Chapter 61
Chapter 61
ya cire ya karasa ya jefata saman bed dinsa sannan ya dafe gaban goshinsa ya shiga kai kawo a lokaci daya ita kuma ta mike zaune tana jan rigarta kasa tana wiki wikitu da idannuwanta tamkar tana shirin yin gudun ceton rai Babu irin abinda bai saka a cen cen kasan zuciyarsa ba, ciki harda su tunanin yanzu da Abansa bai masa wannan saka mutun a ukun ba da yau sai ya fasawa wannan abar jiki sannan ya rabu da alkakai ya huta , aman tsabar saka bawa a uku da DAD ya koya shine ya yi abu a cikin dubu bai san yarinyar nan harda iskokai take yi ba du ya kwasa masa, kai lalle dama idan kai ka kasance baka da aiki sai aure aure babu abinda ba zaka gani ba a rayuwa Juyowa ya yi ya sauke idannuwansa a kan fuskarta ya ga yadda take gumi duda uban ACn dake dakin gashi ta zauna ko yace ta yi irin wannan zaman na kai ba a zaune ba kai ba a tsugune ba tana ta binsa da kallo dukan motsinsa Takamin dake kafarsa ya sabule kasancewar bai idasa daura takalmin ba ya dora kafarsa daya a bakin bed din sannan ya tokare gwuiwar hannunsa da jikin gwuiwar kafar tasa ta yadda ya dan rankwafa a kausashe yana kallonta ya ce" Bari ki ji, bana so ana saka ni yawon magana, ba'a yi min ihu ba'ai min tartsatsi a cikin gidana bale da sasafe irin haka!" Ya kauda kansa da takaici ya sake maidowa kanta yana gannin asarar kalamansa ne zata saka shi da safiyar Allah ya dora da fadin" Wa sunnanki?" Shuwwar ta kale shi da kallo na mamaki da daukaka raininsa a zuciyarta, sai dai a gaskiya bata jin a haka din nan da suka matsewa junna waje in zata nemi kawo masa raini hakan ya sa ciki ciki ta furta " SHUWWAR " Kansa ya dan girgiza a bayane ya ce" Meye fasarar sunna wai SHUWWAR?" SHUWWAR da mamaki ta sake kallonsa a kasan zuciyarta ta shiga ayana' ka ga kin Allah karara, kai ba'a yi tambayar fasarar naka sunnan da mutun bama zai iya rikewa ba kaine kake tambayar nawa? To bari ka samu amsa daidai da tambayarka!' Baki ta dan turo a kasan makoshinta ta ce" Ana nufin yar aljannah" 'Balaki, yanzu yarinyar nan a dakikin karshen zamani ta daukeni da har zata bani fasarar Shuwwa da Aljannah?, Lalle inaga an gamo ni da dangin kunnar bakin wake masu taurin kai, ama ko meye a cikin kan nan naki sai na kwankwale maki shi tassss ta yadda ba zaki kuma fahimtar komai na rayuwarki da sauki ba!' "Ba'a bin uban gida kuma a bi yaron gida koda uban gidan bai ga wajen kai hancinsa a nan ba bale baya tunanin a gidan duniya zai yi faduwar tasar da zai yi tsalake tsalake ya diro nan , domin ko sarki ne idan fasararsa bariki bashi da cenjin sunna a kudin litafina !, ina fata aljannun kanki sun iya bambance bariki da gidan BARIKI!". MUHAY ya fada a kausashe sannan yana fadan ne kasa kasa sosai cikin furucinsa aman hakan bai hanna mata jin komai radau ba domin ai muryar MUHYIDEEN ba ta yin sirri bace ko kadan Ita dai dukan amsoshin da take da dan bashi bata budi bakinta ta furta koda A ba, dan ta kula shi allurar da akai masa ta sojoji irin ta mahaukatan sojoji ce, kar ta je ta jazawa kanta fitinar da ba zata iya fitar da kanta ba, a banza a wofi ya ilata mata rayuwa ya barta da ha'ula'i ta jewa nex mijinta a gurgunce ko fuska a cacabe da tabon auren soja auren shan duka Kafarsa ya sauke ya saka takalminsa ya juya Har ya kusan ficewa kwata kwata sai ya dakata ya juyo yana kallonta sannan ya bi dakin da kallo ya ce" Kin siyawa kanki, kin dakatar min da wa'inda ke min aiki yanzun ke zaki dauke shi a hannayenki, kar ki saki wata mace ta shigo min dakina ke zaki gyara shi ki cenzan komai, nd idanma su suka yi girkina du ke ta gano abinda bana so a kuskure shine dahuwar lipton dina, akoy yadda ake yi a kafe a kicin din kasa.........idan aka min ganganci komai na iya faruwa!" Daga haka ya fice ransa na kunna sai cije lebe yake yi yana tunanin yanzun wannan ifirituwar yarinyar a kwananta daya tak a cikin gidansa ne zata cenza masa tsarin ma'aikatansa da sai da ya dauki lokaci yana tantance su kafin ya iya tsayar da masu yi masa aikin dahuwar abincinsa duba da irin abubuwan da ake tsatsakura masa a abincinsa ko na shansa shine ita zata jaza masa soson tsiyar dakatar da su rana tsaka? Yana karra masa wani aiki a kan wanda yake da na bincikar abincinsa du idan zai ci? Nonsenss! Nonsense kawai Yana fitowa ya tarda su a cen filinsu na sojoji da ake haduwar safe a dora tutar kasar Bai basu explication din komai ba ya saka a kawo masa matan sojojin da zasu maye gurbin mazan Zo ka ga yadda wajen ya kaure da ihun yan matan da suka jima sunna jiran irin occasion din nan, ai da farko matan aka kai masa, sai ya ringa gannin abubuwa gannin idannuwansa na irin tsarin shigar da suke yi da sunnan sun zo yi masa aiki, du a tunaninsu yana daya daga cikin manyansu da basa barin ramin cikin sket ya wuce ta gabansu ba tare da sun amsa tayinsa ba ko na wace irin kucakar mace ce kuwa Gannin iya shegensu na neman taba girmansa nasa na shi kansa sai ya dakatar da su a kwana kusa da fara yi masa aiki ya saka aka kawo maza, wannan abin ya masu ciwo sosai domin mazan nan haka suka ringa binsu da neman magana da dariya , kai takamama da suke yi masu abin ba'a cewa komai, haka sunna ji sunna gani sai maza ne ke aikin cikin gidan LIEUTENANT GANARAL, sai gashi yau ta fadi gasasa, hakan ya sa dukan wata wace ta kware a fannin girki ne, hada kayan marmari namu na hausa da na waje ne, iya kwarewa a tsafta da rashin gajiya da aiki, ta garzayo da takardar shedar haka da ta samu ta kaiwa baban dake zaba hakan, shima a gagauce ya amsa ya karra nazari a kan sannin da ya yi kafin ya zazabi wa'inda ya dace ya saka su garzaya Wajen amsar kayan girki na cikin barikin sojojin maza su dawo su shige ya kaisu da kansa ya nunawa madam su sannan ya rabawa kowa aikinsa Tabas Madame din oga da ta kwana jiya ta waye a cikin BARIKIN su ta kafa masu baban tarihi da shayinta a cikin zukkatansu, sun kamu da mamakin ashe akoy wanda zai iya cenza ra'ayin ogansu kai tsaye haka? Sun dauki hannu sun kuma gane cewar ta yiwu wannan din ba auren hadi bane kamar yadda gaba daya aka dauka ake fadi cewar CHIEF OF ARMY ya yiwa oga auren dole, ta yiwu surprise dinsu akai aman ba auren hadi bane auren soyaya ne! Dakin take bi da kallo a hankali bayan fitarsa na tsayin lokaci
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188