen ana kwasa da mamansama, aure fa aka daura masa sau biyu kadai ya je , kuma a zuwan nasa biyun sau daya tak suka hadu da matar, cewa ya yi mahaukaciya ce sai tana kafeshi da ido kamar mai farfadiya, kai dai ana nan ana fama da rigimarsa " Ire iren hirar da suke ta yi kennan sunna shan dariya ga zazafan kunnun fulawa da ya sha uban madara da kayan kanshi yana turiri yana ta tashi a gabansu an zuzuba masu a manyan kofofi na kwalabe , ga sanyin AC da falon ya dauka kai abin dai sai hamdallah kawai A cen cikin gida kuwa a falon matan Malan bayan an karbi kayan amaryar matar Malan uwar gida itace a tsaye a gaban lamarin, domin a lokacin da malan ya yi tsaye ya dubi idannuwanta ya nuna mata yin hakan shine farin cikinsa ya saka ita kuma mikewa da dukan kokarinta da zuciya daya ta amshi su Shuwwar harma take hidima da su Ko a yanzun matan da suka zo da akwatunnan sun samu tarba ta mutunci har sun cika da mamakin gannin hakan duba da yadda dan uwansu ya fada masu cewar ko me suka tarar kar su saki su nemi wulakntar da yarinyar, idan har suka ga wani abin batanci a tare da ita kar su manta d'an yar uwarsuma yana da kashi a cikinsa a haka suka amshe shi suka nuna masa so har zasu bashi y'a Su abinda suka tarar kwata kwata basu ga abin tsatsamta ko na wulakanci ba Sai da aka gama zube akwatunnan da suka girgiza matan daje falon Nahidt ta fito da waya a kange a kunnenta tana amsa Hamza dake shaida mata suma sun taso da jama'ar daurin aure sun nufo gidan Malan din , hakan ya sa ta shigo falon tana murmushin da ya sake fitar da kamaninta sak sak sak da mahaifiyarta, domin idan baku manta ba Nahidt ce ke kama da mamansu, Shuwwar kuwa ta dauko kamani da mahaifinta wanda shi har suka rabu da shi ya ki jinnin ya ji an ambaci sunnan kasar nan, mutane da yawa kan cewa ai kurciya akai masa wada ta fitar da shi daga kasar kwata kwata harma ya ki jinnin maganar kasar bale mararin dawowarsa cikinta Idannuwanta ne suka shiga cikin na matar da ta mike tsaye a tsorace ta kafeta da ido Bakin matar na rawa tana nuna Nahidt ta ce" wannan wannan wannan wacece?" Amaryar Malan da ta san dama a rina, harma zuciyarta ta gama dumewa da farin cikin gannin haka ya fara bayana, a zuciyarta ta ayana'an zo wajen, dama na san wani sai ya gane da wannan karuwar ce zamu aurawa danmu kanwarta?' hakan ya sa da gagawa ta ce" Wannan? Ai yayar amaryar ce, sunnanta NAHIDT, gidansu a nan baya yake shi Malan din ai taimaka masu ne yayi duba da ba tare da iyayensu suke zaune ba" (Dan adam kennan, domin ba zan ce malan bahaushe kennan ba dan kuwa kaf duniya akoy masu irin halayen nan a kowani yare, hanyar da zata bi ta hanna farin cikin wani take nema dan kawai tana jin tsoron rabarta da farin cikin ke iya yi ya saka ta zama tamkar mahaukaciya) Dukan mutanen falon da mamaki ita suke kallo da wannan dogon jawabi haka Da sauri matar ta sake kallon NAHIDT da ta yi mutuwar tsaye cikin shagarta ta watsetsiyar farar shada ta sha zubi blue mai haske da fari hakan ya sa shadar kara fitowa sosai take kyalkyali Matar ta kai dubanta da sauri kan hannun da ya riketa wace ke zaune a kasa muryarta kasa kasa ta ce" Gimbiya ki zauna, nima tunda na ga wucewarta tun dazun sai da na mata irin kallon nan, aman kema kin san ba zai taba yiwuwa ba, ki zauna kin ji?" Ina hannunta ta janye tana karra kallon NAHIDT da gaba daya duniyar take neman yi mata zafi da mugun tsoro da fargabar kar a kuma fasa auren kanwarta Daidai Fauziya ta fito da Shuwwar tana rike da hannunta ita kuma tana sanye da doguwar farar riga mai laushi sai hijab dinta fari dogo sosai har kasa wanda ta sha wankan ruwan turare da na wuta ya kasance shigowarsu ya sake harmutse kanshin falon sai dadadan kanshinta ya sake dauke dakin gaba daya , a lokacin ne kuma matar ta sake zuba mata ido itama tana kallonta Kanta ne ta ji ya fara juyawa, harma ta fara tunanin ko ta haukace ne da yan matan nan biyu daya ke kama da yar uwarsu da ta bace masu bat, dayar kuma, wannan din kuma bata yi maki kama da hoton sarkin garin nan marigayi ba? Har farin fatarta? Hoton dake kafe a falon Aba wanda bayan ya rasu aka dora kanninsa da suke uba guda domin d'ansa na cikinsa an wayi gari ba shi ba labarinsa? Hajia duba ki gani ko dai yau na tashi a haukace ne? Ko kuma gajiya ra saka nake hade haden nan? Hajiyar ta juya wajen da NAHIDT ta ja su Fauziya jikinta na rawa tana fadin" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une kin ga Shuwwa abinda na so na fahimtar da ku cewar anya zuwan nan namu nan alkhairi ne kuwa zai tabata, kin ga matar cen ta malan ce take son kwatanta kamar zaman kanmu muke yi kin ga matar cen da suka kawo kayan ta kafemu da ido har ana son zaunar da ita ta ki zama mun shiga uku" Hankalin Shuwwar ne ya yi kololuwar tashi ta juya zata kalli matar daidai matar ta fice da mugun sauri, hakan ya sa ta dora hannayenta bibiyu a saman kanta tana fadin" Idan aka fasa auren nan shikenan, shikenan aunty , idan aka fasa walahi ina iya rasa raina, wayo Allahna na tafi wajen Aban na fada masa ya rufa min asiri ya daura kin ina son Hamza, walahi ina sonsa idan ba'a aura min Hamza ba ina iya mutuwa" Da mugun sauri ta juya itama har bata gannin gabanta hakan ya sa suka mara mata baya sunna son tsayar da ita aman ta kasa sauraronsu ta nufi falon da ta san a cen Aban yake Tunda matar nan ta shigo kanta je kasa jikinta na dab rawa ta sake maimaitawaa yayansu wanda yake shine baba a dakinsu gaba daya ta ce" Allah ya karra
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188